Korar malamai: ya kamata Gwamnoni suyi koyi da El-Rufa’i –inji Sarkin Kano



A yayinda ake tsaka da kai ruwa rana game da korar malamai fiye da dubu 20 da Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad Elrufai yayi Sai kuma ga mai martaba Sarkin Kano shima ya nemi sauran gwamnoni subi sahun Gwamnan Kadunan.
Jaridar Alfijir ta ruwaito Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya bukaci gwamnonin jihohin Arewa da su kori malamai mara sa inganci tare da maye gurbinsu da kwararru kamar yadda gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa’i ke yi.

Comments

Popular posts from this blog

Dadin kowa sabon salo episode 15