Download--Sabuwa Wakar Hamisu Breaker - Ummi Sarauniya

Download Here
Albishirin ku Ma'abota sauraren wakokin ina muku albishir da sabuwar waka hamisu breaker mai suna "Ummi sarauniya" wanda ya fitar a kwanan nan wanda wannan waka tayi dadi sosai.
Wanda ya sanya kalamai masu dadi da suke tasiri a fagen soyayya.
Comments
Post a Comment