Posts

Showing posts with the label Wasanni

Ahmad Musa Ya Shiga Rukunin Manyan ‘Yan Wasa Bayan Kofin Duniya

Image
To tuni dai aka bayar da kyaututtukan girmama ga wasu zaratan ‘yan wasa da suka taka rawar gani a gasar cin kofin duniyar da ta karkare jiya lahadi a Rasha. Jagaba a ‘yan wasan bayan kasar da ta lashe kofin Faransa da Croatia da ke matsayin ta biyu da kuma Belgium a matsayi na 3, akwai Harry Kane dan Birtaniya. Dan wasan na Ingila Harry Kane ya lashe takalmin zinare kan kwallaye 4 da ya zura a raga kuma ita ce kyauta mafi daraja bayan kasashe na daya dana biyu da kuma na uku. Harry Kane dai shi ne dan wasan Ingila na farko da ya lashe wannan kyauta ta takalmin zinare a gasar cin kofin duniya tun bayan Gary Lineker shekaru 32 da suka gabata. A rukunin ‘yan wasan da suka zura kwallaye hur-hudu a raga kuma akwai Cristiano Ronaldo dan Portugal mai shekaru 33 sai Antoine Griezman na Faransa da Kyllian Mbappe shima dan Faransar sai kuma Danis Cherysheb dan Rasha da Romelu Lukaku dan Belgium. Rukunin ‘yan wasa masu kwallaye 2 kuma wadanda suma suka samu girmamawar akwai Edinson Cabani na Urug...

Download-Croatia 2-0 Nigeria (2018 World Cup) Highlights

Image
Croatia claimed pole position in Group D with a hard-fought 2-0 win against Nigeria thanks to an own goal from Oghenekaro Etebo and a Luka Modric penalty. Midfielder Etebo, who joined Stoke City for €7.2million on Monday, turned a Modric corner into his own net after Ivan Perisic and Mario Mandzukic both flicked the delivery on. Download Here

Za a caji Ramos Euro biliyan 1, saboda dukan Mohammed Salah da yayi

Image
Wani Lauya dan asalin kasar Misra ya kai karar Sergio Ramos da bukatar ya biya pam biliyan 1 sakamakon raunin da yaji wa shahararren dan wasan kwallon kafar nan wanda tauraruwar shi take haskawa a yanzu, Mohammed Salah, wanda yaji masa ciwo a wasan su na karshe na cin kofin zakarun turai wato Champion's League a turance Wani Lauya dan asalin kasar Misra ya kai karar Sergio Ramos da bukatar ya biya pam biliyan 1 sakamakon raunin da yaji wa shahararren dan wasan kwallon kafar nan wanda tauraruwar shi take haskawa a yanzu, Mohammed Salah, wanda yaji masa ciwo a wasan su na karshe na cin kofin zakarun turai wato Champion's League a turance. An fitar da Salah yana hawaye sakamakon raunin da ake tsammanin yaji a kafada wanda hakan ya jawo aka danne Liverpool da wuri, inda Real Madrid ta tafi gida da nasarar ci 3-1. Abinda aka fi tsoro shine Salah ba zai iya buga kwallon kofin duniya ba- Jurgen Klopp yace akwai yuwuwar dan kwallon ba zai iya shiga gasar ba amma dan kwallon yace zai i...

A Daina Hada Ni Da Ronaldo —Salah

Image
Dan wasan gaba na Liberpool Muhammad Salah, ya bayyana cewa bai kamata mutane su dinga tunanin hadashi da dan wasa Robaldo ba saboda kowanne acikinsu yadda yake buga kwallonsa daban. Salah, mai kwallaye 9 a gasar zakarun turai ya bayyana cewa wasan karshe da zasu fafata a tsakanin Real Madrid da Liberpool ba tsakanin Ronaldo da Salah bane tsakanin kungiyoyin ne. Yaci gaba da cewa dashi da yan wasan kungiyar ta Liberpool ne sukayi aiki tukuru sukaga sunzo wannan mataki kamar yadda shima Ronaldo da ragowar yan wasan Real Madrid sukayi aiki da gaske wajen ganin kungiyar tazo wasan karshe. Ya ce yana buga wasa a babbar kungiya a duniya mai cike da tarihi da nasarori kamar yadda shima Ronaldo yake bugawa babbar kungiya a duniya mai cike da tarihi da burin lashe manyan kofuna. Yaci gaba da cewa babu dan wasan da zai iya kai wata kungiya wasan karshe shi kadai dole sai da hadin kan ragowar yan wasa da magoya baya da kuma mai koyarwa da shugabanni da kuma likitoci. Salah yace yana fatan lashe...

Ba Na Jin Tsoron Muhammad Salah —Sergio Ramos

Image
Dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Sergio Ramos, ya bayyana cewa baya tsoron haduwa da dan wasan gaba na Liberpool Muhammad Salah a wasan karshe da zasu fafata na cin kofin zakarun turai a karshen wannan watan. Ramos ya bayyana hakane a wata hira da yayi da manema labarai inda yace babu abin tsoro a wajen Salah kawai yana daukar dan wasan daya daga cikin yan wasa 11 da zasu bugawa Liberpool. Yace ya hadu da manya manyan shahararrun yan kwallo a duniya wadanda ake tunanin babu kamarsu a duniya kuma baiji tsoronsu ba saboda tsoro baya daya daga cikin halin dan wasan baya. Yaci gaba da cewa Salah kwararren dan wasa ne kuma yaga abinda yabuga a wannan kakar amma maganar tsoro babu ita kawai dai yana girmama shi kamar yadda yake girmama ragowar yan kwallo a duniya. Ya kara da cewa akwai yan kwallo masu hazaka da kokari daya fuskanta a rayuwarsa ta kwallon kafa kuma ya girmama su saboda yadda suka ajiye tarihi kuma suke buga kwallo sosai amma bai taba jin tsoron kowanne...

Adadin Albashin da Neymar ke kar6a À PSG France

Image
A karshen watan Janairu aka kammala cin kasuwar saye da sayar da 'yan kwallon kafa a wasu kasashen Turai. Kasuwar gasar Ingila ce aka fi yin hada-hada mai tsoka daga cikin manyan wasannin da ake yi a Turai da ta hada da Spaniya da Bundesliga da Serie A da kuma Ligue 1. Jaridar L'Equipe ta Faransa ta wallafa sunayen 'yan kwallon da suka fi daukar albashin mai tsoka a kowanne wata. Ga jerin goma daga cikinsu. Duk Euro daya dai-dai da Naira 443.98, wato Naira 444. 1. Neymar (PSG) €3.06m Naira Biliyan 1,358,640,000 2. Edinson Cavani (PSG) €1.54m Naira Miliyan 683, 760,000 3. Kylian Mbappe (PSG) €1.5m Naira Miliyan 666,000,000 4. Thiago Silva (PSG) €1.33m Naira Miliyan 590,520,000 5. Angel Di Maria (PSG) €1.12m Naira Miliyan 497,280,00 6. Marquinhos (PSG) €1.12m Naira Miliyan 497,280,000 7. Thiago Motta (PSG) €875,000 Naira Miliyan 388,500,000 8. Javier Pastore (PSG) €770,000 Naira Miliyan 341,880,000 9. Radamel Falcao (Monaco) €750,000 Naira Miliyan 333,000,000 10. Dani Alves ...

Real Madrid Da Neymar Sun Kulla Wata Yarjejeniya

Image
Rahotanni daga kasar Brazil sun bayyana cewa ana tunanin kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid dad an wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint German, Neymar jr sun kulla wata yarjejeniya wadda za tasa dan wasan yakoma kasar Spaniya nan da shekaru biyu masu zuwa domin bugawa Real Madrid wasa. Real Madrid dai ta dade tana neman dan wasan tun tsohuwar kungiyarsa ta Santos dake kasar sat a haihuwa wato Brazil kafin daga baya Barcelona tayi shigar wuri ta dauke dan wasan. A kwanakin baya an bayyana cewa dan wasan yana takun saka da wasu daga cikin yan wasan kungiyar ciki hard a dan wasan gaba na kungiyar, Edinson Cabani da kuma mai koyar day an wasan kungiyar, Unai Emery. Acikin wannan satinne shugaban gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Florentino Perez ya bayyana cewa idan har dan wasan yanason ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon duniya to dole yana bukatar ya buga wasa a Real Madrid domin acewarsa kungiyar ce kadai za ta iya bashi wannan damar. An bayyana Neym...

Sunayen yan kwallon Real Madrid Hudu da baza suyi wasaba

Image
Labaran da ke iso mana dai suna nuni da cewa kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid zata buga wasan ta na yau tsakanin abokan hamayyar su a yau ba bu fitattun 'yan wasan su akalla hudu a cigaba da gudanar da gasar cin kofin zakarun turai. Fitattun 'yan wasan da kungiyar tayi rashin su sun hada da jagoran kungiyar kuma shugaban ta Sergio Ramos, sai kuma Keylor Navas, Gareth Bale da Mateo Kovacic. Majiyarmu dai ta samu cewa jagoran tawagar, Ramos ya kare hanci ne a yayin wata arangama da ya samu da dan wasan baya mai tsaron gida na kungiyar Atletico Madrid a wasan da suka kara a karshen sati da suka tashi kunnen doki babu wanda yaci wani. Kafin nan dai mai horas da kungiyar ta Real Madrid Zinedine Zidane ya bayyana fatar sa ta samun wasu daga cikin yan wasan kafin wasan na yau to amma dai kungiyar tuni har ta shilla zuwa kasar ta Cyprus inda zau kara ba tare da yan wasan ba.

Man United za ta dauki Asensio na Madrid

Image
Manchester United na shirin daukar Marco Asensio, za kuma ta ba shi yarjejeniyar shekara biyar a kungiyar, in ji wani rahoto daga Spaniya. Kocin United, Jose Mourinho na neman 'yan wasan da za su kara masa karfin kungiyar a watan Janairu da wadanda za su buga masa tamaula a badi a Old Traford. Jaridar Don Balon ta ce United za ta bai wa mai wasan tsakiya na Real Madrid fam miliyan 177 idan har ya amince zai koma buga gasar Premier. Dan wasan mai shekara 21, yana da yarjejeniya da Real Madrid har zuwa kakar 2023, ya kuma ci kwallo hudu ya kuma taimaka aka zura biyu a raga a wasa takwas da aka fara da shi. Sai dai kuma Isco na kokarin kwantar wa da Asensio hankali kan rade-radin da ake yi a kan dan kwallon.

Manchester City Za Su Fara Zawarcin Messi

Image
Manchester City Za Su Fara Zawarcin Messi Rahotanni sun bayyana cewa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona tayi wata tattaunawa da wakilan ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona, Leonel Messi akan ko zai koma ƙungiyar a watan janairu mai zuwa. A farkon wannan shekarar ne dai aka bayyana cewa ɗan wasan, mai shekaru 30 ya amince da sabon kwantaragin da ƙungiyar tayi masa inda shugaban ƙungiyar ya sanar da cewa tuni angama yarjejeniya tsakanin Messi da Barcelona. A yanzu dai kwantaragin ɗan wasan a Barcelona bai kai shekara day aba inda tuni aka fara rade radin cewa zai iya barin ƙungiyar nan bada dadewa ba. Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester city tayi shirin kasha manyan kudade domin ganin ta dakko ɗan wasan daga ƙasar Spaniya sakamakon tsohon kociyan ɗan wasan, pep guardiola shine yake koyar da ƙungiyar ta manchester city a daidai wannan lokaci. Sai dai shugaban gudanarwar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona, Jose Maria Bartemeu ya bayyana cewa ɗan wasan da iyalansa suna cikin far...