Posts

Showing posts with the label Health

Kranta -- Illolin jinkirta fitsari a jikin mutum

Image
Sau da yawa mutane kan hana kansu yi fitsari saboda rashin bandaki musamman idan ban daki bashi da tsafta ko kuma na ganin dama zuwa wani lokaci. Hakan yakan sa akamu da wasu matsaloli da ya shafi lafiyar jikin mutum. Wata likitan mata mai suna Miriam Oreouwa ta ce duk da cewa hana kai yin fitsari a bandakin da bashi da tsafta na da mahimmancin gaske don yakan sa a kubuta daga kamuwa da cutar da akan kama a irin wadannan wurare. Illolin hakan sun hada da: 1. Yawan hana kai yin fitsari a lokacin da ya kamata na kawo cutar koda da ake kira ‘Kidney stone’ da turanci. 2. Yana kawo rashin karfin bangaren jikin da ke hana fitsari fita a kowani lokaci wanda ake kira da ‘Pelvic Floor’. Saboda hakan ne likitan ta shawarci mata da su daina yawan rike fitsari a marar su domin haihuwa na iya kawo musu wannan matsalar. 3. Rashin yin fitsari a lokacin da ya kamata na sa mutum jin zafi a mararsa wanda hakan ke iya daukar tsawon lokaci ana fama dashi. 4. Yana kawo cuwon ciki. 5. Yana kawo ciwon mara...

Karanta Dalilin Da Ya Sa Fitsari Ke Kumfa

Image
Yawancin masu karatu suna tambayoyi a wsu lokutta da suke wuce, ko mi yasa suke ganin kumfa a fitsarinsu, tun da yake abin ya an kusa samun sauki saboda kuwa wadannan amsoshin zasu iya dan taimakawa, a dan samu kwanciyar hankali. A wannan makon a kokarinnda ake yin a samar da masoshi, akan tambayoyin da aka yi, an dauki lokaci wanda shi ma saboda saboda a samu dalilan da suka sa ake samun hakan. Hakanan ma za a duba saboda gano dalilan da suke sa fitsari yana yin kunfa. Shi fitsari wani abu ne wanda ya kammala amfani a jikin mutum ko kuma dabba don haka abinda baya da amfani ne, wanda kuma aka yi amfani da shi wajen sinadarin yin gunpowder, idan fitsari yayi kumfa, wannan ya faru ne saboda dalilin da shi fitsari yana fitowa ne da sauri daga mafitsara, wannan kuma babu wani bambanci tsakanin mace ko kuma namiji. Lokacinn da fitsari yake zubowa idan kuma kuma ya samu wani wuri yadda abin nya kasance kamar ann gwada da wurin, karfin yadda fitsarinn yake zuwa shi yasa aka ganin hakan. Ida...

Abinci Kala 7 Da Ke Kara Karfin Garkuwar Jiki Da Magance Cututtuka

Image
A ko da yaushe, garkuwar jikin dan adam a cikin aiki ta ke tukuru a kokarin ta na kashe kwayoyin cututtukan da ke shiga jiki a yau da kullum. Duk da karfin da wannan garkuwar jiki ke da shi, ta na bukatar taimako ta fannin wasu nau’ikan abinci da za a iya ci. Su wadannan nau’ikan abinci na taimakawa wajen karfafa garkuwar jikin tare da kashe kwayoyin cututtuka da suka samu shiga ( wato bacteria, germs, viruses da sauransu). Ga su kamar haka: 1. Zuma A sha babban cokali daya na zuma da ruwan dumi da sanyin safiya kafin a ci komai. Zuma na kashe kwayoyin cutar bacteria da sauran nau’ika. 2. Tafarnuwa Duk da cewa tafarnuwa ba ta da farin jini a wajen mutane da dama, ta na daga cikin nau’ikan abinci masu karfin gaske wajen kashe kwayoyin cuta. Ta na dauke da wani sinadari mai suna Alicin da ke fita da zaran an tauna ko an daka ta. Wannan sinadari ya na bada kariya ga jiki. 3. Kurkur A kan yi amfani da kurkur a gyaran fata da magance ciwuka, to amma ba a nan amfanin shi ya tsaya ba. Kurkur...

Hanyoyin Magance Kamuwa Da Ciwon Dajin Mafitsara

Image
Ko ka san cewa mutane na mutuwa a kullum sakamakon ciwon dajin mafitsara? Shin ka san ana yi wa mutum sama da dubu arba’in (40,000) aiki a kowace shekara a kan matsalar iwon dajin mafitsara kuwa? Wannan na nuna cewa, kullum ana yi wa sama da mutum dari(100) aiki a kan wannan cuta. An yi hasashen cewa, nan da shekara ta 2030, ciwon dajinmafitsara ne zai fi kowane ciwo yawa a duniya. Domin kuwa hasashen ya nuna cewa, cikin kowadanne mutum takwas za a samu mutum daya da ke da wannan cuta. Kusan duk inda ka ji wani ya mutu a Nijeriya, za ka ji an ce ciwon dajin mafitsara ne ya yi sanadiyyar rasuwarsa. Ciwon ya fi shafar manyan mutane wadanda shekarunsu suka kama daga 72 zuwa sama. Kodayake ba mu da kididdigar mutanen da ke mutuwa ko ke kamu wa da wannan ciwo wanda ke da hanyoyin samun kariya a Nijeriya ba, amma za mu iya kwatanta wa daga kididdigar Amurka wadda ta yi wa ‘yan kasarta da ke zaune a Afirka masu shekara tsakanin 50 zuwa 54, saboda akwai kamance tsakaninmu da su. A kasar Asiya...

Yadda Shan Maganin Kara Karfin Garkuwa Jiki ‘Vitamins’ Ke Da Illa Ga Lafiya

Image
Rahoto ta bayyana cewa wasu likitocin asibitin ‘St. Michael’ da wasu malamai a jami’ar Toronto da ke kasar Canada sun bayyana cewa mafi yawan magungunan da ake amfani da su domin kara karfin garkuwan jiki wato ‘Vitamins’ basa yin abin da ake tunanin sunayi. Likitocin sun gano haka ne bayan binciken da suka gudanar kan wasu magugunan kara karfin garkuwa kamar su ‘Vitamin A, B1, B2, B3, B6, B9, C, D da E sannan da ‘Carotene,Calcium, Iron,Zinc, Magnesium da Selenium’. “Binciken da muka gudanar ya nuna mana cewa wadannan magunguna maimakon su kara wa mutum karfin garkuwar jiki sai dai cutar da lafiyarsa suke yi da idan ba a kula ba mutum kan iya rasa ransa ma.” “Yawaita amfani da su kan kawo cututtukan shanyewar bangaren jiki, ciwon bugawar zuciya da sauran su.” A karshe Likitocin sun bayyana cewa za a iya samun sinadarorin kara karfin garkuwan jiki idan ana cin kayan itatuwa, kayan lambu da abinci masu kyau. Likitocin sun yi kira da a guje wa shan ire-iren wadannan magunguna cewa hakan...

Uwar Jiki: Abubuwan Ya Kamata Mai Ciwon Gyambon Ciki (Ulcer) Ya Kauracewa Lokacin Azumi

Image
Ciwon gyambon ciki wato ulcer matsala ce wadda mutane da dama ke fama da ita, wata kwayar hallita mai tarewa a hanjin mai suna H. Pylori ne ke janyo cutar ko kuma yawan shan magungunan kashe zafin jiki (NSAIDS) wanda sukan sanya fatar da ke lulube hanjin dan adam ta samu rauni wanda hakan kuma ke haifar da ciwon ciki mai radadi, amai dabayan gida tare da jini. Duk da cewa akwai magunguna da likotoci ke bawa masu fama da ciwon, wani abu mai muhimmanci sosai wajen magance wannan cutar shine lura da irin abincin da mutum ke ci wanda hakan yasa NAIJ.com ta kawo muku shawarwarin masana don samun saukin ciwon musamman ga wandanda za suyi azumi. 1) Cin soyayun abubuwa Mutum ya takaita ciye-ciyen soyayun abubuwa musamman masu maiko sosai da kuma cin duk wani abinci mai dauke da sinadarin acid misali lemun tsami, lemun taba, lemu da innabi da tumatur da makamantansu. 2) Cin abinci mai dauke da yaji da abincin gwangwani Abinci mai yaji sosai ko kuma abincin gwangwani suna dauke da sinadarai ...

Lafiya Uwar Jiki: Illar Yawan Amfani Da Magungunan Jima’i

Image
A wani hira da kafafen yada labarai ta murya Amirka (VOA) ta yi da Dr. Mohammed Ladan wanda yake yawan tattaunawa da Sashen VOA ta Hausa yayi bayani tare da karin haske akan illar yawan amfani da wadannan magunguna ga lafiyar jikin dan Adama Dr. Ladan yace “Illar maganinnan, kasan akwai wasu mutane masu ciwon zuciya, ko masu ciwon hawan jini, akwai wasu irin magunguna da suke sha, to idan aka hada wadannan magungunnan da shi wannan dakan maza da mutane ke sha, yakan saka zuciyar mutum ta samu illa. Kuma akwai wasu idan basu yi sa’a, sai su shafi idanunsu. To duk wadannan idan suka hadu taru, akwai illa sosai” “Magungunan, abunda suke shine bude hanyar jinni. Wani lokacin sai ya bude hanyar jinin yayi yawa, yadda ba’a iya rike shi. Idan abun ya samu, babu yadda za’ayi a gyara abun”, in ji Dr. Ladan.Dr. Ladan ya bada shawara. “Abunda zan cewa mutane shine, kafin ka soma amfani da maganin, ka je kayi magana da likitanka, ya duba ya tabbatar baka da wani larura kuma, musamman yawancin mu ...

Mazan Aure: Abubuwa Da Ke Rage Karfin Namiji

Image
Binciken masana sun bayyana cewa wasu abubuwa da dama da kan rage karfin namiji daga cikin su akwai na’ukan abinci wadanda ke raunana karfin namiji wanda kuma ya zama wajibi duk wani magidanci ya rika Kiyaye wa don samun natsuwa da kima a idon iyali. Shin ka taba samu kanka cikin wani yanayi na rashin jin sha’awar jima’i ko kuma kasa tabuka wani abu bayan samun biyan bukata, duk wannan zai iya kasancewa daga abincin da ka ci ne. (1) Duk wani nau’in abinci wanda ke sa kiba, to yana raunana karfin gaban namiji misali nau’ukan abincin da ake soyawa da man gyada. (2) Nau’ukan lemun kwalba da wadanda ake jikawa a ruwa da suka kunshi sikari ( Sugar) kamar su ‘ Soda’ da ice cream da sauransu duk suna tasiri wajen rage karfin namiji yayin jima’i. (3) Duk wani nau’in abinci wanda aka sarrafa shi daga ainihin yadda yake a da kamar shinkafa da Alkama. Binciken masanan ya nuna cewa ya kamata magidanta su mayar da hankali wajen cin kayan marmari da na lambu.

Yadda Kwanciya Bayan Cin Abinci Ke Haifar Da Manyan Matsalolin Ciki – Likita,

Image
Wani likita a asibitin gwamnatin tarayya da ke Abuja, Dakta Zayad Ahmed ya gargadi mutane da su guji kwanciya da zaran sun kammala cin abinci, saboda wannan dabi’a na haifar da matsalolin ciki da dama. Likitan ya fadawa kamfanin Dillancin Labaran Nijeriya NAN cewa dabi’ar ita ke haifar da ciwon ciki da rashin narkewar abinci. Ya ce an tsara jikin dan adam ne ta yadda zai iya narkar da abinci a zaune ko tsaye ba a kwance ba, kuma bai kamata a yi abunda ya saba wa wannan tsari ba. A cewar shi, ” Mutane su kiyaye da abunda zai iya haifar masu da ciwon ciki” Likitan ya kuma yi gargadin a guji cin abinci da yawa a lokaci daya, inda shi ma abu ne da ke haifar da matsaloli. Ya ce mutane su jimirci cin abinci daidai wadaidai a kowanni lokaci. Shawarwarin shi na karshe su ne. mutane su rage cin abinci mai dandano da yawa da wanda mai ya masa yawa, saboda su na iya haifar da zawo ko rashin narkewar abinci, inda haka zai iya haifar da murdewar ciki. Sai kuma game da cin nau’ikan abinci kamar su...