Ko kunsan kudin da mtn yafitar daga kasarnan??


Majalisar ta tabbatar da wannan laifin ne bayan da kwamitin dattawa sashen harkokin banki, inshora da duk wata ma'aikata dake harkalla da kudi su ka kawo rahoton cewa kamfanin sadarwa na MTN ya karya wata doka ta fitar da kudi daga cikin kasar nan. Sanatocin sun ce ba shakka wannan karya doka da kamfanin MTN ya yi ya taimaka wajen gurbacewar tattalin arzikin kasar nan da a ke fama da shi a yanzu saboda wannan zunzurutun kudi da kamfanin ya fitar daga kasar nan. Sanatocin sun ce ba shakka wannan karya doka da kamfanin MTN ya yi ya taimaka wajen gurbacewar tattalin arzikin kasar nan da a ke fama da shi a yanzu saboda wannan zunzurutun kudi da kamfanin ya fitar daga kasar nan. -naijhausa

Comments

Popular posts from this blog

BRIEF BIOGRAPHY OF SHEIKH IBRAHIM AHMAD MAQARY, IMAM OF NATIONAL MOSQUE ABUJA

Wane Ne Sheik Abul Fatahi Maiduguri? Karanta cikakken tarihin sa

TARIHI: ZUWAN TURAWA KASAR HAUSA DA YADDA SUKA CI KANO DA SOKOTO DA YAKI A SHEKARAR 1903.