Duk Wanda Aka Kama Yana Amfani Da Wayar Selula A Gidan Mai Zai Je Kurkuku"



Rundunar 'yan sanda ta yi gargadin cewa ta ba jami'anta umarnin cafke duk wanda aka samu yana amfani da wayar selula ko shan taba a gidan mai.
Kakakin rundunar, Jimoh Mashood ya ce duk wanda aka kama kan aikata wadannan laifuka zai iya zuwa gidan kurkukusaboda a halin yanzu aikata hakan na cikin jerin miyagun laifuka.

Comments

Popular posts from this blog

How To Share Data on Glo And All You Need To Know About Data Transfer

Za a karo jiragen yaki don aiki a jihar Zamfara – Abubakar Saddique