Kuskuren da muka samu akan maganar Malam Daurawa da Maryam booth




Assalam Alaikum Dafatar kowa nalapia

A kwana biyu dasuka shude munyi posting akan akan cewa Maryam booth ta fito tanacewa

"Tsabar munafurcine ya hana Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yin magana akan abinda Fatima Ganduje tayi>>Maryam Booth"

Wanda wannan labarin munsamoshine daga Shafin



http://www.hutudole.com/2018/03/tsabar-munafurcine-ya-hana-sheikh-aminu.html?m=1



Inda maryam booth ta bayyana cewa ita bata fadi wannan maganar ba
Dalilin wannan ne yasa muka goge wannan Rahoton
Kuma muna bawa Mallam daurawa da Maryam Hakurii bisa wannan kuskuren

Mungode

Comments

Popular posts from this blog

BRIEF BIOGRAPHY OF SHEIKH IBRAHIM AHMAD MAQARY, IMAM OF NATIONAL MOSQUE ABUJA

Wane Ne Sheik Abul Fatahi Maiduguri? Karanta cikakken tarihin sa

TARIHI: ZUWAN TURAWA KASAR HAUSA DA YADDA SUKA CI KANO DA SOKOTO DA YAKI A SHEKARAR 1903.