Posts

Showing posts from December, 2016

KSU 1st Batch Admission List 2016/2017 Released

Image
The management of Kogi State University (KSU) has released its admission list for the 2016/2017 academic session. Candidates can access the list online via the school's official website. How To Check Your Admission Status -Visit http://portal.ksu.edu.ng/admissionlist. php -Enter your Regno or Surname pr Othername or Course to the space provided -Press the the enter key to view your admission details Admitted candidates should click on their Names to Commence Registration. Congratulations!!!

[Video] VIDEO: Barcelona 1-1 Real Madrid (La Liga) Highlights (Download)

Image
Real Madrid vs BarcelBarcelona Download Highlight Here

[Download]Hira Tsakanin 'Yar Shi'a da Wani dan jarida

Image
Sauke Hirar anan DOWNLOAD HERE

Must Read to all Kebbi State Indigenous

Image
Thursday, 1st December, 2016. The Kebbi State Government has selected thirteen hospitals for expansion and renovation in line with its policy of improving health care service delivery to the people. This is contained in a press statement signed by the Chief Press Secretary to the Governor, Abubakar Mu'azu Dakingari and made available to kebbi social media forum. The Commissioner for Health, Alhaji Usman Umar Kambaza announced this while briefing newsmen about the outcome of the weekly Executive Council Meeting presided by Governor Abubakar Atiku Bagudu at the Government House this Wednesday, the Commissioner said 415.5 Million Naira would be used to expand structures at the Sir Yahaya Specialist Memorial Hospital Birnin-Kebbi, while 94 Million Naira would be expended on the extension of Argungu General Hospital. Alhaji Usman Umar Kambaza said a total of 1.6 Billion Naira has been approved by the Executive Council on the rehabilitation of the General Hospitals in Yauri, Koko, Zuru,

Abubuwa 10 Da Muke Yi Kuma Kowannensu Yana Warware Imanin Mutum

Image
Abubuwa 10 Da Muke Yi Kuma Kowannensu Yana Warware Imanin Mutum Daga Malam Aminu Daurawa A wannan 'yar gajeruwar fadakarwa fitaccen Malamin Addinin musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya zayyano mana wasu abubuwa 10 da kowanensu ke warware imani kuma galibin mutane sun shagaltu wajen aikatasu. 1. Shirka da kashe-kashenta. 2. Halasta haram ko haramta halal da gangan. 3. Inkarin wani rukuni a addinin musulunci. 4. Wulakanta aya ko hadisi ko yin izgili da su. 5. Sukan wani Annabi daga cikin Annabawa ko rashin yarda da su. 6. Kyamar wani abu daga cikin koyarwar musulunci. 7. Kin yarda da Kur'ani ko ingantattun Hadisai. 8. Yin tsafi da halasta shi. 9. Nuna soyayya ga kafurai ko goyon bayansu akan kafurci. 10. Fifita wata shari'a ko wata doka akan ta Allah da Annabi S.A.W bisa son rai da yarda. ALLAH YA TSARE MANA IMANIN MU.

HAKKIN MUSULMI AKAN DAN UWANSA MUSULMI. 38(Sheikh Daurawa)

Image
HAKKIN MUSULMI AKAN DAN UWANSA MUSULMI. 38 1 Yayi masa sallama idan sun hadu 2 Yayi masa murmushi da faraa 3, Ya mika masa hannu su gaisa 4, Idan ya kira shi ya amsa 5, Idan BASHI da lafiya yaje ya dubu shi. 6, Idan ana binsa bashi ya taimaka masa wajan biya 7, Ya dinka kyautata atata masa zato 8, Ya zauna dashi lafiya. 9, Ya bashi abinki idan yana Jin yunwa. 10, Ya girmama dattijo musulmi 11, Ya tausawa yaro musulmi. 12, Ya cika masa alkawari idan sunyi alkawari. 13, Yayi masa sulhu Da wanda suka sami rashin jituwa. 14, Kada ya dinka tuhumar musulmi. 15, Ya nema masa alfarma idan yana da wata bukata 16, Ya dinka girmama malamai da masu Ilmi 17, Yayi masa addua idan yayi atshawa 18, Idan ya nemi agajinka ka agaza masa. 19, Ya dinka yi masa addua da fatan alkhairi. 20, Kada ya zalunce shi 21, Kada ya tabar dashi 22, Kada ya dinka yi masa hassada akan wata niima da Allah yayi masa. 23, Ya girmama shi idan yazo masa a matsayin bako. 24, raka janaizar sa. Idan ya mutu. 25, Ya je kabarinsa