Nishadi :-Labarin wani Miji Da matarsa
 
Wani mutumne shida matarsa suka samu matsala (Fada) Hartakai basa magana. Idan zaiyo cefane sai ya rubutamata a takarda dame dame za a siyo Ita kuma sae ta rubutamasa a bubuwanda zai siyo  Sai wani Lokaci yanaso ya tashi dadaddare (Midnight) sai  ya rubutamata idan karfe biyu tayi 02:00  kitayardani (Wake me up) da lokacin yayi sai ta rubutamasa ka tashi karfe biyu tayi 02:00 ....   Kuma bai farkaba sai safe Idan kaene mijin me zaka CE mata???     
 
