Posts

Showing posts from April, 2019

[Music] Alijita Princess Amina

Image
[Music] Alijita Princess Amina Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar =>Amina Amina Amina =>INA Amina Sarauniya ta gaske =>Ga Amina Gidansu Sun Amince =>Dukan Mukamai suna kasanki take =>Naga mata Suna kiran Amina =>Kinyi kyau kinyi kwarjini Amina Download Here

[Music] Umar M Shareef RanarKu Ce

Image
[Music] Umar M Shareef RanarKu Ce => Ranarkuce kuzo Ku nuna murna kunyi Aure Nasir Muhammad Ango Kurthum Salihu Amarya =>Nasanya Rabbana Afarkon Batuna =>Sarkinda yai uwa yaimin Ubana =>Nayi waka tayi dadi =>Azo ataka aji dadi =>Wadansuma Har Suyi fadi Download Here

[Music] Nazifi D one GaJe New Song

Image
[Music] Nazifi D one GaJe New Song wannan wakar tayi dadi Sosai, inda mawaka biyune sukayi wannan wakar. AbdulDOne dakuma Nazifi Asnanic. sai kushiga cikin download domin sauke wannan wakar . Download Here

[Music] Ali Jita Mata New Song

Image
[Music] Ali Jita Mata New Song Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar =>Musha biki Ke kika sace Zuciyata =>Inbakeba bani babu Soyayya =>Gaki da kyau kyan Hali da tarbiya =>Nima yau Allah yabani Mata =>Cikin mata kunga ba irinta Download Here

[Music] Adam A Zango Ranka Shidade New Song

Image
[Music] Adam A Zango Ranka Shidade New Song Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar =>Ranka Shidade =>Da sunganmu Ae dole Su fake =>Lissafin Ae dole su sake =>Duk inda Nataka Ae hanyar Nantake =>Nike Raping kamar Alewa =>Iam the king Here =>Sunce Takaremun Download Here Share Pls Download Here Share Pls

[Music] Nazifi Asnanic Hello ft Fati Salsa

[Music] Nazifi Asnanic Hello ft Fati Salsa => Hello Kuma ba kya jina =>Kuma Ba kya son Ganina =>Nasan Kina jina =>Kin San Hakuri Nabaki Ko kina son Kukana =>Ina sonki kinji Maryam Nayi laifi =>Hello, Maryam ke nakeso Bazan iyaba in babuke Download Here

[Music] Abdul D One Dr Bahijja New Song

Image
[Music] Abdul D One Dr Bahijja New Song Ga kadan daga cikin Baitin wannan Wakar => Dr Bahijja kece akan doki a soyayya so mushige Daki =>Dr Bahijja kece akan doki a soyayya so mushige Daki =>Hanzarta Kibani dama in tura Sako =>Domin Nasani Tsakaninmu Babu Roko =>Al'amari naso shi kesa ariki koko =>Har kaimagiya baka saniba Harda Roko Download Here Share Pls