Sabuwa Wakar Rarara - Kowa Ya Fito Barawo ne (Indai Manufar A Gyara ne)




Rarara Ya chachaki wani mawakin PDP dan Baki
Wannan wata sabuwa waka ce wanda rara yayi domin kuwa idan zaku tuna a baya yayi waka mai taken "kowa ya fita shi barawo ne" to yau yayi sabuwa mai suna "kowa ya fito barawo ne ,indai manufar barawo ne" wanda gaskia wakar tayi dadi sosai. Ma'ana duk wanda ya fito takara da shi to barawo ne.
Download Here Share pls

Comments

Popular posts from this blog

BRIEF BIOGRAPHY OF SHEIKH IBRAHIM AHMAD MAQARY, IMAM OF NATIONAL MOSQUE ABUJA

Wane Ne Sheik Abul Fatahi Maiduguri? Karanta cikakken tarihin sa

TARIHI: ZUWAN TURAWA KASAR HAUSA DA YADDA SUKA CI KANO DA SOKOTO DA YAKI A SHEKARAR 1903.