MUSIC : Umar M Shareef - Tsohuwata Zuma



Albishirin ku ma'abota ziyayar wannan shafi hausaloaded blog a yau na ƙara zo muku da sabuwar wakar mawakin soyayya wato umar m shareef mai suna "Tsohuwar zuma".
Da jin sunan wannan waka kasan cewa akwai kalaman soyayya domin ko bahaushe yace da tsohuwar zuma ake magana saboda haka kada ka bari a baka labari.

Amma ga kadan daga cikin wannan wakar a turanci (hit) :-

⏩ Tsohuwa Ta Zuma Nice Bazan Canja Ba. Karka Yadani .. Mui Aure Shine Burina.

⏩ Tsohuwa ta Zuma Na Barki Bazan Lasa Ba. Sabuwa Gata Itta Ta Zam Zabina.

⏩ Tsohuwa Ta Zuma Nice Ban Zaamo Aibu ..

⏩ Nice Dai AbokiyarKa Tun Farko.

⏩ So Kauna Na Baka Mai ƙarKo.

⏩ Da Na Haura Sama Yanzu Na Sakko.

⏩ A Shirye Nake Inkaika Gidanmu Nai Qarko.

⏩ Ada Nayi Kure Yanzun Bazan Karaba.

⏩ Ni Zan Farantama Bazan So Ka Koka Ba.

Download Here

Comments

Popular posts from this blog

BRIEF BIOGRAPHY OF SHEIKH IBRAHIM AHMAD MAQARY, IMAM OF NATIONAL MOSQUE ABUJA

Wane Ne Sheik Abul Fatahi Maiduguri? Karanta cikakken tarihin sa

TARIHI: ZUWAN TURAWA KASAR HAUSA DA YADDA SUKA CI KANO DA SOKOTO DA YAKI A SHEKARAR 1903.