Posts

Showing posts from September, 2018

  [Music] Mr O6ix - Good Loving

Image
The Badt Girl Crooner and the CEO of Exchoirez Of Arewa him Self Mr. O6ix Released His single jamz which will break female heart. Mr o6ix give his emotional single title "GOOD LOVING". the song which many people are waiting for is now available on exchoirez of arewa official platform and other websites. get your earpierce ready to download the music. Download Here

(Bidiyo) Dadin kowa sabon salo Episode 73 -AREWA24

Image
Rana daya dan tani ya dawo garin dadin kowa, sai dai awannan karin yazo da kawunsa domin ya shige masa gaba a neman auren Halima, sai dai zuwan kawun Manu ya bar baya da kura, domin batun auren ya soma tangal tangal Download Here

Ina Nan Da Raina Ban Mutu Bah - Inji Sadiya Gyale

Image
Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Sadiya Gyale, ta karyata labarin mutuwarta da aka yada a kafafan sada zumunta. Sadiya ta shaida wa Jaridar BBC cewa, ita dai tana zaman-zamanta da lafiyarta, sai kawai taga ana ta kiranta a waya ana tambayarta ko lafiya don ga labarin da ke yawo a kafafan sada zumunta. Ta ce tun tana daukar abin kamar wasa, sai kuma ta ga cewa lallai an yada labarin cewa ta mutun. Ta ce labarin mutuwarta ta da aka yada ya sa masoyanta da dama cikin tashin hankali, domin kuwa wasu daga cikinsu ko baccci kasa yi suka yi, wasu kuma a ranar ko abinci ba su iya ci ba inji ta. Sadiya ta ce, ita agaskiya labarin sam bai dame ta ba, don kuwa a ranar ma bacci ta yi har da mun shari, domin ta san cewa dukkan mai rai mamacine wata rana. Jarumar ta ce wadanda suka mutu ba gaggawa suka yi ba, haka wadanda suke raye ma ba jinkiri suka yi ba, fatan ta Allah ya sa ta cika da kyau da imani. Sadiya Gyale, ta ce a gaskiya irin yada wadannan labarai na karya sam ba dai-dai ba ne a

Kalli Kyawawan Hotunan Pre weeding Na Mawaki Ado Gwanja Limamin Mata

Image
A yau mun fara kawo muku hotunan pre-weeding na mawaki ado gwanja mai lakabi da limamin mata.wanda aurensa watan gobe ne ,ku kasance da Hausaloaded.com zaku samu karin hotuna da kuma wasu zafaffan hotunan wannan mawaki nan gaba. Ga hotunan kamar haka

Kalli hoton Zaharadeen Sani da diyarshi

Image
Tauraron fina-finan Hausa, Zaharadeen Sani kenan a wannan kayataccen hoton nashi inda yake tare da diyarshi, muna musu fatan Alheri.

Dalilin Daya Sa Fim Din Mansoor Yayi Nasara - Inji Ali Nuhu

Image
Fitaccen jarumi kuma darakta, Ali Nuhu wanda aka fi sani da Sarki a masana’antar fim din Hausa ya bayyana cewa fim din Mansoor ya samu nasarar lashe gasa ce sakamakon yadda aka kokarta wajen nuna kwarewa a fim din. Ali Nuhu ya bayyana haka ne bayan ya karbi kyautar karramawa a madadin kamfaninsa na FKD Production, wanda ya shirya fim din na Mansoor. Shi dai fim din Mansoor ya lashe gasar fim da ya fi kayatarwa ne a cikin fina-finan cikin gida na Hausa a bikin The Africa Magic biewers’ Choice Awards na bana. Da yake bayyana farin cikinsa a wajen taron, Ali Nuhu ya bayyana cewa fim din Mansoor kamar wani gwaji ne, kuma an samu nasara, “Ina sadaukar da wannan kyauta da muka samu zuwa ga wadanda suka taka rawa a fim din. Musamman jaruman fim din da sauransu saboda yadda suka nuna min yarda da aminci a lokacin da muke shirya fim din. Fim din Mansoor kamar wani gwaji ne, amma kuma mun samu nasarar gwajin ya yi kyau. Na gode sosai.” Ali Nuhu ya kara da cewa, “Ban taba amfani da fasahar zama

Ghali Nt4 Yayiwa Sokoto

Image
wannan itace sabuwar wakar da ghali nt4 yayiwa sokoto sai kushiga cikin download domin sauke wannan wakar Download Here

Kannywood--Mawaki Ado Gwanja zai angwance

Image
Mawakin mata Ado Isah Gwanja zai angwance shi da Sahibarsa Maimunatu a ranar 13 ga watan october, Masoyan sun dade suna soyewa wanda takai har Gwanjan da kansa yayi mata waka. Ado Gwanja dai mawaki ne wanda tauraruwarsa take haskawa musamman a wannan lokacin, yayi fice a wakkokin mata. Baya ga waka Gwanja yakan fito a matsayin Jarumi acikin fina-finai. Zamu iya cewa maimuna itace mai sa'ar da ta sace zuciyar mawakin. Muna musu fatan Alkhairi.

Mc Alfalila Abulgadiya Algadiril gadi Episode 4

Image
Mc Alfalila Abulgadiya Algadiril gadi Episode 4 Inda zakuji sunayen mutane kamar Abulgadiya Algadiril gady Sakaradina Ibn malikissaifi Maudufurra'asi Abuttar e Da sauransu Karkumanta kuyi Subscribing A Channel dinmu Download Here

Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da ya tambayeta yaushe zata yi aure?

Image
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa, Abdullahi ta baiwa masoyanta damar su mata duk tambayar da suke da ita zata basu amsa ta dandalinta na sada zumunta inda anan ne wani ya tambayeta Yaushe zakiyi aure?. Nafisar ta bashi amsar cewa, 'ka san ranar mutuwar ka?

Mc Alfalaila walaila-Ruguji mai jan Mota Uku lokaci Daya- Episode 3

Image
Mc Alfalaila walaila-Ruguji mai jan Mota Uku lokaci Daya- Episode 3 Mc Alfalaila walaila-Ruguji mai jan Mota Uku lokaci Daya- Episode 3 Zakuji nishadi sosai idan kuka saurari wannan Nishadin inda zakuji sunayen mutane kamar MAI KABADALA RUGUJI LIKIDO IBN KITKINDI BAGUDU Dadai sauransu Karkumanta ku danna SUBSCRIBE Domin Cigaba da Samun Sabbin Shirye Shiryenmu Kuma kuyi share zuwa sauran Social Media Mungode Download Here

Kalli katin gayyatar daurin auren Ado Gwanja

Image
Mun jima da jin labarin soyayyar tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango da masoyiyarshi, Maimunatu inda lokaci zuwa lokaci mukan ga hotunansu tare, Allah dai yayi a karshe katin auren masoyan ya bayyana. Kamar yanda ake iya gani a hoton sama za'a daura auren Ado Gwanja da Masoyiyarshi Maimuna idan Allah ya kaimu 13 ga watan gobe, muna fatan Allah yasa ayi lafiya. Kucigaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumi duminsu

Sharhin Fim Din ‘Matar Mamman’

Image
Suna: Matar Mamman Tsara Labari: Nasir S. Gwangwazo Kamfani: Asnanic Mobie Tone Shiryawa: Usman Mu’azu Umarni: Aminu Saira Jarumai: Ali Nuhu, Hadiza Aliyu Gabon, Hafsat Idris, Asiya Barde, da sauran su. Sharhi: Hamza Gambo Umar A farkon fim din me kallo ya ga Uwale (Asiya Barde) ta na bacci wanda a cikin barcin ta tayi mafarkin wata gawa wadda jama’a suka dauke ta suka kai ta makabarta, bayan Uwale ta farka daga bacci a firgice sai mijinta Magaji (Isa A. Isa) yake tuhumar ta akan don me zata dinga mugun mafarki don kawai yace zai karo mata kishiya? Daga baya Magaji ya soma kokarin kwantar was da Uwale hankali a bisa dalilin sa na son kara aure amma bata saurare sa ba saboda mafarkin da tayi na gawar wata mace shi yafi tsaya mata a zuciya, hakan yasa ta tafi wajen malami ta fada masa mafarkin da tayi gami da son sanin fassarar mafarkin ta, amma sai malamin ya nuna mata cewar bazai fassara mata mafarkin ba har sai taje ta nemo bayani akan gawar matar da ta gani a mafarkin tunda ta nuna

Kalli Hotun fidda Tsiraici Na Amina soyayya Da Shakuwa Na Jawo Cece kuce Ga Jama'a

Image
Wannan wani hotuna ne da jaruma amina So da shakuwa wanda ya janzo mata zagi da kalamai marar dadi ga abun kamar haka: Share pls

Kalli Soja musulma da ke sallah a bakin daga

Image
Wannan hoton wata sojace da take Sallah a lokacin da take bakin daga a dokar daji, muna fatan Allah ya kaima sojoji itinta dauki a duk inda suke.

(Bodiyo) Dadin kowa sabon salo Episode 72 - AREWA24

Image
A lokacin da Baraka ta fara fidda rai da dawowar Hansatu gidanta, Mal. Musa ya bullo da wata sabuwar maganar da ta tayar mata da hankali, yayin da a gefe Hannatu ta fara kokarin komawa ruwa duk da tana dauke da wani abu da ke damunta. domin ganin yanda za ta kaya kalli shirin Dadin kowa sabon salo kashi na 52A lokacin da Baraka ta fara fidda rai da dawowar Hansatu gidanta, Mal. Musa ya bullo da wata sabuwar maganar da ta tayar mata da hankali, yayin da a gefe Hannatu ta fara kokarin komawa ruwa duk da tana dauke da wani abu da ke damunta. domin ganin yanda za ta kaya kalli shirin Dadin kowa sabon salo kashi na 52A lokacin da Baraka ta fara fidda rai da dawowar Hansatu gidanta, Mal. Musa ya bullo da wata sabuwar maganar da ta tayar mata da hankali, yayin da a gefe Hannatu ta fara kokarin komawa ruwa duk da tana dauke da wani abu da ke damunta. domin ganin yanda za ta kaya kalli shirin Dadin kowa sabon salo kashi na 52A lokacin da Baraka ta fara fidda rai da dawowar Hansatu gidanta,

H Hip hop | Kashi na 190 | Adam a zango | AREWA24

Image
Download Here

Kyawawan Hotunan Hafsat Idris Barauniya a kasa mai Tsarki

Image
ALLAH karbi ibada Hajiya Hafsat . wadanda basuje Allah basu ikon zuwa Ameen