VIDEO ALBUM: Adam A Zango - Gambara Official Video

Albishirin ku Ma'abota sauraren wakoki shahararren jarumin kannywood kuma mawaki wato adam a zango zai fitar da sabon album dinsa gobe a Labara 2/5/2018 mai suna "Gambara official video. "directed by Adam a zango.