Ni Musulmace Kuma Nasan Iyakokin Addini Na – RAHAMA SADAU


Idan baku manta ba abaya bayannan ne muka kawo muku wani labari inda fitacciyar jarumar film din hausa rahma sadau ta bayya na karara cewa korar da MOPPAN ta mata alkairi ce agareta. A yau jarumar tayi fira da mujallar guardian life inda jarumar tace ” Na san addini na. Nasan al’ada na. Kuma nasan iyakokin da suka sa akai na. Kaga kamar bana jin dadin sa kananan kaya duk da yake bana ganin laifin bude gashi.” Jarumar tace itabata ganin laifin barin gashi a waje amma kuma tace tasan addinin ta kuma tasan dokokin daya dora mata. kome zakuce game da wannan furucin ?

Comments

  1. karya takeyi batasan addini ba saboda addini baibata dama yin wannan abinba haramun ne, abinda takeyi kuma ya sabama al'ada

    ReplyDelete
  2. karya takeyi batasan addini ba saboda addini baibata dama yin wannan abinba haramun ne, abinda takeyi kuma ya sabama al'ada

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

BRIEF BIOGRAPHY OF SHEIKH IBRAHIM AHMAD MAQARY, IMAM OF NATIONAL MOSQUE ABUJA

Wane Ne Sheik Abul Fatahi Maiduguri? Karanta cikakken tarihin sa

TARIHI: ZUWAN TURAWA KASAR HAUSA DA YADDA SUKA CI KANO DA SOKOTO DA YAKI A SHEKARAR 1903.