Posts

Showing posts from February, 2018

Dandalin Kannywood: Rahama Sadau ta yi juyayi akan mutuwar Sridevi

Image
Shahararriyar jaruman nan ta kamfanin shirya fina-finan Hausa da na Kudu, Rahama Sadau ta bi sahun jaruman duniya gurin nuna alhininsu akan mutuwar jarumar kasar Indiya Sridevi. Jaruma Sridevi ta mutu ne a kasar Dubai, bayan ta halarci wani bikin aure. Sridevi ta yi suna a harkar finai-finai ne tun bayan fitowa da tayi a wani babbar fim mai suna Mr. India. Jaruma Rahama Sadau ta yi ta saka hotunan ta da bidiyo a shafinta na Instagram domin nuna alhini kan mutuwar ta. Daga cikin wadanda suka jajanta wa iyalan mamaciyar sun hada da firam ministan kasar Indiya, da jaruman duniya.

Duk wanda ya sake Rigima akaina ban yafe masa ba - Adam A. Zango

Image
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood mai suna Samira Ahmad ta fito ta bayyana babban dalilin da ya sa har yanzu ba ta sake yin aure ba. Jarumar da ke zaman tsohuwar matar shahararren mawakin nan kuma mai shirya fina-finai watau T. Y Shaba ta bayyana cewa yanzu haka miji nagari take nema domin ta sake yin aure. Tsohuwar jarumar a baya sun yi aure da jarumin fim din inda Allah ya albarkace su da samun diya mace a tsakanin su kafin zaman na su ya zo karshe. ‘Yan fim dai da dama na shan suka wajen jama’a musamman ma akan maganar aure inda ake alakanta su da cewa ba su son zaman aure ko kadan, zargin da su kuma jaruman sukan karyatawa a ko da yaushe. Jarumar ta yi addu’ar Allah ya ba ta miji na gari a dandalin sada zumunta, kuma jama’a da dama sun tayata da cewa Amin.

Dalilin Da Ya Hana Ni Sake Yin Aure – Samira Ahmad

Akan Naira Dudu Bari Biyu Basu Sanya Ayi Lalata Dani Inji Maryam Both

Image
Wani bawan Allah me suna Muhammad Usman ya turawa tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth sako inda yake rokonta cewa tazo suyi holewar hutun karshen mako tare a Abuja, yayi alkawarin cewa zai baka tsabar kudi naira dubu dari biyu idan ta yarda. Saidai Maryam ta mayarwa da Muhammad martanin cewa dubu dari biyu ba komai bane a gurinta, ta kara da cewa idan ma yana son dubu dari biyu to ya aiko mata da lambar ajiyar bankinshi zata bashi domin shine matsiyaci, ita ba matsiyaciya bace. Maryam dai ta kara da cewa tana kashe dubu dari biyun da yake tun kahon zai batane wajan sayan katin waya da alewa, dan ma kar yayi tunanin wai wata tsiyane a gurinta. Tace kai koda miliyan dari biyu yace zai bata ba zata yarda ba domin bata ganin girman mutane irinshi. Maryam ta kara da cewa daga ji shi wannan Muhammad din sabon shigan wannan harkane, inda tace koda yake tarbiyya daga gida take farawa, babanshi ma haka yake shiyasa shima yayi gado, a karshe tace yaje ya nemi na kan titi domin jikinta da

Dandalin Kannywood: Harkar fim ta fi rayuwar jami'a wahala - Halima Ibrahim

Image
Harkar fim ta fi rayuwar jami'a wahala - Halima Ibrahim - Ta kuma siffanta masana'antar da wata makaranta dake cike da darussa - Ta ce ta koyi hakuri tare da zama da mutane Daya daga cikin sabbin fuskoki a masana'antar shirya fina-finan Hausa da ake yi wa lakani da Kannywood da ke da hedikwatar ta a garin Kano mai suna Halima Ibrahim ta siffanta masana'antar da wata makaranta dake cike da darussa da dama. Haka zalika jarumar ta kara da siffanta harkar fina-finan da cewa ta fi ta rayuwar jami'a wahala ta ko wane bangare musamman ma dai yadda mutum zai yi gogayya da jaruman da suka kware kuma duniya ta san su. Jarumar dai ta yi wannin kalamin ne yayin da take zantawa da majiyar mu ta mujallar Fim inda ta bayyana cewa ita ma tabbas ta koyi darussa da dama tun daga shigar ta masana'antar tare kuma da sauran ilimin zaman rayuwa. Majiyarmu ta samu cewa jarumar ta kara da cewa shigowar ta masana'antar ta sa yanzu ta koyi hakuri tare da zama da mutane kasantuwar y

Dandalin Kannywood: Mazajen aure muke nema - inji Gimbiya da Sa'adatu na Dadin Kowa

Image
Mazajen aure muke nema - inji Gimbiya da Sa'adatu na Dadin Kowa - Sun ce rawar da suke takawa a cikin wasan Dadin Kowa yayi kusa da irin rayuwar su ta gaske - Sun yi jinjina tare da godiya da dumbin masoyan su a duk inda suke a fadin duniya Fitattun fuskokin nan na wasan kwaikwayon Dadin Kowa da ake haskawa a tashar tauraron dan adam ta Arewa 24 kuma daya daga cikin 'yan biyun masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood watau Gimbiya da kuma Sa'adatu sun bayyana cewa suna addu'ar Allah ya kawo masu mijin aure suma. Su dai jaruman sun bayyana cewa kamar sauran mata, suma suna addu'a Allah ya kawo masu miji mai nagarta domin su samu su yi aure domin acewar su cikar darajar mace a dakin mijin ta. Sai dai muna burin mu yi aure tare, hakan ne ma ya kawo jinkirin auren, domin da a ce daban-daban za mu yi da tuni mun yi. Majiyarmu haka zalika ta samu dai cewa jaruman kuma sun bayyana cewa irin rawar da suke takawa a cikin wasan kwaikwayon Dadin Kowa yayi kusa da iri

Mece Ce Makomar Rahama Sadau A Kannywood?

Image
Daga Sani Tahir Kano Ga duk mai bibiyar masan’antar shirya fina-finan Hausa wato (Kannywood), ya kwana da sanin tirka-tirkar da ta ki ci ta ki cinyewa a game da shugabannin kungiyar MOPPAN da fitacciyar jaruma Rahama Sadau, tun kusan bara aka kore ta daga masana’antar, saboda laifin fitowa bidiyon wata waka wadda ta sabada al’adar malam Bahaushe da addinishi. Korar ko dakatarwa da ta janyo rabuwar kan wasu mutane da dama, wadansu suna ganin a yi mata afuwa, wadansu kuma suna ganin kada a yi mata afuwa. Saboda a ganinsu ta karya doka. Ana cikin haka aka ji ta a wata kafar sadrwa tana mai nuna nadama da abin da tayi, inda ta neme gafarar gwamnan jihar Kano (Dr. Abdullahi Umar Ganduje da mai martaba sarkin Kano Mal. Muhammad Sunusi da al’ummar Kano da sauran ’yan Arewa. A nan fa wadanda suka dage a kan sai ta rubuta takardar neman yafiya daga kungiya ta yi, kuma kwatsam tafiya ta kama ta zuwa tallar jirgin sama, bayan ta dawo ne su kuma kungiyar masu shiryawa wato (KAPAN). Suke ganin

Bokan Da Ke Sayen Wandon ‘yan Matan Da Basu Taba Sanin Da Namiji Ba Akan N10,000 Ya Shiga Hannu

Image
Wani matsafi mai matsakaicin shekaru da aka bayyana sunansa da Ogbuebunu, bayan da ya shiga hannun ‘yan kato da gora, ya yi da’awar cewa yana sayen dan kanfai na budurwa wacce bata taba sanin namiji ba akan Naira dubu 10 kowane daya. ‘Yan bijilan ne suka kama Ogbuebunu a karshen makon da ya gabata a kauyen Abagana, cikin karamar hukumar Njikoka, jihar Anambara, bayan da matasa a kauyen suka koka da yadda matsafin ke gudanar da muggan tsibbace-tsibbace a kauyen. Wani shaidar gani da ido da ya bukaci da kar a bayyana sunansa ya ce, Boka Ogbu ya dauki hayar wani yaro don ya dinga shiga gidaje yana sato masa wandunan ‘yan mata balagaggu da basu taba sanin namiji, kuma yana biyan yaro Naira dubu 10 a kowane kanfai. Sai dai a irin wannan yanayi ne aka kama kam yaron, sanadin da ya sanya aka hankado keyar yaron zuwa inda bokan ya ke aiwatar da tsafinsa. A lokacin da boka Ogbu ke mayar da zance, ya tabbatar da cewa yana yin amfani da wandunan ‘yan matan ne wajen gudanr da wani tsafi da ke ka

Saurayi ya dirkawa kanwarsa ciki An daura masu aure

Image
A wani lamari mai matukar daure kai, wani saurayi mai suna Chiadi Ezeibekwe, dan shekaru 25, ya auri kanwarsa ta ciki daya, mai shekaru 17, bayan da ya bi dare ya dirka mata ciki. Wannan lamari dai ya faru ne a kauyen Agba da ke karamar hukumar Ekwulobia, cikin jihar Anambra. Rahotanni sun bayyana cewa dan uwan saurayin mai suna Chijioke ne ya daura auren a wani coci da ke garin, inda ya bada hujjar cewa addininsu ya halarta irin wannan aure. Sai dai jama’a mabiya cocin da dama ba su gamsu da wannan batu ba, lamarin da ya hasala matasan garin, suka kuma yi yunkurin kone cocin bayan da labarin afkuwar abinda suka kira shaidanci ya game kauyen. Yayin da ta ke magana da manema labarai, Mahaifiyar ango kuma mahaifiyar amarya, ta ce babu wani laifi a abinda ‘ya’yanta suka aikata, tunda dai Chiadi ya biya ‘yar uwarsa sadaki. Rahotanni sun bayyana, tuni dai Sarkin kauyen ya bukaci iyalan gaba daya da su bayyana a gabansa domin su amsa tambayoyi.

Zainab Abdullahi Bayan Wasu Yan Shekaru, Zainab Indomie Ta Dawo Bakin Aiki

Image
Jarumar wanda ta kwashi kwananki da dama ba'a jin duriarta a harkar fim dama kafafen sada zumunta ta sanar cewa ta dawo domin cigaba daga inda ta tsaya. Fitacciyar jaruma wanda tauraoronta ya haska shekarun baya tana ma masoyan ta da masu bibiyan fina-finai hausa albishiri na cewa ta dawo bakin aiki. jarumar wanda ta kwashi wasu tsowon shekaru ba'ajin duriarta a masana'antar shirya fina-finai ta sanar da haka ranar talata 20 ga wata a shafin ta na kafar sada zumunta ta instagram. " Ina yiwa dukkannin masoyana albishir da cewa na dawo bakin aiki!! ALLAH ya bamu sa'a baki daya" rubuta a shafin ta". Da wannan sabon sanarwa da tayi, wannan zai wanzar da jita-jita da ake ta yadawa kwanan baya na cewa ta rasu.

Zaman Aure Ya Fiye Mun Kudin Da Zan Samu Da Ma Komai Da Komai - Inji jaruma Hannatu Bashir

Image
Jarumar tana daya daga cikin yan matan masana'antar Kannywood da zasu ajiye yin fim da zaran sunyi aure domin mayar da hankali wajen kula da iyali Hirar ta da wakilin BBC Hannatu tana mai cewa Ko wace mace tana son ta ganta a gidanta kuma tana kula da iyalen ta. Idan ina da mijin yanzu idan nayi aure, ka gan zan fita da safe zuwa wajen aiki wa zai kula dashi? Idan kuma na fara tara yaya wa zai kula mun dasu?. Ka gan ya zama dole in hakura da daya. Kuma harkar fim dinmu ba a iya kano kadai muke yi muna iya zuwa wasu garuruwa muyi. Ina da miji zai barni in tafi wani gari inje inyi kwana biyar zuwa goma wajen daukar fim? kaga abu ne mai kamar wuya. " Ni daia zaman aure ya fiye mun kudin da zan samu kuma ya fiye mun komai da komai ma". Hannatu wanda ta kwashi sama da shekara bakwai a dandalin nishadantarwa tayi karin haske game da zargin da ake yawan yi ma yan fim na cewa su yan iska ne. A cewar ta mafi yawanci mata dake aikata hakan bata-gari ne wadanda suke fakewa da cewa

Zamu aje Harkar fim Gaba daya Muyi Aure inji Hassana da Hussaina

Image
Hassana Yusuf da Hussaina Yusuf fuskokinsu ba boyayyu ba ne musamman ga wadanda suke kallon fina-finan Hausa na Kannywood ko shirin wasan kwaikwayo na Dadin Kowa da tashar Arewa 24 ke haska shi inda ka fi saninsu da Gimbiya da Sa’adatu. A tattaunawarsu da Aminiya sun ce halayyar da aka ba su a wasan Dadin Kowa ta yi kusa da halayyarsu ta gaske. Kuma sun ce da zarar sun samu miji tare to za a daina ganin fuskarsu a fina-finai gaba daya: Aminiya: Mene ne tarihin rayuwarku a takaice? Hassana da Hussaina: Mu ’yan asalin Maiduguri ne. Mun yi karatun firamare da sakandare, mun yi Diploma a can inda na karanta Halayyar dan Ada, (Sociology) a Jami’ar Maiduguri. Bayan mun gama sai muka taho nan Kano inda dama can muna zuwa wajen dangin mahaifiyarmu. Amma insha Allah za mu dora da digriri nan gaba don muna da niyyar komawa karatu a nan Kano ko a Maiduguri. Aminiya: Yaya aka yi kuka fara fim? Hassana da Hussaina: Tun muna sakandare muka nuna sha’awarmu ta shiga fim, sai aka ce mana to mu bari sa

Dandalin Kannywood: Ko na yi aure zan cigaba da harkar fim - Hannatu Bashir

Image
Jarumar dai ta kuma ayyana cewa kawo yanzu ita ba ta da wata sana'ar da take yi wadda ta wuce harkar fim - Jarumar ta bayyana cewa kawo yanzu ta fito a cikin fina-finai akalla 50 a tsawon shekaru 7 Daga daga cikin fitattun fuskoki a fafajiyar masana'antar shirya-fina-finan Hausa ta Kannywood mai suna Hannatu Bashir ta fito ta bayyana cewa ita fa ko da ta yi aure to tabbas zata cigaba da harkokin ta na fim musamman ma bangaren shiryawa da sauran ayyukan bayan fage. Fitacciyar jarumar dai ta kuma ayyana cewa kawo yanzu ita ba ta da wata sana'ar da take yi wadda ta wuce harkar fim din sannan kuma a shirye take ta bar fitowa a cikin fina-finai watau 'aktin' za zarar ta samu miji ta kuma yi aure. Majiyarmu ta samu haka zalika cewa jarumar ta yi karin haske game da batun da ake na cewa mafi yawancin 'yan matan da ke yi harkar fim 'yan iska ne inda ta bayyana cewa sam ba haka bane domin kuwa da yawa daga cikin wadanda ake kamawar ba 'yan fim din ne ba. Da kar

Buhari ya gaza kuma babu wanda ya isa ya hana mu fada- inji Fati

Image
"Lokacin da muka dinga kashe kudin mu akan Buhari muna yakar Jonathan ba ku yi magana ba, sai yanzu za ku zo kuna zagin mu don mun fadi ra'ayinmu a kansa? Buhari ya gaza kuma babu wanda ya isa ya hana mu fadar albarkacin bakin mu tunda doka ta ba mu dama- inji Fati

Abinci Da Sinadarai Masu Karawa Ma’aurata Lafiyar Jima’i Da Ni’ima

Image
A wannan karo zamu yi bayani akan wasu daga cikin dangin kayan marmari da sinadarai da ma’aurata zasu iya bawa sha’awarsu – wato abinci da sinadarai masu karama ma’aurata lafiyar jima’i da ni’ima. 1. KANKANA (watermelon) Kankana na daga cikin kayan marmari da ma’aurata zasu iya more amfaninta a gadonsu. Kankana nada sinadari mai yawa na CITRULLINE. Kashi 92 cikin 100 na kankana ruwa ne ,sauran kashi 8 na sinadarin ne. Amfanin wannan sinadari shine – yana sanya hanyoyin jini a cikin jiki su saki jiki. Hakan nasanya karuwar gudanar jini ga al’aura da kuma sauran jiki. Sakamakon haka nasanya karfin mazakuta da ni’ima tsakanin ma’aurata a lokacin saduwa. Yana karama mata ni’ima da nishadi sosai. Wannan sinadari yafi yawa ga bayan kankanar (fari). Duk da haka, akwai sinadarin mai yawa a cikin tsokar kankanar. Tasirin sinadarin yayi kamada na VIAGRA – maganin karfin mazakuta. A yanzu hakadai, masana-kimiyya na nazari akan samarda sabon irin-kankana wanda zai samarda sinadarin mai yawa a cik

Ko Yau Na Mutu Nagode Ma Allah – Ummi Zee-Zee

Image
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Kannywood wato jaruma Ummi Zee-zee ta bayyana a shafin ta na sadarwar zamani na Instagram cewa ko yau ta mutu to ta gode ma Allah bisa irin daukakar da yayi mata a harkokin ta na rayuwar yau da kullum. Wannan rubutu dai data wallafa a ranar Alhamis 15th February, 2018 wacce rana ce ta zagayowar ranar haihuwar ita wannan , wanda a sabili da haka ne ta wallafa wannan sako. Jarumar ta kara gode ma Allah bisa bukatunta da ya biya mata, sannan kuma bisa azurta ta da yayi fiye da yadda take nema, hakanan kuma ya kareta fiye da yadda take kare kanta. Sai dai kuma an samu wadanda suka soki jarumar bisa irin shigar data yi a hoton data dora tare da wannan sako dama wasu daga cikin hotunan da ta dora a kafar bisa dalilin cewa hoton ya saba da addini jarumar, hakanan ma da al’adar yankin da jarumar ta fito. Wasu daga cikin masu bayyana ra’ayin kuma sun nusar jarumar ne kan cewar babbar daukaka a gareta shine ya kasance cewa tayi aure ta huta wanda shine cikar

SHARHIN FINAFINAI: Sharhin Fim Din ‘Diyya’3

Image
Daga Saddika Habib Abba Suna: Diyya Tsara labari: Munzali M Bichi Furodusa: Naziru Auwal Dan hajiya Bada umarni: Ali gumzak Sak Kamfani: Smart Studio Jarumai: Ali Nuhu, Aminu Sheriff, Fati Washa, Rabi’u Rikadawa, Shehu Hassan Kano, Ladidi Fagge, Hadiza Muh’d, da Mustapha Musty. A farkon fim din an nuna Natakari (Rabi’u Rikadawa) wani Alhaji yazo akan zai koreshi daga gidan haya saboda bai biya kudin haya ba dakyar Natakari ya lallabashi suka tsaida magana akan sati biyu masu zuwa zai ba shi kudinsa idan kuma ba haka ba zai kore shi Natakari yaji dadin wannan alfarma da aka yi masa amma duk da haka a lokacin ya fara tunanin a ina zai sami kudin hayar a wannan karamin lokacin domin ba shida dalilinsu. A na cikin haka sai matarsa Murja(Ladidi Fagge) ta aiki ‘yarsu Maimuna siyan kosai da safe Maimuna ta zo fita a soron gidansu sai ta ci karo da gawa an lullubeta ta fice daga gidan da gudu a gigice tana fita Usman (Isa Feruskan) ya buge ta a mota kuma ya gudu. Usman dan gidan wani babba

Hoto: An Gano Wani Gida Da Mutane Ke Biyan Kudi Don Yin Jima’i Da Dabbobi

Image
Rahotanni sun bayyana cewa an gano wani irin gidan karuwai amma na dabbobi wanda mutane da dama daga kasashen waje kamar su Jamus, da Holland, da Sweden da kasar Birtaniyya ke barin kasashen su don su zo kasar Serbia su biya kudi don su yi lalata da dabbobi kamar su karnuka, shanaye, akuyoyi, aladu da kuma jakuna. An samu labarin cewa a babban birnin kasar Serbia akwai wani wurin da aka killace don gudunar da sana’ar kwaruwancin dabbobi ga mutanen da ke sha’awar jima’i da dabbobi. Mutum zai iya shiga jirgin sama zuwa wannan kasar da ke gabashin nahiyar Turai daga birnin London ba tare da bata lokaci ba, amma wata kungiyar da ke kare hakkin dabbobi ta bayyana cewa mafi yawancin mutanen da ke ziyartar kasar don wannan mummunan abu su kan shiga kasar ta ‘bas din shakatawa’ ne. Binciken da tashar talabijin na RTL ta gudunar game da lamarin da gano cewa akwai wani shafin yanar gizo da ke talata wannan sana’ar na jima’i da dabbobi. Mutane na biyan kusan kudin Euros €70 zuwa €150 (wanda yayi

Shirin Furodusa Mukhtar Isa Na Samar Da Finafinai Biyu Lokaci Guda

Image
A daidai lokacin da ake ganin masana’antar finafinai ta Kannywood ta karkata ga yin finafinai masu dogon zango, domin sayarwa ga manya gidajen talabijin da ake yayi a wannan lokacin sai ga shi furodusa Mukhtari Isah PRP mai kamfanin Bright Multimedia & Film Production yana gudanar da wani aikin finafinai har guda biyu wadanda suke masu gajeren zango ne. Kasancewar sa kwararren furodusa ne da ya dade ana damawa da shi a harkar, wannan ta sa ake ganin kamar furodusan ya ki tafiya da zamani ne domin kuwa a yada kida ya canja to ya kamata a ce rawa ma ta canja, kuma zamani yakan zo da riga ne, wadda ake cewa idan ba ka saka ba, sia ka tafi tsirara. To amma dai shi dai furodusa Muhtari Isah PRP da alama ya shirywa zaman shi ya sa yanayin aikin nasa ya yi daidai da irin kowane zamani, domin kuwa a yanzu ya yi nisa wajen aikin fim din Hadin Zumunci da kuma Lokaci Bako ne. don haka ne muka ji ta bakinsa game da irin shirin da ya yi a game da wannan aikin da ya sa a gaba, inda yake cewa; “

Ma’auarata: Yadda Za Ki Gamsar Da Mijinki

Image
Rubutuna na daya gabata, yana daya daga cikin rubutun danayi na samu matukar kira, sakonnin tex dana emel da yawan gaske, akasarin basu buguwa da kuma masu turo sakonnin nasu kalilan ne cikinsu da suka kushe rubutun, duk kuwa da an samu wasu da suke ganin kamar na zake a rubutun ganin na fito da wasu bayanan da ya kamata a boyesu a fili, wanda ni kuma nake ganin irin wadannan ma’auratan kodai irin mazan nan ne da basu iya gamsar da matansu ko kuma matan da basu iya gamsar da mazajensu suke neman fakewa da addini domin kushe rubutun, sai dai kuma albishir da zan musu shine abunda suka karanta kashi uku ne kacal daga cikin abunda ke dauke a cikin littafi na, domin ganin wannan mujallar yara da manya suna karantawa, yasa na sakaya wasu bayanai da suka kamata na fito dasu a fili da fatan masu karatun da suke ganin batsa tayi yawa a rubutun dasuyi hakuri su dauki darasi da illimin dake ciki su watsar da abunda suke ganin batsan ne domin su taimakawa zamantakewarsu na aure ni kuma na samu