(Bidiyo) Dadin kowa sabon salo Episode 76 – Arewa24




An wayi gari Adama da Kyauta Dillaliya sun sha alwashin zubar da cikin Hannatu ko ta halin kaka, bayan da suka hadu da wani Likita daya kware wajen zubar da ciki. Sai dai Hannatu ta ki amincewa. amma duk da haka Adama ta tursasa ta ba a son ranta ba, suka tafi wajen zubar da cikin. Sai dai sakamakon karshe ya bar baya da kura..
Download Here

Comments

Popular posts from this blog

BRIEF BIOGRAPHY OF SHEIKH IBRAHIM AHMAD MAQARY, IMAM OF NATIONAL MOSQUE ABUJA

Nafi Jin Dadin Sauraron Wakar Sauran Mawaka fiye Da Tawa - Inji Nura M Inuwa

Wane Ne Sheik Abul Fatahi Maiduguri? Karanta cikakken tarihin sa