Posts

Showing posts from October, 2017

How Renew/accumulate Your Mtn Night Plan Of 500mb For N25 On One Mtn Sim

Image
Good news to all Nairalanders in Nigeria. I know most of you have been waiting for this long ago. The Good News is now is that you can now renew your mtn night plan of 500mb at N25 in a night. Without wasting time let's go straight to the main deal. I discovered this last night and tested it on my Mtn Sim and I accumulated upto 2.5GB in one night and on one MTN sim! How to Renew Your MTN Night Plan Of 500mb at N25 Make sure you are on MTN Pluse, If not dial *406# to migrate ==> Text "NIGHT to 131" After that, ==> Text StopNIGHT or CANCEL NIGHT to 131 You will receive a message about your successfully opt-out of MTN Night Plan. ==> Finally text "NIGHT to 131" And you will receive a successfully message opt-in to MTN Night Pan. Note: The more you cancel and stop the plan and resend the plan again to 131 You will still receive a fresh message from MTN about your successfully message opt-in to MTN Night Plan.

Pythons Fight In Australian Woman's Bathroom (Photos)

Image
SHOCKING footage has emerged showing the terrifying moment a pair of snakes do battle in a woman’s shower after falling through her skylight. The terrifying clip shows two huge pythons twisting and turning with their tails completely tangled together as they wrestle on the bathroom floor. Mum-of-one Petrina Murphy, 41, filmed the hellish scene after the animals came crashing through the skylight at her home in Byfield, Queensland, Australia. The PR worker said: "I saw them tangled around each other through the skylight so I got the broom and used the handle to get them to fall out into the shower. "They had really wrapped themselves around each other and their tails were all knotted up. "Some people who've seen the video have asked if they're mating but they're definitely two males fighting. "Even though they were fighting, I knew they weren't going to attack me. "They were more focused on each other and pythons are actually usually pret

Nigeria za ta biya diyyar naira biliyan 88 na yakin Biafra

Image
Gwamnatin Najeriya ta amince za ta biya wadanda yakin Biafra ya shafa diyya da kuma kwashe ragowar abubuwan fashewar da suka a rage a yankin da aka yi yakin basasar a karshen shekarun 1960. Kasar za ta dauki matakin ne bayan an cimma wata yarjejeniya da kotun Raya Tattalin Arzikin Kasashen yankin Yammacin Afirka (ECOWAS) ta jagoranta. Takardun kotun sun ce akwai fiye da bama-bamai 17,000 da aka gano a yankin. Najeriya za ta biya naira biliyan 88 (kimanin dala miliyan 245) a matsayin diyyar ga wadanda yakin ya shafa, shekara 47 bayan kawo karshensa. Za a biya naira biliyan 50 ne ga wadanda yakin ya shafa a jihohi 11 a yankin kudu maso gabashi, da kuma yankin arewa maso tsakiya wuraren da yakin ya fi shafa. Ragowar kudin za a yi amfani da su ne wajen kwancewa da share nakiyoyin da suka rage a yankin, da kuma wajen gina makarantu da kotuna da coci-coci da kuma masallatai a yankunan. Fiye da mutum miliyan daya ne suka rasa rayukansu sanadiyyar yakin, galibinsu saboda yunwa da

(Graphic Photos) See What This Boy Did To Show That He Loves His JSS Girlfriend

Image
What a painful way to love! A boy went to extreme lengths and great pain to show how much he loves his girlfriend (who is still in junior secondary school). Probably due to the unavailability of funds for a tattoo, the crazy-in-love boy went local by injuring himself all in the name of inscribing or “tattooing” the girl’s name (Shamsiya) on his hand. Photos of the young students are trending online after they were posted few hours ago. See below :

Nigerian Secondary School where men pay N5000 to sleep with students

Image
UNDERCOVER INVESTIGATION: FGGC Langtang security guard pimps schoolgirls for N5,000 With N5,000, or even less, one of the security guards employed to protect students at the Federal Government Girls College (FGGC), Langtang, Plateau state, would gladly love-vendor the girls to strangers. Speaking to TheCable’s undercover reporter, the guard gave an insight into how he organises “runs” for the teenagers for a fee, and how this is a common practice. This investigation by FEMI OWOLABI and SEYI AWOJULUGBE also exposes the rot in the once-prestigious Unity School, where students use water from an untreated well, sleep on broken beds, study in hostile classrooms — and live practically unprotected from predators. You are in Langtang, Plateau state, for the weekend and need a schoolgirl for the evening? Someone is ready to help you make the arrangement for a fee. You can even have more than one girl if you choose. There are plenty of them at the nearby Federal Government Girls College (F

Kwanan nan zan yi sabbin nade-nade – Buhari

Image
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce nan ba da jimawa ba zai yi sabbin nade-nade a gwamnatinsa domin amfanar jama'ar kasar. Shugaban kasar ya bayyana haka ne lokacin da yake jawabi a taron koli na jam'iyyar APC mai mulki da aka gudanar ranar Talata a Abuja. Ya ce "za a fadada Majalisar zartarwa ta hanyar nadin magoya baya da za su kawo sabbin dabaru kan yadda ake tafiyar da gwamnati." Shugaba Buhari ya kuma bayyana takaicinsa kan jinkirin da aka samu wajen nadin mambobin kwamitocin gudanarwa na hukumomin gwamnatin tarayya. Ya danganta jinkirin ga wasu kwamitoci daya kafa don tabbatar da cewa an zabo mutane daga kowane bangare na kasar a kwamitocin gudanarwa na hukumomin gwamnatin. " Ya ce na san cewa magoya bayan mu sun kosa su ga an yi nade-naden, amma nan ba da jimawa ba za'a sanar musamman ganin yadda tattalin arzikin kasar ya inganta''. Tun bayan daya dawo jinya daga Birtaniya a watan Agusta ne ake ta kiraye-kirayen

Jarumar kannywood Aisha Tsamiya Za Ta Yi Karatu a Jami'ar NOUN

Image
Fitacciyar jaruma A'isha Aliyu (Tsamiya) ta bayyana cewa ta samu gurbin karo karatu a Budaddiyar Jami'ar Njeriya, wato National Open University of Nigeria (NOUN). A wata hira da aka yi da ita a gidan talbijin na Arewa24, jarumar ta bayyana cewar za ta karanta kwas din 'Health Technology' ne. A amsar wata tambaya da mai gabatar da shirin "Kundin Kanbywood", wato Aminu A. Shariff (Momoh), ya yi mata, A'isha ta ce, "Yanzu na samu admission a Open University... Ina so in karanci Health Technology." To amma mujallar Fim ta gano cewa ba a yin wannan kwas din a jami'ar. Daraktan Watsa Labarai na jami'ar, Malam Ibrahim Sheme, ya fada wa mujallar Fim cewa, "Health Technology bai cikin jerin kwasakwasan da wannan jami'ar ke gudanarwa. Amma kwas din da jami'ar ke yi wanda ya kusanci abin da A'isha Tsamiya ke so ta karanta shi ne 'Public Health'." Daraktan ya ce ya ji dadin kudirin A'isha na zurfafa karat

Wata Jarumar kannywood ta samu sarauta

Image
Fitacciyar jarumar masana’anta dake shirya fina-finan hausa ta Kannywood Rashida Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Rashida Mai sa’a ta samu sarauta. Kungiyar masu shirya fina-finai ta arewa na Arewa film makers association ta nada ta a matsayin ‘Wakiliyar Arewa’. Wakiliyar Arewa Tare Da Gimbiyar Arewa Bikin nadin sarautar wanda aka gudanar a jihar Niger ya samu halartar manyan baki da dama ciki har da jaruma Hadizan Saima. Ita ma mawakiya Binta Labaran wanda aka fi sani da Fati nijar ta samu sarautar ‘Gimbiyar Arewa’ a bikin nadin wanda aka gudanar a garin Minna babban birnin jihar Niger. Fati Nijar CE Gimbiyar Arewa Su jaruman sun nuna farin cikin su bisa ga wannan mukami da suka sami a shafukan su ta kafafen sada zumunta inda suma masoyan su suka tofa masu albarka tare da yi masu fatan alheri tare da jinjina masu. Pulse.ng/hausa

Why Buhari Sacked Babachir, Oke – Fayose

Image
EKITI State Governor, Ayodele Fayose has described the sacking of the suspended Secretary to the Government of the Federation, Babachir Lawal, and the Director General, National Intelligence Agency, Ayodele Oke, by President Muhammadu Buhari as an afterthought. The governor said the indicted officials and others still in Buhari’s government should be handed over to the Economic and Financial Crimes Commission for thorough investigation and prosecution . Speaking through his Special Assistant on Public Communications and New Media, Lere Olayinka, Fayose said, “The President only acted because of the outcry of Nigerians, especially over the fraudulent reinstatement of the former Chairman of the Presidential Task Force on Pension Reforms, Mr Abdullahi Maina.” “Enough of using probe panels to shield people accused of corruption in Buhari’s government. Rather, they should be arrested, detained and prosecuted by the EFCC as being done to others perceived as the president’s enemies.” “Once

Yan Matan Kannywood Ya Zamo Tilas Mu Ceci Kan Mu Da Kan Mu, Inji Wasila

Image
SHUGABAR kungiyar ’yan fim mata wadanda su ka yi aure, Hajiya Wasila Isma’il, ta bayyana cewa tilas ne matan industiri das u ka yi aure su kula da kan su ta fuskar tarbiyya, su taimaki kan su da kan su, domin kuwa duk abin da ’yan bayan su su ka yi, to zai iya shafar su. Ta fadi haka ne a wani kwarya-kwaryan taro da kungiyar tasu ta gudanar a Kano kwanan nan. Sun yi taron ne kamar yadda su ka saba yi a duk shekara, wanda su ka hada shi da shagalin bikin Babbar Sallah. Hakan ya bai wa fitattun jarumai mata da su ka dade ba su ga juna ba damar halartar taron. Matan sun yi taron a ranar Litinin, 4 ga Satumba, 2017 a wani wajen shakatawa mai suna Green Park da ke Titin Ahmadu Bello a cikin garin Kano. Tun da farko da ta ke jawabi a wajen, Wasila Isma’il ta bayyana matukar farin cikin ta a game da yadda mata ’yan fim su ka amsa gayyatar su da aka yi. A cewar ta, duk da cewar an yi taro har sau uku a baya, amma babu wani taro da jama'a su ka taru kamar wannan din. “Haka a

Dandalin Kannywood: Yadda kauna ta sa na baro iyaye na na taho ganin Adam A. Zango - Amina Amal

Image
A cikin wata fira da jarumar nan ta wasan fim din Hausa mai suna Amina Muhammad da ake yi wa lakani da Amal ta yi da 'yan jarida, ta zayyana tiryan-tiryan yadda matukar kauna ta sa ta baro iyayen ta a kasar Kamaru ta taho Kaduna ganin Adam A. Zango. Jarumar da ta bayyana cewa an haife ta ta kuma yi dukkan rayuwar ta har girmanta a kasar Kamaru, ta bayyana cewa jarumin da take matukar kauna duk a cikin 'yan fim shine Adam A. Zangon da ta ce shine ma musabbabin baro iyayen nata don dai kawai ta yi ido biyu da shi. Majiyarmu dai ta samu cewa a cikin firar, Amal ta bayyana yadda tayi ta dauki ba dadi da iyayenta kafin su amince su barta ta taho wurin jarumin inda ta ce daga baya dai dole suka kyale ta saboda sun ga shine babban burin ta a rayuwa. Haka ma dai jarumar ta bayyana cewa babban dalilin da yasa ta fara fim kuwa shine saboda ta tabbatarwa da kawayen ta da ma dukkan wanda ya santa cewar tabbas ta hadu da jarumin.

Abubuwa 4 da ya kamata ku sani game da Boss Mustapha, sabon Sakataren gwamnatin Buhari

Image
A yau ne dai al'ummar Najeriya suka tashi da jin wani labari mai ban sha'awa yayin da suka samu cewa shugaba Muhammadu Buhari ya amince da korar Sakataren gwamnatin sa Mista Babachir Lawal tare da shugaban hukumar leken asirin tarayyar Mista Ayo Oke gaba daya. Haka ma dai sanarwar korar ta jami'an da ta fito daga bakin mai magana da yawun shugaba Buhari din Femi Adesina ta kuma sanar da cewa tuna har shugaban ya nada sabon Sakatare mai suna Boss Mustapha. Majiyarmu ta lalubo maku wasu muhimman al'amurra da ya kamata ku sani game da sabon Sakataren: 1. Da farko dai cikakken sunan sa shine Boss Gida Mustapha kuma ya fito ne daga jihar Adamawa dake a Arewa maso gabashin kasar nan. 2. Mun samu haka zalika kuma cewa Boss Mustapha kwararren lauya ne dake da sanin makamar aiki sosai da kuma yayi aiki a gwamnatance da kuma matsayi na mai zaman kansa. 3. Kafin wannan sabon mukamin nasa dai, Boss Mustapha shine shugaban hukumar nan dake kula da hanyoyin j

Shugaba Buhari ya kori Babachir

Image
Shugaba Muhammadu Buhari ya kori Sakataren Gwamnatin kasar Babachir Lawal, inda ya maye gurbinsa da Boss Mustapha. Shugaban kasar ya kuma kori shugaban hukumar tattara bayanan sirri ta NIA Ambasada Ayo Oke. Wata sanarwa da mai ba shugaban shawara kan yada labarai Femi Adesina ta ce Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da shawarwarin da kwamitin da ya binciki manyan jami'an gwamnatin biyu. 'Yan kasar sun dade suna jiran matakin da shugaban kasar zai dauka kan zarge-zarge da ake yi wa jami'an gwamnatin da almundahana. Tun da farko an dakatar da Babachir ne saboda zargin saba ka'idojin bada kwangila karkashin shirin gwamnati na raya yankin arewa maso gabas wanda Boko Haram ta daidaita. An kuma zarge shi da sama ka'idojin aikin gwamnati. KARANTA:- Jam'iyyar APC Ba Ta Cancanci Zama jam'iyya Ba — Inji Buba Galadima Shi kuwa Ambassador Oke ya gamu da fushin shugaban ne bayan da hukumar EFCC ta gano makuden kudade a wani gida a Legas. Rahotanni sun ce hu

Saboda Adam A Zango Na Shigo Nigeriya Kuma na Fara Fim Inji Amina Muhammad

Image
Sunana Amina Muhammadu, daga ƙasar Kamaru na zo Nijeriya. Na yi karatuna tun daga furamare har sakandire a Kamaru, duk cikin harshen Faransanci. Daga bisani na halarci wata tsangaya da ake koyar da Turanci a can Kamarun, na koya cikin wata uku. Yanzu ina jin yare huɗu, Fulfulde, Hausa, Faransanci da kuma Turanci. Wannan shi dai a taƙaice. Ta yaya aka yi kika zo Nijeriya? To, lokacin da nake Kamaru ina kallon finafinan Hausa, kuma ina jin daɗin yadda ake nuna al’adar Hausa. Na koyi abubuwa da yawa dalilin fim ɗin Hausa, tun daga kan sanya sutura irin su; atamfa, abaya, leshi da sauran su. Haka zalika, salon maganganun da ake amfani da su, suna matuƙar birge ni. Don nakan kwaikwayi abubuwa da dama. Jarumin da nake matuƙar ƙauna shi ne Adam A Zango, saboda shi na baro Kamaru na zo Nijeriya. Na daɗe ina mafarkin yin ido biyu da shi, nagode Allah da ban mutu ba sai da Ya cika min burina na ganin Zango, har na yi fim da shi. Da ma saboda fim kika zo? Eh to, kai tsaya ba zan ce sabod

Hukumar tace fina-finai ta musanta janye dakatar da Rahama Sadau

Image
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, KSCB, ta musanta jita-jita dake yawo a gari cewar ta umarci kungiyar masu shirya fina-finai ta MOPPAN data mayar da Rahama Sadau bakin aiki. Daraktan hukumar tace fina-finai ta Kano, Isma'il Na'abba Abdallah, ya bayyana hakan a wata ganawa da kamfanin jaridar Daily Trust ta waya. Jita-jitar mayar da Rahama Sadau din dai ba zata rasa alaka da wani hoto da Sadau din tayi da shugaban hukumar tace fina-finan tare da shahararren jarumin wasan Hausa, Ali Nuhu, Sannan da fitowar data yi kafafen yada labarai a jihar Kano ta bayar da hakuri ga Gwamnan jihar da kuma sarkin Kano bisa fitowar ta cikin wani faifan bidiyon waka da bai yiwa jama'ar Kano dadi ba. Sannan ya kara da cewa " Zamu goyi bayan duk matakin da kungiyar MOPPAN ta dauka a kan Rahama Sadau, amma maganar gaskiya bamu umarci a dawo da ita ba, illa iyaka idan kungiyar da kanta tayi na'am da nadamar data yi kamar yadda ta aike mana gabadaya a rubuce, ta dawo da ita, m

'Yan PDP ne rabin gwamnatin Buhari – Hameed Ali

Image
Shugaban Hukumar Kwastam ta Najeriya Kanar Hameed Ali ya ce gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta kasa cika alkawurran da ta yi wa al'ummar kasar na kawo sauyi. Ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi lokacin kaddamar da wani sabon ofishin kungiyar goyon bayan Shugaba Buhari wato (Buhari Support Organisation BSO) a Abuja ranar Juma'a, kamar yadda jaridar Daily Trust ta bayyana. Kungiyar BSO ita ce babbar kungiyar da ta kunshi sauran kungiyoyi da suka shige wa shugaban gaban wajen yakin neman zaben shekarar 2015. "A yanzu, zan iya cewa muna da 'ya'yan jam'iyyar PDP kaso 50 cikin 100 a cikin gwamnatinmu. Ta yaya za a ci gaba da wannan nauyin a kanmu? Ta yaya za mu iya cimma abin da muke fata da wannan nauyin," in ji shi. Ya ci gaba da cewa: "A yanzu 'yan PDP ne suke ba da umarnin abin da za a yi. Wannan ne abin da ya kamata mu yaka. Za mu yi yaki don kwato hakkinmu da kuma kyawawan manufofin gwamnatinmu." Hakazalika ya ce lokaci ya yi da za

KADAN YA RAGE A DAMBACE TSAKANIN ABIDA MOH'D DA RASHEEDA MAI SA'A

Image
DUK da cewar taron kungiyar mata masu aure ’yan fim da aka yi a Kano kwanan nan an yi shi an gama lafiya, sai dai kadan ya rage a dambace tsakanin Abida Mohammed da Rasheeda Adamu Abdullahi. A gaskiya, ba don shiga tsakani da aka yi ba, aka shawon kan su, to da kyar da tuni labari ya canza. Lamarin dai ya auku ne bayan an tashi daga taron. A daidai lokacin da mutane su ke fitowa daga wajen, sai kawai aka ji hayaniya ta kaure tsakanin jaruman biyu, wadanda a can baya aminan juna ne da ko barci ba ya raba su. Babu dai wata cikakkiyar magana a game da abin da ya hada su fada a wajen, amma dai a lokacin da Rasheeda ta ke fitowa daga dakin taron an ji ta ta na fada tare da yarfar da habaici ba tare da an san ko da wa ta ke ba. Amma fitowar Abida da kuma yadda su ka shiga fada wa juna bakaken maganganu shi ne ya sa aka fahimci inda maganar Rasheeda ta dosa. Sun shafe tsawon kusan minti 30 su na ta cacar baki da gori da tonon silili a tsakanin su, har ma da kokarin kai wa juna duka. Abida ce

Honarable Gudaji Kazaure ya caccaki shugaba Buhari a kaikaice

Image
Fitaccen dan majalisar wakillan nan na Najeriya mai wakiltar mazabar Kazaure, Roni, 'Yankwashi da kuma Gwiwa dukkan su a jihar Jigawa dake a Arewa maso yammacin Najeriya mai suna Honarable Muhammad Gudaji Kazaure ya caccaki shugaba Buhari a kaikaice. Shahararren dan majalisar dai ya yi wannan caccakar ne a yayin da yake tsokaci a zauren na majalisar game da sabon tsarin nan na gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaba Buhari din da ke fitar da doyar da aka noma zuwa kasashen ketare. Hausazone.com dai ta samu cewa ta yake tsokacin, Alhaji Gudaji Kazaure ya nuna rashin dubara da kuma sanin ya kamata daga bangaren gwamnatin game da wannan tsarin inda yace shi baiga yadda za'ayi talaka ya mori wannan irin bahagon tsarin ba na fitar da kayan abinci zuwa kasashen waje sannan kuma an hana shigowa da shi. Dan majalisar daga karshe sai ya jawo hankanin shugabannin majalisar yan uwansa da ma sauran shugabannin kasar a dukkan matakan mulki da su duba wannan matsala domin kawo

Kannywood: Tsohon Mijina Ya Hana Ni Sake Yin Aure- Hajara Usman

Image
A jiya Litinin ne wata bazawara, Hajara Usman ta maka tsohon mijinta a wata kotu da ke zamanta a unguwar Karu da ke Abuja bisa wargaza mata aure da ya yi. Hajara, da ke zaune a unguwar Asokoro ta fadawa kotu cewa ta auri Adamu Abdullahi a shekakar 2011 kuma aurensu ya mutu a shekarar 2016 kamar yadda shari’a ta tanadar ga ma’auaratan da suka gaza samun cimma zaman lafiya a tsakaninsu. Talla Ta ci gaba da cewa a lokacin suna zaman aure da tsohon mujin nata, ya gallaza mata ba da hakkinta ba. Hajara ta fadawa kotu cewa “Asali dai ba soyayya muka yi da tsohon mijina ba, iyayena ne suka aura min shi, kuma bayan mun yi auren ne na fahimci cewar yana da bakar zuciya”. “A duk lokacin da ya yi fushi, yakan yi mini dukan tsiya. Iyayensa da nawa iyayen sun sha ja masa kunne akan yadda ya ke yi min dukan kawo wuka, amma ya ki ji”. Hajara ta ce, Abdullahi ya saketa a watan Nuwamban 2016, inda ya gaggauata korata daga gidansa bayan ya furta kalamar saki har sau uku a gareni, wanda hakan ke nuna ce

Wani bincike ne mai zurfi ne na irin ayyukan yawancin karuwan da ke garin Legas gari ma fi yawan mutane a nahiyar Afirka, binciken ya kuma haɗa da kawalai da ke haɗa karuwan da mazaje a Unuguwannin Ɓictoria Island da Lekki da Ajah da sauran wuraren da ake gudanar harkoki na masha’a Kaman kulub-kulub in da sukan daɗu da hulɗarsu. Karuwan kan samu gidaje a unguwanni masu tsada inda sukan kama haya su biyu ko uku a a ɗaki, kuma sun samu ƙwarewa ta musamman na yaudarar manyan masu kuɗi a wuri tatrurrukan aure kona “Birthday” da ire-iren su domin samun masu neman hulda da su. LEADERSHIP A Yau ta gano cewa ɗaukar irin waɗannan matan na tsawon dare yana kamawa ne daga N30,000 zuwa N50,000 hakan ya kuma danganci wuri da waɗanda suka haɗa “Harkar” matan ne kan zaɓi wurin da za a yi “harkar” saboda dalilan tsaro in an cimma inda za a haɗu, matan kan zaɓi zuwa wurin “Haɗuwar ne a motar hawansu ko kuma a wasu motocin haya masu tsada wanda akasari suna da mambobin wayar direbobin, hakan, i