ANA YAWON CAMPAIGN AMMA AN FAKE DA YAWON ZIYARA DA SULHUNTA MAKIYAYA DA MANOMA

ANA YAWON CAMPAIGN AMMA AN FAKE DA YAWON ZIYARA DA SULHUNTA MAKIYAYA DA MANOMA.
.
KADA WANDA YA SAKE CEWA BUHARI BAI IYA SIYASA BA
WALLAHI 'KARYANE
.
SHEKARA NAWA ANA KASHE MUTANEN A JOS DA BINIWAI AMMA BAKU JE BA SAI YANZU BUKATA TA KAIKU..
KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA..
Comments
Post a Comment