Posts

[MUSIC] Lilin Baba Ft Umar M Shareef -Tsaya (New Song)

Image
Ga kadan daga cikin baitin wanna. Wakar Umar M Shareef  * Yan MataZo Muyi Soyayya, * Duk Abinda Kike So Na Shirya, * Zo Muje Ummara Ce Saudiyya, * Kin Daina Hawayeee, * Ki Fadama Kawayeee, * Zakiga Gata Ranar AurenKi, * Alkawari Nayi Sai Kin Hau DoKi, Lillin Baba * Yan Mata Tsaya Kiji, * Soyayya Ki Agaji, * Don Naga Kina Da Aji, * Zan Baki Kudina In KaiKi Haji, * Ni Akan SanKi Sam BanaJi, * Kicewa KawananKi Kinyi MiJi, * Gani GareKi, Yan Mata. * Ni Ina RokonKi, Yan Mata, * So Bani In BaKi, Yan Mata, * Ni Ina KaunarKi, Yan M Download Here Share Pls

(Bidiyo) Dadin kowa sabon salo Episode 76 – Arewa24

Image
An wayi gari Adama da Kyauta Dillaliya sun sha alwashin zubar da cikin Hannatu ko ta halin kaka, bayan da suka hadu da wani Likita daya kware wajen zubar da ciki. Sai dai Hannatu ta ki amincewa. amma duk da haka Adama ta tursasa ta ba a son ranta ba, suka tafi wajen zubar da cikin. Sai dai sakamakon karshe ya bar baya da kura.. Download Here

MUSIC : Sabuwar wakar Abdul D One – Tani Da Manu (Official Audio)

Image
yau ma na sake zo muku da wakar fasihin mawaki Abul D ond da sabuwar mai suna “Tani da manu”. Ga kada daga cikin baitocin wakar ==> Gobe da labari masoyita bazan boye ba. ==> Bana da kai zanyi ado ==> Hanya ta ba gargada biyo ta sai gida. ==> Sanu da sanu kulawar so bazata kare ba. ==> Fito filin ga mu kewa so baya karewa. Download Here

  [Music] Mr O6ix - Good Loving

Image
The Badt Girl Crooner and the CEO of Exchoirez Of Arewa him Self Mr. O6ix Released His single jamz which will break female heart. Mr o6ix give his emotional single title "GOOD LOVING". the song which many people are waiting for is now available on exchoirez of arewa official platform and other websites. get your earpierce ready to download the music. Download Here

(Bidiyo) Dadin kowa sabon salo Episode 73 -AREWA24

Image
Rana daya dan tani ya dawo garin dadin kowa, sai dai awannan karin yazo da kawunsa domin ya shige masa gaba a neman auren Halima, sai dai zuwan kawun Manu ya bar baya da kura, domin batun auren ya soma tangal tangal Download Here