Posts

Showing posts with the label Bollywood

Ko ina labarin jarumi Dharmendra na Indiya?

Image
Dharmendra na daya daga cikin jaruman fina-finan kasar Indiya da suka yi fice saboda irin rawar da suka taka. Jarumi ne wanda ya yi suna wajen fina-finan fada, da jarumta da kuma na barkwanci. An haife shi a ranar 8 ga watan Disambar 1935, kusan shekara 83 ke nan. Sunansa na ainihi Dharam Singh Deol, an kuma an haife shi a kauyen Nasrali da ke gundumar Ludhiana a yankin Punjab. Dharmendra bai yi karatu mai zurfi ba, kuma an masa aure da wuri, domin tun yana da shekara 19 a duniya iyayensa suka aura masa Parkash Kaur a shekarar 1954. sun haifi 'ya'ya biyu maza, wato Sunny Deol da Bobby Deol. Yaushe ya fara fitowa a fim Dharmendra ya fara fim ne tun zamanin fina-finai marasa launi, ma'ana tun zamanin hoton bidiyo fari da baki. Ya fara fim ne a shekarar 1960, in da ya fito a matsayin mataimakin jarumi, wato supporting actor a fim din Dil Bhi Tera Hum Bhi Tere. Daga nan ne kuma ya ci gaba da fitowa a fina-finai. Sai dai kuma fina-finansa na shekarun 1970, sun fi haskaka shi d...

Jarumin Fim ya ci al-washin lashe zaben gwamnan jihar sa a APC

Image
Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finai ta Nollywood, Kenneth Okonkwo, ya bayyana cewar shine jama’a zasu zaba a matsayin gwamnan jihar Enugu a zabe mai zuwa - Jarumin Fim din ya bayyana cewar zai yi takarar na karkashin jam’iyyar APC mai mulkin kasa duk da kasancewar jam’iyyar PDP ce mai mulki a jihar Enugu - Tun a watan Mayu jarumin ya bayyana cewar zai yi takarar kujerar gwamnan jihar Enugu tare da bayyana cewar yanada da goyon bayan tsohon gwamnan jihar, Sullivan Chime Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finai ta Nollywood, Kenneth Okonkwo, ya bayyana cewar shine jama’a zasu zaba a matsayin gwamnan jihar Enugu a zabe mai zuwa. Okonkwo, mai shirya fina-finai, mai da’awar kiristanci kuma lauya, ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin day a fitar da wasu hotunansa na takara. Jarumin Fim din ya bayyana cewar zai yi takarar na karkashin jam’iyyar APC mai mulkin kasa duk da kasancewar jam’iyyar PDP ce mai mulki a jihar Enugu. A jikin hotunansa na takara, Okonkwo, ya rubut...

Kun san tsoffin jaruman Indiya mata da har yanzu suke yin fim?

Image
Kamini Kaushal An haife ta a ranar 24 ga watan Fabrairun 1927, bana tana da shekara 91 a duniya. Fim na karshe da ta fito: Chennai Express (2013). Kamlesh Gill An haife ta a shekarar 1936, bana ta cika shekara 81 a duniya. Fim dinta na karshe da ta fito : Behen Hogi Teri (2017). Waheeda Rehman An haifeta a ranar 3 ga watan Fabrairu, 1938, bana ta cika shekara 79 da haihuwa. Fim na karshe da ta fito: Arshinagar (2015). Helen An haife ta a ranar 21 ga watan Nuwamba, 1938, ita ma a bana za ta cika shekara 79 a duniya. Fim na karshe da ta fito: Heroine (2012). Tripta Lakhanpal An haife ta a shekarar 1940, shekarunta 77 ke nan a bana. Fim na karshe da ta fito: Queen( 2014) Tanuja Mukherjee An haife ta a ranar 23 ga watan Satumba, 1943, a bana take cika shekara 74 ke nan. Fim na karshe da ta fito: A Death In The Gunj (2017). Sharmila Tagore An haife ta a ranar 8 ga watan Disamba, 1944, bana take cika shekara 73 ke nan. Fim na karshe da ta fito: Break Ke Baad (2010). Anju Mahendru An haife t...

Kun san fina-finan Bollywood da suka fi fice a 2018?

Image
Padmavati An saki fim din Padamavati a ranar 25 ga watan Janairun 2018. Sanjay Leela Bhansali ne ya bayar da umarninsa. Fim ne da ya kunshi labarin wata kyakkyawar sarauniya daga bangaren mabiya addinin Hindu wadda aka taba yi a karni na 14, tare da wani sarki musulmi. Fim ne da ya yi fice kwarai da gaske a shekarar domin ya kawo kudi kusan dala miliyan 90. Jaruman da suka fito a fim din sun hadar da Deepika Padukone da Ranvir Singh da kuma Shahid Kapoor. Pad Man An saki Fim din Pad Man a ranar 9 ga watan Fabrairun 2018. Fim ne wanda Twinkle Khanna ta shirya shi, R. Balki kuma ya bayar da umarninsa. Fim ne da ya kunshi barkwanci kuma an yi shi ne da nufin wayar da kan mutane a kan su dai na kyamatar mata idan suna jinin al'ada. An kuma yi nuni da yadda za a rinka samar da auduga mai sauki domin matan da ba su da halin siyan mai tsada ta yadda za a daina amfani da kunzugu idan mace na al'ada. Wannan fim din ma ya yi fice kwarai da gaske saboda yadda aka gina labarin. Jarumi Aksh...

Sabbin jaruman da ka iya mamaye fina-finan Indiya a 2018

Image
1. Janhvi Kapoor Janhvi ita ce babbar 'yar marigayiya Sridevi, kuma 'ya a wajen mai shirya fim Boney Kapoor. Janhvi za ta fara fim ne da kamfanin Dharma Production, wato kamfanin Karan Johar. Dhadak, shi ne fim din da za a fara ganin Janhvi a ciki, wanda za su fito tare da Ishaan Kapoor. Dhadak fim ne na soyayya, wanda ya kunshi soyayya tsakanin 'yar masu hannu da shuni da kuma dan talaka. Shashank Khaitan, shi ne wanda ya bayar da umarnin fim din, kuma Karan Johar na daga cikin mutum uku da suka shirya shi. Za a saki fim din Dhadak a ranar 20 ga watan Yulin 2018. Shekarun Janhvi a yanzu 22. 2. Ishaan Khattar Ishaan kani ne a wajen jarumi Shahid Kapoor. Mahaifiyarsu daya, amma uba daban-daban. A 2018, Ishaan ya yi fina-finai biyu, wato Beyond the Clouds, wanda fim ne na darakta Majid Majid dan kasar Iran, sai kuma Dhadak wanda shi ne fim dinsa na Indiya na farko da zai fito. Dhadak fim ne wanda za su fito tare da Janhvi Kapoor. Shekarun Ishaan a 2018, 22, amma zai cika 2...

Jaruman India da suka yi mutuwar ban al'ajabi

Image
Divya Bharti 'Yar kwalisar jaruma wadda tana daga cikin jarumai mata da suka yi tashe a shekarar 1990. Ta yi mutuwar bazata inda ta fado daga hawa na biyar a gidanta.'Yan sanda sun yi bincike a kan mutuwarta inda a karshe aka gano cewa kashe kanta ta yi. Sannan kuma akwai jita-jitar da ake yadawa cewa mijinta Sajid Nadiadwala ne sanadin muturta. Ta mutu a ranar 5 ga watan Aprilun 1993, tana da shekara 19. Ta fito a fina-finai kamar Deewana da Vishwatma da kuma Dil Ka Kya Kasoor. 2. Manmohan Desai Darakta ne wanda ya bayar da umarnin fina-finai kamar Amar Akbar Anthony da Coolie da kuma Dharam Veer. An samu gawarsa ne bayan ya fado daga barandar gidansa. Rahotanni sun ce ya shiga damuwa ne bayan koma bayan da ya samu a sana'arsa, yayin da wasu kuma ke cewa ya gaji ne da ciwon bayan da ke damunsa, don haka ne ya kashe kansa. Ya mutu a ranar 1 ga watan Maris 1994. Jia Khan ta fara fito wa ne a cikin fim din Nishabdh, sannan kuma ta fito a fim din Ghajini. An samu gawarta ne a...

Jerin Sunayen Jaruman Indiya 11 da suka Musulunta

Image
AR Rahman An haife shi a matsayin wanda ke bin addinin Hindu, daga bisani kuma ya karbi musulunci. Ya sauya sunansa daga Dileep zuwa Rahman. Mawakin Indiya ne wanda ya lashe kyautar Oscar. Mutum ne kuma da tunaninsa ya karkata zuwa kin wanzuwar Allah, da farko, amma daga baya sai ya karbi musulunci ya kuma zama mai karfaffan imani da Allah. Abin da ya ce game da komawarsa musulunci ba abin mamaki ba ne kamar yadda ake nunawa. "Mutanen gidanmu sun kadaita saboda haka lokacin da wasu karance-karance na Sufanci suka yi tasiri a kaina sai na musulunta". Daga cikin wakokinsa da suka yi fice akwai Maa Tujhe Salaam. 2. Kamala Surayya Ta fito ne daga cikin iyalai na kololuwa a kasar. Marubuciya ce, ta kuma musulunta ne a 1999. Ta sauya sunanta daga Madhavikkutty zuwa Kamala Surayya, bayan ta musulunta. Ta musulunta ne bayan karanta wani littafi mai suna "The love Queen of Malabar''. Littafin dai ya janyo ce-ce-ku-ce a kasar. 3. Dharmendra Shahararren jarumin fina-fina...

Jaruman Bollywood Sun Kwance Wa Firaministan Isra'ila Zani A Kasuwa

Image
Jaruman Masana'antar fina-finai ta Indiya Bollywood Amir Khan, Salman Khan da Shah Rukh Khan sun ki amince wa da gana wa da Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a lokacin da ya ziyarci kasar ta Indiya. Firaministan Indiya narendra Modi ne ya tarbi Netanyahu a New Delhi babban birnin kasar wanda ya yi alkawarin sake karfafa alakar ısra'ila da kasar. A yayin ziyarar ta Netanyahu an shirya masa taron cin abinci da taurarin Bollywood. An samu labarin cewa, jarumai Amir Khan, Salman Khan da Shah Rukh Khan sun ce, sun ki msa gayyatar da Netanyahu don yin zanga-zanga ga zaluncin da ake yi wa Falasdinawatare da nuna goyon bayansu da al'umar falasdin. Mutane da dama a shafuka sada zumunta na yanar gizo sun nuna goyon baya ga matakin da jaruman suka dauka.

Amitabh Bacchan na alhinin mutuwar Shashi Kapoor

Image
Amitabh Bachchan ya bayyana alhininsa game da mutuwar shahararren jarumin fina-finan Indiya na Bollywwod, Shashi Kapoor a shafinsa na intanet, inda ya ce ''Ina za mu kai wannan rayuwa?" Shashi Kapoor dai ya rasu ne a ranar Litinin, 4/12/2017 da yamma a asibitin Kokilaben da ke Mumbai. Shashi Kapoor wanda ya yi farin jini a wajen miliyoyin ma'abota kallon fina-finan Indiya, ya yi fama da cutar koda ne. Amitabh Bachchan, wanda suka fito a fina-finai 16 da Shashi Kapoor, abokinsa ne na kut da kut. Wata dangantaka ma tsakaninsu ita ce, 'yar Amitan wato Shweta ta auri wani a danginsu Shashi Kapoor. Amitabh Bachchan, ya yi matukar kaduwa da ya samu labarin rasuwar Shashi Kapoor, inda har ya yi wani rubutu a shafinsa na intanet game da abubuwan da zai iya tunawa a tsakaninsu. Amitabh ya shaida wa Rumi Jafri, wani marubuci a Indiya irin halayen Shashi Kapoor da ya yi koyi da su suka kuma matukar taimaka masa a rayuwarsa. Daga ciki akwai: Me ya sa Shashi Kapoor ya kira Ta...