MUSIC : Sabuwar wakar Abdul D One – Tani Da Manu (Official Audio)



yau ma na sake zo muku da wakar fasihin mawaki Abul D ond da sabuwar mai suna “Tani da manu”.
Ga kada daga cikin baitocin wakar
==> Gobe da labari masoyita bazan boye ba.
==> Bana da kai zanyi ado
==> Hanya ta ba gargada biyo ta sai gida.
==> Sanu da sanu kulawar so bazata kare ba.
==> Fito filin ga mu kewa so baya karewa.

Download Here

Comments

Popular posts from this blog

How To Share Data on Glo And All You Need To Know About Data Transfer

Za a karo jiragen yaki don aiki a jihar Zamfara – Abubakar Saddique