Tsohon Gwamnan Kebbi, Sa'idu Dakingari Tare Da Wasu Jiga-jigai Na Jihar Sun Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC.




Tsohon Gwamnan Jihar Kebbi Alh. Saidu Usman Nasamu Dakingari ya bar jam'iyar PDP ya koma Jam'iyar Apc tare da magoyabayansa. Wadanda suka koma jam'iyar ta APC sune kamar haka.
1- Tsohon Gwamnan Jihar Kebbi Alh. Saidu Usman Dakin Gari.
2- Tsohon Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Alh. Ibrahim K. Aliyu.
3- Tsohon Sakataren Gwamnatin jihar Kebbi Alh. Garba Rabi'u Musa Kamba.
4- Tsohon Shugaban karamar Hukumar Mulkin Birnin Kebbi Alh. Musa Ibrahim Dan illela
5- Tsohon Shugaban karamar Hukumar Augie Garba Umar Birnin Tudu
6- Tsohon Shugaban Karamar hukumar Mulkin Kalgo Alhaji Abubakar Kuka.
7- Tsohon Dan Majalisar Tarayya Hon. Sani Kalgo.
8- Tsohon Dan Majalisar Tarayya na Yanzu Zuru Hon. Dan Alkali Durunbun Zuru.
9- Tsohowar Yan Yan Majalisar Tarayya ta Yankin Yauri Hon. Halima Hassan Tukur.
10- Alh. Abubakar Sadik Yalwa Katikan Yauri
11- Ummaru Maye Yauri
12- Lawali Na Malam Dakin Gari
13- Alh. Shehu Ma'azu Zuru
14- Alh. Zayyanu Maigishiri
Duk sun ce sun bar Jam'iyar PDP sun koma jam'iyar APC bisa la'akari da kwazon jam'iyyar APC karkashin shugabancin Shugaba Buhari da kuma kwazon Gwamnan jihar Kebbi, Sanata Atiku Bagudu.
SANARWA DAGA ALHAJI SANI DODODO P. R. O NA JAM'IYAR APC TA JIHAR KEBBI.
Daga Zaidu Bala Kofa Sabuwa Birnin Kebbi

Comments

Popular posts from this blog

Dadin kowa sabon salo episode 15

Dadin kowa sabon salo episode 15