Nafisa Abdullahi ta shirya liyafar cikarta shekaru 27 a duniya (hotuna)



Fitacciyar jaruman nan ta kamfanin shirya fina-finan Hausa, Nafisa bdullahi ta shirya gagarumin liyafa domin murnar zagayowar ranar haihuwarta.
Liyafar ya samu halartan manyan jarumai na Kannywood da kuma yan uwa da abokan arziki domin taya jarumar raya wannan rana mai matukar muhimmanci a rayuwarta.
A ranar Laraba, 24 ga watan Janairu ne Nafisa ta cika shekaru 27 a duniya.
Ta shirya wannan liyafa ne a Bristol palace hotel dake garin Kano.

Comments

Popular posts from this blog

Dadin kowa sabon salo episode 15

Dadin kowa sabon salo episode 15