A Yau ne Halima Atete ke bikin cika shekara 29-Happy birthday



A yau jaruma yar Maiduguri take yin bikin zagayowar ranar haihuwar ta (shekaru 29 a cewar ta). Jarumar ta jima tana cewa ba zata kara shekara a harkar film ba amma gashi ta kara shekaru bata yi aure ba.
Sannan yanayin jikin ta baya taimakon ta; gashi de shekarun ta 29 kacal, amma mutane da dama suna ganin tafi haka. Tun asali ma, bata so harkan fim ba, hasali ma tace wa gida producing films take, kwatsam sai gata ta fara fitowa a jaruma. Duk da cewa Jarumar tana Daukar Nauyin finafinai amma tafi yawan fitowa a natsayin Jaruma.
Tun asali Halima tayi Karatun aikin Lauya amma ta watsar ta koma Harkar fim.
To amma ta wani wuri ba ta da laifi saboda harkan film dadi gare ta, sannan a matsayin ta na jaruma, ba ko wani irin mutum zata aura ba; dole ya zama yana da dan abun hanu, dole ya zama wayayye mai sassaukar ra'ayi da sauran su.

Comments

Popular posts from this blog

Dadin kowa sabon salo episode 15

Dadin kowa sabon salo episode 15