Posts

Showing posts with the label Hausa Music

[Music]Abdul D One - Mahaifiya New Song

Image
🎤Ya mamma ya mamma 🎤Mahaifiya soyayyarki mama tacika zuciya 🎤 Tinanina randa zaki wuce ki barni mahaifiya. 🎤Koni inwuce in barki ibarki a zaune cikin duniya. 🎤 Ya Allah Ya Allah 🎤 Dubi mahaifiya kasata cikin aljanna dan kairul anbiya. DOWNLOAD HERE

[Music]Umar Unique in Batsoroba Song

Image
Sabuwar wakar umar unique in batsoroba, wannnan wakar tayi dadi sosai Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar =>A daina lefe kawai a bayarda sadaki =>A koma zuwa saudiya kan jaki =>Duk yan siyasa Su daina Campaign a radio =>A maida pepsi Kampanin yin kunun aya =>A maida Albashi Duk sati Ake biya =>Adaina spelling a jance C.O a jamia =>Mata suce majaensu Suyi musu kishiya =>A ceda da Ahmad Yayi rap a takaice =>A cema Alinuhu yayi film din Chinanci =>A zango Yayi wakar Larabci =>A Mata a kyale Powder =>Rahama sadau Hadiza Gabon jamila Nagudu Maryam Yahayya. dukkanku In batsoroba kuje Kuyi Aure Download Here

[Music] Abdul D One Dr Bahijja New Song

Image
[Music] Abdul D One Dr Bahijja New Song Ga kadan daga cikin Baitin wannan Wakar => Dr Bahijja kece akan doki a soyayya so mushige Daki =>Dr Bahijja kece akan doki a soyayya so mushige Daki =>Hanzarta Kibani dama in tura Sako =>Domin Nasani Tsakaninmu Babu Roko =>Al'amari naso shi kesa ariki koko =>Har kaimagiya baka saniba Harda Roko Download Here Share Pls

[Music] Umar M Sharif El-Rufai QurunQus Song

Image
Ga kadan daga cikin Baitin wannan wakar =>Anyi zabe angama =>Kaduna El-rufai yazama a sama =>Kuita murna kuna fadin Qurun qus =>Mu Yan Jahar Kaduna duk mun more =>Mai rusau yazama mai Qurmus Muna gani =>A karfi kunsan da Zaki baya Sanya =>A zauna wataran akanyo Sa6awa DOWNLOAD HERE

Downloads-: Sabuwar Wakar Rarara Buhari 4+4

Image
SauKar Da Sabuwar Wakar Dauda Rara Kahutu Da Yama Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Tare Da Gwamnan Jihar Kebbi Atiku Bagudu Mai Taken Buhari 4+4 Atiku Bagudu 4+4 SauKar Da Ita Domin NishadantuwarKu .. Download Here

Sabuwar wakar Umar M Shareef - Gidan Aure

Image
Albishirin ku ma'abota sauraren wakoki a shahararren mawakin nan umar m shareef wanda yafi shahara a wajen wakokin soyayya shima ya doka kidansa a wakar aure mai suna "Gidan Aure". Download here

Audio : Sabuwar wakar Jam'iyar NNPP " Muyi Jam'iyar Kayan Dadi " By Kamilu Mai Gafara Koko

Image
SABUWAR WAKAR JAM'IYAR NNPP MUYI JAM'IYAR KAYAN DADI WANDA KAMILU MAI GAFARA KOKO YAYI. Ga kadan Daga cikin baitunan wakar ... Muyi jam'iyar kayan dadi, muyi mamaki mu talakawa.. ... Suna kallon mu muna kallon su muna murna mun bar kunci... ....kurket, kurket shi na gano.... Shiga link dake kasa domin sauraron wannan Sabuwar Waka. Download Here

MUSIC : Umar M Shareef - Tsohuwata Zuma

Image
Albishirin ku ma'abota ziyayar wannan shafi hausaloaded blog a yau na Æ™ara zo muku da sabuwar wakar mawakin soyayya wato umar m shareef mai suna "Tsohuwar zuma". Da jin sunan wannan waka kasan cewa akwai kalaman soyayya domin ko bahaushe yace da tsohuwar zuma ake magana saboda haka kada ka bari a baka labari. Amma ga kadan daga cikin wannan wakar a turanci (hit) :- ⏩ Tsohuwa Ta Zuma Nice Bazan Canja Ba. Karka Yadani .. Mui Aure Shine Burina. ⏩ Tsohuwa ta Zuma Na Barki Bazan Lasa Ba. Sabuwa Gata Itta Ta Zam Zabina. ⏩ Tsohuwa Ta Zuma Nice Ban Zaamo Aibu .. ⏩ Nice Dai AbokiyarKa Tun Farko. ⏩ So Kauna Na Baka Mai Æ™arKo. ⏩ Da Na Haura Sama Yanzu Na Sakko. ⏩ A Shirye Nake Inkaika Gidanmu Nai Qarko. ⏩ Ada Nayi Kure Yanzun Bazan Karaba. ⏩ Ni Zan Farantama Bazan So Ka Koka Ba. Download Here