Posts

KANNYWOOD: ‘Yan wasa 8 da aka fi jin su a 2017

Image
Adam Zango – Adam Zango na daga cikin Jaruman da suka shanawa a farfajiyar Finafinan Hausa, a shekarar 2017. Bayan irin rawar ganin da ya taka a finafinan daya fito a shekarar 2017, Adamu ya yi matukar burgewa a wajen rera wakoki da rawa. A wajen rashin samun yadda ake so ma, Adamu a shekarar 2017, ya fito sau da yawa yana kuka da yadda wasu ke yi masa zagon kasa a harkar sa. Ya lashi takobin mai da wa duk wanda ya nemi ya taka shi martini. Bayan haka kuma a dan kwanakin nan Adamu ya roki masu karatu da su dai na gyara masa turancin sa idan yayi rubutu a shafin san a Instagram. Cewa ana yi masa haka ne don a tozar ta shi. Daga nan kuma Adamu ya karrama wasu daga cikin zababbun masoyan sa inda ya yi ganawar cin abinci da su sannan kuma ya bude su kyautuka. Daga karshe Adamu ya kamala fim dinsa na gwaska da yafi kowa ce fim da aka taba yi a farfajiyar Kannywood tsada. Adamu ya ce ya kashe sama da Miliyan 12 a shirya wannan fim da zai fito ranar 1 gawatan Janairun 2018. Rahama Sad...

Takaddama uku da suka jawu cecekuce a farfajiyar Kannywood a 2017

Image
1 – ADAM ZANGO Adam Zango na daya daga cikin ‘yan fina-finan Hausa da suka yi fama da wasu kalubalai. Idan ba a manta ba a watan Nuwambar 2017 Adam Zango ya fito a fusace inda ya ke kalubalantar duk wanda yake cewa wai yana yin tsafi da kuma harkar bin maza. Adam a shafin sa na ‘Instagram’ ya nuna fushin sa matuka game da hakan sannan ya ja kunen mutane da su daina haka ko kuma su sa kafar wando daya da shi. Bayan haka kuma Adamu ya gargadi masu gyra masa rubutun sa na turanci da su dai na haka. Ya ce baya nayi bane don ya burge sai don ya isar da sako ga masoyan sa da basu jin turanci. 2 – UMMAH SHEHU Ita kuma Umma Shehu ta yi fama ne da zargin rashin samun kyakkawar ilimin adinin ta na musulunci. Anyi ta yin cecekuce tun bayan tabargazar da ta yi a wata hiran da Momoh na gidan Talabijin din Arewa 24. Momoh ya yi mata wasu ‘yan tambayoyi ne game da adinin musulunci wanda mutane basu gamsu da shi ba. Sakamakon hakan ya sa dole Umma Shehu ta fara gudun mutane. Amma daga baya...

MATSALAR SAURIN INZALI GA MAZA

Image
*☞ SUDAI MATA.* Bincike Ya Nuna Suna Bukatar Jimawa a lokacin. Yin Jima'i, Akwai. Matan Dake da Bukatar a. Dauki Akalla Mintuna Ashirin. 20. Ko Fiye Da Hakan Kamin Su iya Samun Biyan Bukata, a Yayinda Qalilan ke Bukatar Mintuna Goma. 10. Sai Dai Wata Matsala Dake Addabar Maza Anan. itace Zaka Taradda Wasu Mazan Ba Yanda Za'ayi Su Dauki. Tsawon minti Biyar 5 Akan Matarsu Suna Jima'i nan Take da Zaran Sun Fara Sai Suyi inzali a lokacin da Matansu Ke da Bukata Dasu. *kuma Dazaran Sunyi Wannan inzalin Shi Kenan Sun Kare jima'i. Wanda Wannan Ba Karamar illa Yake Haddasawa a.* Zamantakewar Aure Ba. Sai Kaga Mai-gida. Yana Tayi. wa Matarsa Magana Amma Bata Saurarawa Ballantana Ta Kula Shi. Saboda Matar ta Rainashi ya Koma Wata Kala Tunda ya. Kasa Fitarda Kitse a. Wuta. A. Addinance Hakkin Kane Ka Rinka Biyawa Matarka da Bukata.idan Matarka na Samun Biyan Bukata a Tare Dakai To Zaka ga a Koyaushe Hankalinta Akanka Yake, Tarbiya da Ladabi Sai Dada Qaruwa Mukeyi Ko a K...

An kama dan shekaru 50 da laifin yiwa mai tabin hankali ciki

Image
- Hukumar yan sanda ta cafke wani dattijo dan shekara 50 da laifin yiwa wata mai tabin hankali ciki - Wannan lamarin ya faru ne a garin Saniyar Jino da ke karamar hukumar kankara na jihar Katsina - Mutumin mai suna Sufiyanu Kamala ya rika janyo hankali matar ne zuwa gonar sa inda yake lalata da ita Wani tsoho mai shekaru 50 a duniya, Sufiyanu Kamala ya shiga hannun hukuma bisa laifin dirka ma wata mahaukaciya mai shekaru 25 ciki. Lamarin dai ya faru ne a garin Saniyar Jino da karamar hukumar kankara na Jihar Katsina. Jami'in hulda da jama'a na rundunar yan sandan jihar, DSP Gambo Isah ya tabbatar da afkuwar lamarin a yayin da yake jawabi ga manema labarai a jihar inda ya ce a a halin yanzu cikin ya kai watanni 7. DSP Isah yace Sufiyanu Kamala ya janyo hankalin mahaukaciyar ne zuwa gonar sa inda ya rika aikata lalata da ita a lokuta daban-daban har abin ya yi sanidiyar shugar ciki. Har ila yau, Jami'in na hulda da jama'a ya bada sanarwan kama wani mutum mai sun...