Posts

Showing posts from December, 2018

[MUSIC] Lilin Baba Ft Umar M Shareef -Tsaya (New Song)

Image
Ga kadan daga cikin baitin wanna. Wakar Umar M Shareef  * Yan MataZo Muyi Soyayya, * Duk Abinda Kike So Na Shirya, * Zo Muje Ummara Ce Saudiyya, * Kin Daina Hawayeee, * Ki Fadama Kawayeee, * Zakiga Gata Ranar AurenKi, * Alkawari Nayi Sai Kin Hau DoKi, Lillin Baba * Yan Mata Tsaya Kiji, * Soyayya Ki Agaji, * Don Naga Kina Da Aji, * Zan Baki Kudina In KaiKi Haji, * Ni Akan SanKi Sam BanaJi, * Kicewa KawananKi Kinyi MiJi, * Gani GareKi, Yan Mata. * Ni Ina RokonKi, Yan Mata, * So Bani In BaKi, Yan Mata, * Ni Ina KaunarKi, Yan M Download Here Share Pls