Duk ranar laraba sai nayi jima'i da haifaffen dan cikina inji - wata mata



Wata mata yar shekara 52 yar kasar Zambia mai suns Yvonne banda ta bayyana yadda ta ke kwana da yaron ta kowani ranar laraba domin tabbatan arzukin sa. Game da cewar ta , ta fara wannan tabargazan ne da yaron ta ,Abel, tun shekaran 2002 ta dalilin abin da wani boka ya fada musu domin kasancewa cikin arziki.
Yayinda ta ke bayyana wannan labari mai ban tsoro, Yvonne tace itace ginshikin arzikin yaronta. Tunda ya fara sana'ar mota yake kwanciya da ita, kasuwancin na sa yanzu ya bunkasa sosai har yanada tireloli, manyan motoci da kuma kananan motoci. Asirin wannan arzikin shine ya kwanta da mahaifiyar shi kowani ranar laraba, kuma za'a yi ne a gidanta inda aka birne asirin.
Ta cigaba da cewa tana nuna tsoro game da danta saboda tana kara tsufa kuma da yiwuwan bazata jure cigaba da hakan ba a shekara mai zuwa. Kuma matsalan shine, idan ya daina kwanciya da ita, arzikin zai tafi tamkar iska kuma yaron zai yi mumunan mutuwa.
Duka irin wadannan abubuwan ne Mrs Yvonne Banda ta bayyana a cocinsu kuma faston cocin Great Kingdom yayi mata addua. Amma duk da haka babu yadda za tayi face ta je ta cigaba da kwanciya da yaron saboda wanyewan arzikin sa kuma tsoron kada ya mutu cikin bakar wahala.

Comments

Popular posts from this blog

Dadin kowa sabon salo episode 15

Dadin kowa sabon salo episode 15