Budaddiyar Wasika Zuga Fati Muhammed Yar Fim




BUƊADDIYAR WASIƘA
ASSALAMU ALAIKUM.

Zuwaga Fati Muhammad Ƴar wasan Hausa.
Kasantuwar Ƴan kwanakinnan Hotuna dadama Suna yawo Acikin Waɗansu Jaridu, Da Social media, Daukeda bayanan Ɓatanci Dasuka Maras ma’ana Ga Shugaban Ƙasa Baba Buhari.
Kisani cewa, Fati Muhammad, Buhari ba warinki bane, Bayan haka Shugabane.

Duk maison yayi suka, Ƙofa abuɗe take, Ammanfa mai ma’ana, Domin dokar ƙasa taba kowa damar faɗar albarkan bakinsa! Hakama tayi tanadin hukunci gaduk wanda yaci Zarafin wani.

Hakama Siyasa bawai haukabace, Kinsami damar Tallata Gwaninki, Ammanfa Bashine dalilin Cin zarafin waniba! (BUHARI) Ina kirada BABBAR Murya, Kitsaya Matsayinki, Kidaina taɓamuna Baba, Kibarmu Dakayanmu, Kiƙarata can danaki.
Kisani Daga yau-sai-yau! Kikama kanki inba hakaba, To lalle kisaurari irin namu saƙon! Domin tarihinki bawai aɓoye yakeba.
Idan Kunne yaji…..
Daga Ɗai daga cikin Masoya Baba Buhari. Daga Sakkwato 08094024050.

Comments

Popular posts from this blog

BRIEF BIOGRAPHY OF SHEIKH IBRAHIM AHMAD MAQARY, IMAM OF NATIONAL MOSQUE ABUJA

Wane Ne Sheik Abul Fatahi Maiduguri? Karanta cikakken tarihin sa

TARIHI: ZUWAN TURAWA KASAR HAUSA DA YADDA SUKA CI KANO DA SOKOTO DA YAKI A SHEKARAR 1903.