Posts

Showing posts with the label Hamisu Breaker

Sabuwar wakar : Hamisu Breaker - Auren Aisha

Image
Saurayin mawaki hamisu breaker ya fitar da sabuwar waka mai suna "Auren Aisha" wanda ya rerawa wasu ma'aurata akan nuna farin ciki da gudumuwa a garesu na nuna so da kauna a tsakanin ma'aurata. Download Here

Download--Sabuwa Wakar Hamisu Breaker - Ummi Sarauniya

Image
Albishirin ku Ma'abota sauraren wakokin ina muku albishir da sabuwar waka hamisu breaker mai suna "Ummi sarauniya" wanda ya fitar a kwanan nan wanda wannan waka tayi dadi sosai. Wanda ya sanya kalamai masu dadi da suke tasiri a fagen soyayya. Download Here