Posts

Ali Nuhu ba Uban gida na ba ne Uba na na ne''. Inji Adam A Zango.

Image
Kannywood da wajen ta sun yi zaton cewa, budadiyar wasikar da jarumi Adam A Zangn ya rubuta da irinsu Alh Nuhu yake. Domin ana ganin a kwana kin baya tayi tsami tsakaninsu. Duk da yake sunyi silhu da juna, sanin duk mai hankaline cewa silhu alkairi ne. Ganin mutane zasu yanke hukunci da igiyar zato, shine dalilin da yasa Adam A Zango ya wallafa wata sanarwa gajeriya a Instangram. Sanarwar dauke take da nuna cewa yanzu tsakanin Adam A Zango da Ali Nuhu da rikici bare kuma gaba. Ga abinda Adam A Zango ya rubuta a Instangram: Wannan ya nunawa duniya cewa, budadiyar wasikar da Adam A Zango ya yi zuwa ga makiyansa to bada Ali Nuhu yake ba. Bisala'akari da abinda yaje a Instangram. Duk wanda ka kira da uba to yana da mahimmanci awajen ka. Dan haka ya zama masoyin ka ba makiyanka ba. Dan haka Ali Nuhu masoyin Adam A Zango shima A Zango ya yarda da haka.

An saké kirkirar yar tsana wacce namiji zai iya yin jima'i da ita.

Image
Inalillahi wa Inna ilaihir rajium Manzon Allah s.a.w Yana cewa alamu ne na karshen duniya: 1. Karami ya Rena Babba 2. Babba ya zalumci karami 3. Alfasha da zinace zinace zai yawaita 4. Kunya za ta dauke chak. Alamu sun gama tabbata lalle manzon Allah s.a.w sarkin gaskiya ne. Duba ga wannan taswirar wata sabuwa fitina ce da ta kunno Kai duniya, kasantuwar cewa ana zinace zinace da Mata ana samun cututtuka wata Rana da ciki da de sauransu ga dawainiya sosai. Sai kawai technologing mahaukata marasa basira mai amfani ta kawo musu da yin amfani da mutum mutumin mace Dan kore shaawa Wanda haka din babban Zunubi ne Mai yawa. Ina muka dosa, inane makoma, kusani fa Allah shine yayi halitta sannan ya dede ta ta, sannan a gurinsa ne rayuwa da mutuwa take. Sannan a gurinsa ne makoma take sannan shine zai tambaye mu akan abin da muka kasance muna aikatawa. Wallahi muji tsoron Allah mu Sanja dabiun mu daga munana zuwa kyawawa. Allah ya sauwake. Wannan nasiha ce.

Takaitaccen tarihin Prince Adam A Zango

Image
Sanannen jarumin nan na masana’antar shirin kwaikwayo Kannywood, Mai shirin kwaikwayo, Dan wasa, Mawakin Hausa hiphop kuma daya daga attajiran jarumanta, Prince Adam A Zango an haifeshi a Garin Zango kataf dake Jahar Kaduna, Yayi karatunshi na karamar makarantar boko cikin garinsu, Zango primary school, amman daga baya sai uwayenai suka yi tashi zuwa Jos biyo bayan fadan da aka rinka yi a shekarun baya a Jahar Kaduna tsakanin Hausawa da wasu kabilu na Zango kataf. Adamu Abdullahi Zango bayan tashin da sunka yi ya cigaba da karatunai na sakandare a Jahar Jos. Adam A Zango ya fara nuna sha’awar shirin kwaikwayo Lenscope media Jos a matsayin makidi “DJ” inda daga baya ya fara bayyana a shirin kwaikwayo a matsayin jarumi. Shirin da ya fara fitowa garai shine “Surfani”, amman shirye-shirye irinsu Raga, Zabari, Kawanya da Kallabi sune wanda sunka haskakashi duniya ta sanshi. A cikin shirin Raga, wanda saboda muhimmiyar rawar da ya taka lokacin, maspya sunka fara kiranai “Mai Raga”, ma’ana ...

Adam A. Zango ya min halacci, shine jagorana a Kannywood – Fati Shu’uma

Image
Biyo bayan ɗan cecekuce tsakankanin jarumai a masan’antar shirin kwaikwayo Kannywood, Fati Abubakar wadda aka fi sani da Fati Shu’uma ta fito ta bayyana iri halaccin da maigida Adam A. Zango ya mata inda tacce shine jagoranta a masana’antar Kannywood, tacce shi ya fara sa ta a shirin kwaikwayo har ta yi suna. Fati ta kara da cewa kuma abunda Adam ya mata wanda ba zata taɓa mancewa dashi ba shine, lokacin da mahaifiyarta ta rasu, Adam yazo ya zamna tareda mutane aka rinƙa karɓar gaisuwa dashi, tacce wannan abun ba karamin dadi ya mata ba, hatta ‘yan gidansu sunji dadin hakan kuma ba zata taba mancewa dashi ba. A karshe tace bata ma san da wace irin kalma zata godema Adam A. Zango ba.