Kannywood -Da aurena nake yin fim din Hausa -Saratu Daso
Jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta ce mutane suna tsangwamar ta saboda muguwar rawar da take takawa a fina-finan hausa.
Gabanin ta fara fina-finan hausa shekaru 18 da suka wuce, Saratu Daso malamar makaranta ce. Kuma ta ce aure bai hana ta fim ba.
Sannan ta fito a wasu fina-finan turanci.
Comments
Post a Comment