Posts

ANA YAWON CAMPAIGN AMMA AN FAKE DA YAWON ZIYARA DA SULHUNTA MAKIYAYA DA MANOMA

Image
ANA YAWON CAMPAIGN AMMA AN FAKE DA YAWON ZIYARA DA SULHUNTA MAKIYAYA DA MANOMA. . KADA WANDA YA SAKE CEWA BUHARI BAI IYA SIYASA BA WALLAHI 'KARYANE . SHEKARA NAWA ANA KASHE MUTANEN A JOS DA BINIWAI AMMA BAKU JE BA SAI YANZU BUKATA TA KAIKU.. KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA..

Wani Dan Bautar Kasa Ya Dirkawa Daliba Mai Shekaru 11 Ciki

Image
Wani dan bautar kasa da ba a bayyana sunan shi ba tukun ya dirkawa daliba mai shekaru 11, ‘yar aji biyu a sakandire cikin shege. Dan bautar kasan na yi wa kasa hidima ne a Warri da ke jahar Delta inda a nan ne lamarin ya faru. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne bayan da iyayen yarinyar suka dauki dan bautar kasan aikin koyawa yarinyar karatu a gida. Yarinyar daliba ce a makarantar Nana College da ke Warri. Yanzu haka dan bautan kasar na hannun jami’an ‘yan sanda, haka zalika an aika rahoto ofishin hukumar NYSC domin ta dau irin na ta mataki akan shi.

DADINA DA GOBE SAURIN ZUWA.. Saura shekara BABA BUHARI yabar VILL

Image
DADINA DA GOBE SAURIN ZUWA.. Saura shekara BABA BUHARI yabar VILLA ba tare daya cika rabin Alkawarin daya daukarwa jama'ar 'kasa ba a wajen campaign 2015 .. Idan kuma ya cika kaso daya cikin Alkawarin goma daya dauka ku kawo su muji BANDA ZAGI HUJJA KAWAI NAKESO..

'Allah ya isa ban yafe ba-Rahama Sadau ta gayawa wani shafi da ke wallafa labarun karya akanta

Image
Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta nuna bacin ranta akan labarin da shafin watsa labarai na Naija.com ya buga dake cewa wai ta yi karin bayani akan wanda zata aura, Rahama ta karyata labarin sannan kuma tace wannan karo na uku kenan suna mata irin wannan karyar. A karshe dai Rahama ta musu Allah ya isa inda ta kara da cewa bata yafe musu ba. To saidai da dama daga cikin masoyanta da suka bayyana ra'ayoyinsu akan wanna lamari sunyi kira a gareta da tayi hakuri ta daina kula irin wadancan abubuwa dama idan akace mutum ya samu daukaka dole a rika mishi irin wannan.