Sunayena Bello Muhammad Bello, Kowa nawa ne amma banda munafuki, bana gulma, bana sharri, bana tsurku, bana bakinciki da kowa duk daukakarshi ko arzikinshi, bana nema wajen kowa sai ALLAH! ALLAH ne kadai mai azurtawa kuma shike baiwa dan Adam komai a lokacin da yaso kuma ba mai iya dakatar da nufin ALLAH.
Ko kayi dani ko karkayi dani, ALLAH nayi dani kuma shine sila
r daukakata da arzikina, ALLAH shine yasa aka sanni duk fadin duniya.
Bana kwana da kowa a zuciyata because I'm busy trying to secure a greener pasture.
Idan kaga dama kamin fatan alkhairi idan kaga dama ka kaini gun bokaye but you can't influence ALLAH to turn his back against me me because in ALLAH I trust, He and only He can make me or break me.
BMB IKON ALLAH NE.
ALLAH YA MANA ALBARKAR SAYYIDIL WUJUDI.
Ku kara hakuri kawai, kuyi ta hakuri domin IKON ALLAH SAI KALLO.🙏🙏🙏 MY BEST IS YET TO COME.
I LOVE YOU ALL.
Comments
Post a Comment