Posts

Showing posts with the label hausa

H Hip hop | Kashi na 190 | Adam a zango | AREWA24

Image
Download Here

Dandalin Kannywood: Hassan Giggs da Muhibbat Abdulsalam sun cika shekara 10 da aure

Image
Fitaccen mai bada umarni a kamfanin shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hassan Giggs, ya kasance cikin murna yayinda suka cika shekaru 10 da shi da matarsa kuma tsohuwar jarumar fim, Muhibbat Abdulsalam. Diraktan ya zamo daya daga cikin manyan masu bada umarni a masana’antar sanna kuma matar tasa na cikin jarumai mata da suka takar rawar gani a masana’antar cikin shekarun baya. Don raya zagayowar ranar auren su, mauratan sun wallafa hotunan su tare da 'ya'yansu a shafukan su na kafafen sada zumunta tare da yi ma Allah godiya bisa yadda kaunar su ya cigaba da daurewa. Ga sakon da Hassan Giggs ya rubuta bayan wallafa hoton su kamar haka; "Kyauta mafi soyuwa da zaka baiwa yaran ka shine ka so mahaifiyar su. Shekara 10 ba wasa ba, komai sai da yaddar Allah. Alhamdulillah yau mun cika shekarar goma da yin aure ." Ita ma matar sa bata yi jinkiri ba wajen rubuta sako mai inganta kauna. Tayi ma mijinta kirari.

Asalin Sarautar Katsina, Katsinan Gusau Da Katsinan Maradi

Image
A bisa zance mafi shahara an ce, wani mai suna Kumayo ne shugaba na farko a Katsina ko kuma ta na iya yiwuwa shi ne wanda ya kafa garin na Katsina ma kacokam. Sai kuma sarakuna masu suna Ramba, Taryau, Jatinnati da Sanawu su ka biyo bayansa a mulki (tsawon mulkinsu gabadaya kimanin shekaru 350). An ce, Sanawu ya shafe tsawon shekaru 30 a kan mulkin Katsina, sannan a ka ce Korawa ne su ka kashe shi, wasu al’umma kenan da su ka zo daga ‘Yantandu su ka kafa daular su a Katsina. Su ne su ka damka jagorancin Katsina a hannun Sarki Ibrahim Maji. Watakila hakan ya auku ne a wajejen shekara ta 950 bayan hijira. Sannan an samu cewa, shekaru 30 kafin zuwan Ibrahim Maji a mulki (wuraren shekarar 1513 miladiyyaa, 919 hijiriyya), dakarun Sarkin Songhay Alhaji Muhammadu Askia sun kwace garuruwan Hausa gabadaya ciki har da Kano da Katsina. Kamar yadda wasu su ka ruwaito sun ce, lokacin Katsina na karkashin ikon birnin Kano ne kuma garuruwan biyu sun shafe lokaci kalilan ne a karkashin daular ta Song...

Kannywood-Sharhin Fim Din ‘Wata Mafita

Image
Suna: Wata Mafita Tsara Labari: Ibrahim Birniwa Kamfani: G. G Production Shiryawa: Abdul’aziz Dan Small Bada Umarni: Kamalu Sani Jarumai: Ali Nuhu, Nuhu Abdullahi, Garzali Miko, Fati Shu’uma, Maryam Yahya, Bilkisu Abdullahi, Hajara Usman, Maryam CTB. Da sauransu Sharhi: Hamza Gambo Umar A farkon fim din an nuna Amrah (Fati Shu’uma) tana gayawa kawar ta irin tsananin son da take yiwa saurayin ta Sadik (Nuhu Abdullahi) yayin da kawar take fada mata cewa an kusa bikin sadik yanzu ma yana can wajen dinner. Hakan ne ya tunzura Amrah tabi sahun sadik don ganewa idanun ta komai. Da zuwan ta kuwa sai ta tarar dashi tare da wata budurwa a babban hall. Nan take ta soma zazzaga masa ruwan masifa har ya tanka mata sukayi baram baram. Kwatsam sai Amrah ta farka daga barci sai ta gane cewa ashe mafarki take, nan take ta dauko waya ta kira sadik ta gaya masa komai, amma sai ya kwantar mata da hankali ta hanyar nuna mata cewa sharrin mafarki ne amma shi nata ne har abada. Wata rana Amrah tayiwa iyaye...

Yadda Shan Maganin Kara Karfin Garkuwa Jiki ‘Vitamins’ Ke Da Illa Ga Lafiya

Image
Rahoto ta bayyana cewa wasu likitocin asibitin ‘St. Michael’ da wasu malamai a jami’ar Toronto da ke kasar Canada sun bayyana cewa mafi yawan magungunan da ake amfani da su domin kara karfin garkuwan jiki wato ‘Vitamins’ basa yin abin da ake tunanin sunayi. Likitocin sun gano haka ne bayan binciken da suka gudanar kan wasu magugunan kara karfin garkuwa kamar su ‘Vitamin A, B1, B2, B3, B6, B9, C, D da E sannan da ‘Carotene,Calcium, Iron,Zinc, Magnesium da Selenium’. “Binciken da muka gudanar ya nuna mana cewa wadannan magunguna maimakon su kara wa mutum karfin garkuwar jiki sai dai cutar da lafiyarsa suke yi da idan ba a kula ba mutum kan iya rasa ransa ma.” “Yawaita amfani da su kan kawo cututtukan shanyewar bangaren jiki, ciwon bugawar zuciya da sauran su.” A karshe Likitocin sun bayyana cewa za a iya samun sinadarorin kara karfin garkuwan jiki idan ana cin kayan itatuwa, kayan lambu da abinci masu kyau. Likitocin sun yi kira da a guje wa shan ire-iren wadannan magunguna cewa hakan...

Hawaye sun kwaranya yayinda aka binne jaruma Hauwa Maina

Image
An sada jarumar shirya fina-finan Hausa Hauwa Maina da gidanta na gaskiya. Anyi jana’izar jarumar ne a jihar Kaduna, a yau Alhamis, 3 ga watan Mayu. Shafin Kannywood ta wallafa hotunan jana'izar jarumar. Kamar yadda muka kawo a baya, marigayiya Hauwa ta rasu ne a wani asibiti dake jihar Kano. Ta rasu ne a daren ranar Laraba, 2 ga watan Mayu bayan tayi fama da jinya.

Jerin sababbin fim din Hausa a 2017-2018

Image
Sababbin wasannin Hausa na ci gaba da samun krbuwa. Wannan ya sa kamfanin shirya fina-finan Hausa kara samun kudi da suke shirya wasanni masu inganci sosai. Masana’antar na da masoya da dama, jarumai da kuma daraktoci masu fasaha. Sababbin fim a 2017 1. Kanwar Dubarudu A cikin wannan fim akwai manyan jarumai kamar Rahama Sadau da Ali Nuhu. Rahama da Ali Nhu sun hau matakin yaya da kanwa wanda zasu iya sadaukar da komai ga junansu. 2. Auren Manga Wannan wasa ne da ba’a gajiya da kallo. Wani jarumi Suleiman Yahaya Bosho ya kasance tauraron wannan fim inda ya hau matakin jami’in dan sanda. Falalu Dorayi ne ya yi daraktaan wannan fim mai tarin barkwanci. 3. Mansoor Umar Shareef ne ya zamo tauraron wanan fim. Ya fada tarkon soyayya, amma abubuwaa da dama sun faru da wannan labara na soyayya. Ali Nuhu, Garzali Miko, Baballe Hayatu sun kasance a fim din. 4. Rariya Rahama Sadau ta shirya wannan fim mai tarin takwa, ado da kuma rawa na zamani. 5. Mijin Yarinya Tauraron wannan wasa ya k...

Dalilin Da Ya Hana Ni Sake Yin Aure – Samira Ahmad

Image
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood mai suna Samira Ahmad ta fito ta bayyana babban dalilin da ya sa har yanzu ba ta sake yin aure ba. Jarumar da ke zaman tsohuwar matar shahararren mawakin nan kuma mai shirya fina-finai watau T. Y Shaba ta bayyana cewa yanzu haka miji nagari take nema domin ta sake yin aure. Tsohuwar jarumar a baya sun yi aure da jarumin fim din inda Allah ya albarkace su da samun diya mace a tsakanin su kafin zaman na su ya zo karshe. ‘Yan fim dai da dama na shan suka wajen jama’a musamman ma akan maganar aure inda ake alakanta su da cewa ba su son zaman aure ko kadan, zargin da su kuma jaruman sukan karyatawa a ko da yaushe. Jarumar ta yi addu’ar Allah ya ba ta miji na gari a dandalin sada zumunta, kuma jama’a da dama sun tayata da cewa Amin.

Wani Jarumin Finafinan Hausa Na Neman Hallaka Ni, Cewar Mawaki Nura M. Inuwa

Image
ana zagin halitta ta bayan an watsi min guba, cewarsa Ga abinda mawaki Nura M. Inuwa ya bayyana "Ga duk wanda ya ga hoton nan zai yi mamaki domin tunda nake ban taba dora shi a kowacce kafar sadarwa ba, sai dai na yi karo da shi kuma idan na yi karo da shi wuce shi nake yi. Saboda ba na bukatar ganin sa domin ba na so ya dinga tuna min yadda nake a baya, duk da kalubalan da nake fuskanta daga jama a na goranta mini da suke akan halitta ta kuma ba ni da ikon yin magana dan gudun kada a ce na fiya raki da habaice-habaice". "Bana tuna matsalar da ta same ni sai an goranta mini sannan nake tuna ni ma ba haka Allah ya yi ni ba, kaddara ce ta same ni kamar yadda na san babu wanda ya fi karfinta, ina kokarin jure abubuwan da ake yi mini a bayan fage domin na san zan iya shanyewa, ana yi mini abubuwa daban daban da nufin tsoratarwa". Kamar yadda yanzu nake dauke da sakon daya daga cikin yaran wani jarumin kannywood cewa sai sun karasa aikin su a kaina, kuma wai shege ka ...

Jaruma Ta Sa An Daure Daraktan fim Saboda Naira Dubu 500

Image
Jarumar dai mai suna Zainab Salmanu kamar yadda muka samu - Ta ce ta bashi kudin ne bisa yarjejeniyar cewa zai hada mata fim amma sai yaki Kotun shari'ar musulunci dake a karamar hukumar Fagge da jihar Kano ta maka babban daraktan fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood din nan mai suna Mansur Sadiq zuwa gidan yari bisa wasu makudan kudaden da ya cinyewa wata jaruma. Jarumar dai mai suna Zainab Salmanu kamar yadda muka samu, ta shigar da karar ne a kotun inda take tuhumar daraktan da cinye mata zunzurutun kudi har Naira dubu 500 tun a shekarar 2014. Jarumar ta ce ta bashi kudin ne bisa yarjejeniyar cewa zai hada mata fim amma sai yaki ya hada sannan kuma ya cinye kudaden ya hana ta. Tuni dai kotun ta bayar da umurnin kama daraktan inda kuma ta tura shi gidan yari har ya shafe kwanaki 3 kafin daga bisani a warware matsalar inda aka biya jarumar kudaden ta.