Gudun muwa - Ibrahim Maishinku ya bugawa Shugaba Buhari fasta



Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Maishinku ya bugawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari fastar yakin neman zabe inda ya bayyana goyon bayanshi gareshi a zaben shekarar 2019 me zuwa.
Allah karamana zaman lapiya da kwanciyar Hankali a cikin wannan kasa tamu mai Albarka

Comments

Popular posts from this blog

BRIEF BIOGRAPHY OF SHEIKH IBRAHIM AHMAD MAQARY, IMAM OF NATIONAL MOSQUE ABUJA

Wane Ne Sheik Abul Fatahi Maiduguri? Karanta cikakken tarihin sa

TARIHI: ZUWAN TURAWA KASAR HAUSA DA YADDA SUKA CI KANO DA SOKOTO DA YAKI A SHEKARAR 1903.