[Photo] Tuna baya: Hotunan Goodluck Jonathan yana dan Saurayi

A yau mun kawo muku da tsofaffin hotunan tsohon
shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan don Hausawa
sunce waiwaye adon tafiya.

Wannan Hoton nasa an dauke shi ne yayin dayake yi ma kasa
hidima, wato NYSC.

Comments

Popular posts from this blog

BRIEF BIOGRAPHY OF SHEIKH IBRAHIM AHMAD MAQARY, IMAM OF NATIONAL MOSQUE ABUJA

Wane Ne Sheik Abul Fatahi Maiduguri? Karanta cikakken tarihin sa

TARIHI: ZUWAN TURAWA KASAR HAUSA DA YADDA SUKA CI KANO DA SOKOTO DA YAKI A SHEKARAR 1903.