[Nishadi]Labarin wani Bafulatani A Makkah part{1}
Labarin wani Bafillace
Wani Bafulatani ne Yaje Makkah Sai yasaiyi Mota ..Sai motar ta lalace Kuma yanaso Aturashi......Bayajin labrabci sukuma basajin Hausa ...
Kawai Sai yadubi gungun larabawa Yaca
"Ya Ayyuhallazina Amanu" Sai kowa yadubo Sai yace "Turu Lana" wato yana Nufin aturashi
Gayyato Mana Abokaninka
Comments
Post a Comment