Posts

Sabuwar wakar hamisu breaker taka rawa mix

Image
Music :: Sabuwar wakar hamisu breaker dorayi mai suna ” Taka Rawa ” waka domin nishadantar da amare ko nace amarya da ango da kuma kowa da kowa. Kawai ku biyomu domin din sabuwar wannan waka da kuma sakon da take tafe dashi. a Download Here

Kalli hotunan tsohuwar jaruma da sabon angon ta

Image
Wannan shine kro na biyu da tsohuwar jarumar zata kara aure sakamakon rasuwar tsohon mijinta Hamza Rijiyar Zaki wanda ya rasu shekarun baya. Abida Muhammad tana cikin Jaruman da suka taka muhimmiyar rawa wajen farfado da masana'antar fina-finan hausa kuma tauraronta ya haska kwarai da gaske. A zamanin da tsohuwar jarumar take tashe tana sahun gaba cikin jerin matan da ake ji dasu a farfajiyar masana’antar shirya fina-finan Hausa. Bayan auren ta da tsohon mijin ta marigayi Hamza Rijiyar Zaki aka daina jin duriarta a dandalin fim.

Dalilin Da Yasa Masu Kudi Suka Fi Talakawa Son Kananan Nonuwar Mata

Image
Wani bincike da masan suka gudanar ta gano dalilin da ya sa maza masu kudi ke son kananan nonuwar mata a yayin da su kuma talakawa ke son manya-manyan nonuwa. Wasu likitoci 2 wadanda suka shahara a bangaren dabi’un dan Adam wato Psychologists, Viren Swami da Martin Tovée, sun gudanar da wani bincike domin gano ko arziki namiji za ta iya canza masa ra’ayinsa a kan yadda ke son girman nonon mace. kafafen yada labarai ta Metro UK, ta ce likitocin sun gudanar da bincike ne guda 2 inda suka gwada wasu mazaje domin gano ko rashin isashen arziki (maza talakawa) za su so manya nonuwa fiye da maza masu arziki. A binciken likitocin ta farko, sun duba alakar arziki maza da irin nonuwar da suke so. Sun dauki maza 266 daga yankuna 3 a kasar Malaysia wanda kowane daga cikin su arzikinsa ya banbanta da sauran – kadan, matsakaici da kuma sosai. Kowane daga cikin mutanen da likitocin suka dauka an nuna masa hotunan siffofin mata wadanda nonuwan su ya duk sun banbanta. Dag nan sai aka ce kowane daga c...

Jaruman Kannywood Wajen Aikin Hajjin Bana

Image
Wasu daga cikin jaruman fina-finan Hausa da sukaje aikin Hajji sun saka hotunan su a yayin da suke Mina inda gobe za'a hau Atfa tare dasu. Daga cikin jaruman akwai Hafsat Idris, Halima Atete, Teema Yola, Sapna Aliyu, Mansurah Isah da Saratu Gidado, Daso. Akwai kuma Sadik Zazzabi da me bayar da umarni Aminu Saira da mawaki, Ali Isah Jita, Khalipa, Samira Ahmad. Da Dai Sauransu Muna fatan Allah ya amsa Ibada.