(Bidiyo) Adam a zango ya shigar wa jaruma mai kayan mata fada
Get link
Facebook
X
Pinterest
Email
Other Apps
Adam a zango ya shigar wa jaruma mai kayan mata fada Jarumin ya baiyana cewa kwana2 baice komaiba Amma yauwa zaiyi magana akan jaruma ga Abinda yake fadi a kasa
Born on 15th September, 1976, Sh. Ibrahim Ahmad Maqary had his primary Education in Katsina in 1987 and later proceeded to Jama`atu College of Arabic Studies in Zaria for his secondary education. His first degree was from the famous Al-Azhar University, Cairo in 1999. As a student in Al-Azhar, he was at the forefront of coordinating religious activities geared towards fostering unity among Muslims. He obtained his Masters Degree from the Ahmadu Bello University, Zaria in 2005. In an unusual manner, he completed his Doctorate Degree within the span of two years from Bayero University Kano, in 2009. Sh. Maqary began what was to be acknowledged as wonderful working career of lecturing in the famous Ahmadu Bello University, Zaria in 1999. He then moved to nurture the young Jama`atu Institute for Advanced Studies, Zaria in 2001 and thereafter picked up a job with Federal College of Education Zaria where he also obtained Post Graduate Diploma in Education in 2004. In 2006, bec...
Daga Aliyu Ahmad Cikakken sunansa shine Sheik Ahmad Aliyu Yarwa amma ana yi masa lakabi da Sheik Abul Fatahi. Ya rayu a duniya shekaru 82, kenan an haife shi a shekarar 1919. Da rasuwarsa yau shekaru 14 kenna, domin ya rasu ne a shekarar 2003. An haife shi a wani kauye da ake kira Sandiya amma an fi saninshi da Shanduwa a yanzu, a gundumar Konduga ta jihar Borno. A nan ya taso har ya iya hawan doki da al'adun kauye. NASABARSA: Sheikh Ahmad bin Aliyu bin Ahmad bin Aliyu bin Muh'd Mustapha bin Muh'd Mukhtar bin Adam bin Dawud bin Abdulganiyyu bin Zubair bin Abbas bin Hussain bin Suleiman bin Ishaq (ta kan wannan suka hada kaka daya da Sheik Ahmad Tijjani) bin Aliyu Zainul Abideen bin Ahmad bin Muh'd Nafsu-Zakiyya bin Abdullahil-Khamil bin Hasanul-Musanna Bin Hassan bin Aliyu wa Fadima Bintu RASULILLAHI SAW. Ta bangaren mahaifiya kuwa jikan Yarima Zubairu ne Sarkin Adamawa, sunanta Aishatu bintu Alh Muh'd wa Hauwa'u Sayyada Hamra 'yar Sarki Amir. KARATUNS...
TARIHI: ZUWAN TURAWA KASAR HAUSA DA YADDA SUKA CI KANO DA SOKOTO DA YAKI A SHEKARAR 1903. Kashi na Uku Daga Sadiq Tukur Gwarzo Can da Yammaci, sai suka aika manzonsu zuwa ga Mai unguwa Mallam Na-marwa, da cewar "Mu turawa da muka zo wannan birni ayau, muna son ka sanar da dukkan larabawa mazauna birnin nan naku cewa muna son su hallara a gabanmu manyansu da k'ananunsu har da bayinsu baki ɗaya suna masu biyayya ga umarnin mu". Ai kuwa koda mai unguwa ya labarta musu umarnin turawa, sai suka ce "munji kuma munyi biyayya." Nan take kuwa suka fara taruwa a kofar fadar kano. Da larabawan nan suka gama hallara, sai turawa suka fito a garesu, suka zauna reras akan kujeru suna fuskantar larabawan da suma suke a zaune. Shugaban turawa ya kira tafintansa wanda bamu san sunan saba, sannan yace ya tsaya a tsakiya domin soma aikinsa. Daga nan sai akace masa ya tambayi larabawan nan cewa iya su kaɗai kenan mazauna wannan birni? Tafinta ya sauya harshe gami da tambay...
Comments
Post a Comment