Posts

Showing posts with the label Music

[Music] Abdul D One Soyayya Song

Wakar Abdul D. One Mai Taken Soyayya, Wacce Yayita Shi Kadai Ba Tare Da Amshi Ba.. Yayita Ga Masoyiyar Sa, Ita Wakar Bashi Kadai Abdul D One Ba , Ga Ko Wane Masoyi Wakar Tayi Dai Dai Dasu. => Mayo Soyayya => Shine Ayo Tarayya => Mikakkar Hanya Naketa Bi Kin Juya => Har Can Cikin Raina Nasan Kina Jina => Zo Ki Dawo Guna Kizo Mu Shirya => Dadin Kalamai Daga Baki => Inata Neman YardanKi => Ki Mance Komai ZuciyarKi Ki Bani Fili aA gidanki. => Soyayya Ruwan Zuma => Da Kin Bani Angama => Sai Dai Naita Harrama => Domin Kin Raba Gardama => Ke Kika Sani Nake Tsuma => Don Allah Kiban Dama => Kicemini Angon Ki Zan Zama DOWNLOAD HERE

[Music]Umar M Sharif Laifina ne New Song

Image
SauKe Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken "Laifi Nane" Yayi Wakar Ne Akan Wata Masoyiyarsa Da Ya Rabu Da Ita Bisa Wani Samun Matsala Da Ya Samu Da Budurwar Tashi, Sai Kuma Daga Baya Ya Gane Ashe Laifin Ba Nata Bane,,.. Laifin Nashi Ne, Sai Daga Baya Ya Koma I Zuwa Gareta Domin Ya Roki Afuwanta Akan Ta Yafe Masa Bisa Kuskuren Da Ya Mata... Ga Kadan Daga Baitocin Wakokin - Nai Miki Laifi Yau Nazo Ina Neman Afuwa - KarKi Tafi Nidai Ki Mini Koda DaQuwa - Hakane Zayafi Zai Ragemini Saukin Damuwa - Na Riga Na Tafi Bana Jin Masu Kururuwa - Afuwanki Nai Nema Taimaka Ki Ban Dama. - Hannunki In Kama Yau Tunda Na Gane Laifina. - Laifina Ne, Nagane Laifi Na Ne.. - Barni Na Ganki, Kar Zuciyata Ta Kone. - Ki Yafemin Yafe, Afuwa Kiyi Min. - Bazan Warke Ba Sai In Kin Tankamin... DOWNLOAD HERE

[Music]Umar M Sharif Ashe zamuga juna dake New song

Image
Ga kadan daga cikin Baitin wannan Wakar =>Ashe zamuga juna dake Mafarki yazamo zahiri =>Soyayya muka faro Nidake =>Kamar wasa munyi sabo Dake =>Kullum Burina inyi Arba dake =>Ashe zamugana Dani Dake DOWNLOAD HERE

[Music]Ali jita Arewa Angel New Song

Image
Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar =>Mai atampa yarinya Sannu kyakkyawa =>Kinga soyayya taki Tayimin Kawa =>Sannu rabin zuciyata Munyi dace dake =>Natashi Bacci nayi kwalli dake =>Muci Abinci a tare =>Mui dariya a tare DOWNLOAD HERE

[MUSIC] Nura M Inuwa Jini Daya New Song

Image
[MUSIC] Nura M Inuwa Jini Daya New Song => Jini Daya Gamu Gu Guda => Zaman Lapiya Zaman Limana => Naaaa Zurfafa => Naaaa karfafaaaa => Dauri Irin Na Tsintsiyane Munzamo Jini daya => Baaa Jainja => ko Sainsa => Mun lallasa jini daya DOWNLOAD HERE

[Music] Alijita Princess Amina

Image
[Music] Alijita Princess Amina Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar =>Amina Amina Amina =>INA Amina Sarauniya ta gaske =>Ga Amina Gidansu Sun Amince =>Dukan Mukamai suna kasanki take =>Naga mata Suna kiran Amina =>Kinyi kyau kinyi kwarjini Amina Download Here

[Music] Umar M Shareef RanarKu Ce

Image
[Music] Umar M Shareef RanarKu Ce => Ranarkuce kuzo Ku nuna murna kunyi Aure Nasir Muhammad Ango Kurthum Salihu Amarya =>Nasanya Rabbana Afarkon Batuna =>Sarkinda yai uwa yaimin Ubana =>Nayi waka tayi dadi =>Azo ataka aji dadi =>Wadansuma Har Suyi fadi Download Here

[Music] Nazifi D one GaJe New Song

Image
[Music] Nazifi D one GaJe New Song wannan wakar tayi dadi Sosai, inda mawaka biyune sukayi wannan wakar. AbdulDOne dakuma Nazifi Asnanic. sai kushiga cikin download domin sauke wannan wakar . Download Here

[Music] Ali Jita Mata New Song

Image
[Music] Ali Jita Mata New Song Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar =>Musha biki Ke kika sace Zuciyata =>Inbakeba bani babu Soyayya =>Gaki da kyau kyan Hali da tarbiya =>Nima yau Allah yabani Mata =>Cikin mata kunga ba irinta Download Here

[Music] Adam A Zango Ranka Shidade New Song

Image
[Music] Adam A Zango Ranka Shidade New Song Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar =>Ranka Shidade =>Da sunganmu Ae dole Su fake =>Lissafin Ae dole su sake =>Duk inda Nataka Ae hanyar Nantake =>Nike Raping kamar Alewa =>Iam the king Here =>Sunce Takaremun Download Here Share Pls Download Here Share Pls

[Music] Nazifi Asnanic Hello ft Fati Salsa

[Music] Nazifi Asnanic Hello ft Fati Salsa => Hello Kuma ba kya jina =>Kuma Ba kya son Ganina =>Nasan Kina jina =>Kin San Hakuri Nabaki Ko kina son Kukana =>Ina sonki kinji Maryam Nayi laifi =>Hello, Maryam ke nakeso Bazan iyaba in babuke Download Here

[Music] Abdul D One Dr Bahijja New Song

Image
[Music] Abdul D One Dr Bahijja New Song Ga kadan daga cikin Baitin wannan Wakar => Dr Bahijja kece akan doki a soyayya so mushige Daki =>Dr Bahijja kece akan doki a soyayya so mushige Daki =>Hanzarta Kibani dama in tura Sako =>Domin Nasani Tsakaninmu Babu Roko =>Al'amari naso shi kesa ariki koko =>Har kaimagiya baka saniba Harda Roko Download Here Share Pls

[Music] Umar M Sharif El-Rufai QurunQus Song

Image
Ga kadan daga cikin Baitin wannan wakar =>Anyi zabe angama =>Kaduna El-rufai yazama a sama =>Kuita murna kuna fadin Qurun qus =>Mu Yan Jahar Kaduna duk mun more =>Mai rusau yazama mai Qurmus Muna gani =>A karfi kunsan da Zaki baya Sanya =>A zauna wataran akanyo Sa6awa DOWNLOAD HERE

[Music] Umar M Sharif Nemanki Nake New song

Image
[Music] Umar M Sharif Nemanki Nake New song Ga kadan daga cikin Baitin wannan Wakar =>Ne manki nake Masoyiya zo inda nake Sarauniyata =>Nine jagora Bakida tamka =>Nasara dabara kamar Almara =>A rashinki INA zansa kainaa =>kece idanuwana kece farincikina Mai kawata duniya Sarina =>Nemaki nake Masoyiya Zo Inda nake Sarauniyata Download Here

MUSIC : Sabuwar wakar Abdul D One – Tani Da Manu (Official Audio)

Image
yau ma na sake zo muku da wakar fasihin mawaki Abul D ond da sabuwar mai suna “Tani da manu”. Ga kada daga cikin baitocin wakar ==> Gobe da labari masoyita bazan boye ba. ==> Bana da kai zanyi ado ==> Hanya ta ba gargada biyo ta sai gida. ==> Sanu da sanu kulawar so bazata kare ba. ==> Fito filin ga mu kewa so baya karewa. Download Here

  [Music] Mr O6ix - Good Loving

Image
The Badt Girl Crooner and the CEO of Exchoirez Of Arewa him Self Mr. O6ix Released His single jamz which will break female heart. Mr o6ix give his emotional single title "GOOD LOVING". the song which many people are waiting for is now available on exchoirez of arewa official platform and other websites. get your earpierce ready to download the music. Download Here

  [Music] Mr O6ix - Good Loving

Image
The Badt Girl Crooner and the CEO of Exchoirez Of Arewa him Self Mr. O6ix Released His single jamz which will break female heart. Mr o6ix give his emotional single title "GOOD LOVING". the song which many people are waiting for is now available on exchoirez of arewa official platform and other websites. get your earpierce ready to download the music. Download Here

Ghali Nt4 Yayiwa Sokoto

Image
wannan itace sabuwar wakar da ghali nt4 yayiwa sokoto sai kushiga cikin download domin sauke wannan wakar Download Here

Ghali Nt4 Yayiwa Sokoto

Image
wannan itace sabuwar wakar da ghali nt4 yayiwa sokoto sai kushiga cikin download domin sauke wannan wakar Download Here

Sabuwar wakar Abdul D One - Yarinya Official Audio

Image
Albishirinku yan uwana ma'abota ziyarar wannan shafi mai farin cikin nishadantar da ku da a yau na kara zo muku da wakar fasihin yaron nan Abdul D One mai suna'Yarinya' wanda dai daman kunsan wannan a gefen wakokin soyayya shima ya dau kambi . Ga wakar nan kada kabari a baka labari. Kucigaba da kasancewa da shafinmu domin samun sabbin wakokin hausa Download Here