Posts

Showing posts from April, 2018

Bayan duka da nike sha idan mijina ya sha wiwin sa, har bidiyo ya dauka muna saduwa yana nunawa

Image
Wata matan aure a Jihar Oyo, ta shigar da kara kotu tana neman a raba auren ta da mijin ta saboda yada bidiyon su suna saduwa. Matan mai suna Folasade Olaniyan ta bayyana wa kotu cewa, mijinta ya dauke su a lokacin da suke saduwa da wayar sa sannan ya tuttura wa abokan sa da ‘yan uwanta don ya ci mata mutunci. Bayan haka kuma tace duk sanda ya kwale da wiwin sa sai ya yi mata dan banzan duka a gidan rannan. Folasade ta kara da cewa maigidan nata ya dade yana zarginta da kwana da maza saboda kawai tana sana’ar siyar da abinci. Bayan alkalin kotun ya saurare kukan Folasade, ya warware auren a dalilin wannan korafi sannan kuma da dalilin kin halartar zaman kotun da mijin nata yaki yi.

Abubuwan da nake so Buhari ya yi wa Kannywood – Kamal S Alkali

Image
Fitaccen daraktan fina-finan Hausa, Kamal Sani Alkali ya ce abubuwan da yake so Buhari ya yi wa masu shirya fina-finan Hausa na Kannywood su ne, ya sanya gwamnatin tarayya ta samar da tsare-tsare na musamman da za su sanya masana’antar ta rika samun ci gaba mai dorewa. Daraktan, wanda shi ne shugaban Kamfanin Kamal International Limited mai babban ofishinsa a Kano ya yi wannan kiran ne a lokacin da yake tattaunawa da wakilin Aminiya ta wayar tarho. Alkali wanda ya bada umarni a manyan fina-finai da suka hada da ‘Umar Sanda’ da ‘Sahabi’ da kuma ‘Guguwar So’ ya ce, rashin isasshen jari a wurin ’yan fim da karanci sinimomi da kuma matsalar satar fasaha ne suka hana Kannywood bunkasar a-zo-a-gani, inda a yanzu masana’antar take cikin wani hali. Ya ce, “Ina so gwamnatin Buhari ta gina manyan sinimomi a Arewacin kasar nan, sannan ta ba ’yan fim bashin da babu kudin ruwa a cikinsa, ko tallafa wa ’yan fim da jari, ko dai ta ba su bashin da babu kudin ruwa a cikinsa don su gina sinimomin a Ar

Mazan Aure: Abubuwa Da Ke Rage Karfin Namiji

Image
Binciken masana sun bayyana cewa wasu abubuwa da dama da kan rage karfin namiji daga cikin su akwai na’ukan abinci wadanda ke raunana karfin namiji wanda kuma ya zama wajibi duk wani magidanci ya rika Kiyaye wa don samun natsuwa da kima a idon iyali. Shin ka taba samu kanka cikin wani yanayi na rashin jin sha’awar jima’i ko kuma kasa tabuka wani abu bayan samun biyan bukata, duk wannan zai iya kasancewa daga abincin da ka ci ne. (1) Duk wani nau’in abinci wanda ke sa kiba, to yana raunana karfin gaban namiji misali nau’ukan abincin da ake soyawa da man gyada. (2) Nau’ukan lemun kwalba da wadanda ake jikawa a ruwa da suka kunshi sikari ( Sugar) kamar su ‘ Soda’ da ice cream da sauransu duk suna tasiri wajen rage karfin namiji yayin jima’i. (3) Duk wani nau’in abinci wanda aka sarrafa shi daga ainihin yadda yake a da kamar shinkafa da Alkama. Binciken masanan ya nuna cewa ya kamata magidanta su mayar da hankali wajen cin kayan marmari da na lambu.

’Yar Fim Ta Karyata Yi Wa Atiku Martani

Image
Shahararriyar ‘yar fim din Hausa. Rahama Sadau ta fitar da kakkausar martani ga rade-radin dake yawo da shi a kafafen sadarwa na cewa ta soki tsohon mataimakin Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar. Jita-jitar da ake yawo da ita ta bayyana cewa, wai jarumar ta soki Alhaji Atiku Abubakar ne saboda martanin da ya mayarwa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kan kalaman da yayi na kiran matasan Nijeriya da ci-ma zaune. Jarumar ta ce; “Ina so na karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa na caccaki tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar kan martanin da ya mayar wa Shugaba Muhammad Buhari na cewa matasan Nijeriya ’yan cima zaune ne. Ba ni da wata jam’iyya, ban kuma zabi wani dan takara ba, ba na kuma wata kungiya da ta jibanci siyasa ko cikin wata tafiya ta siyasa. Ina so in sanar da mutane cewa ban yi hira da wata kafar yada labarai ba dangane da labarin da ake yadawa. Babu wani abu na labarin da ake yadawa da yake gaskiya.” inji ta ta kara da cewa; “Ina kira ga al’umma c

Downloads-: Sabuwar Wakar Rarara Buhari 4+4

Image
SauKar Da Sabuwar Wakar Dauda Rara Kahutu Da Yama Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Tare Da Gwamnan Jihar Kebbi Atiku Bagudu Mai Taken Buhari 4+4 Atiku Bagudu 4+4 SauKar Da Ita Domin NishadantuwarKu .. Download Here

Dalilin da yasa auren yan matan Kannywood ke saurin mutuwa - Bintun Dadin-Kowa

Image
- Bintun Dadin-Kowa ta yi sharhi akan dalilin yawan mace-macen yan matan Kannywood - Ta ce babu matar dake da dadin aure inrin yar fim - Ta daura laifin yawan mace-macen aurensu akan iyayen miji “A koda yaushe yan matan dandalin shirya fina-finan Hausa na Kannywood na da burin zama lafiya a rayuwar aurensu amma mummunan kallon da jama’a keyi masu ya jefa da dama daga cikinsu a matsaloli a gidaje aurensu” inji Fatima Sa’id Abdullahi. Fatima wacce aka fi sani da Bintun Dadinkowa a Arewa24, ta bayyana cewa babu macen dake da dadin aure irin yar wasa, amma kallon da ake masu na a fim ya rusa farin cikin dake gidajen aure da dama. Ta ga laifin iyaye wajen hargitsa al’amuran auren yayansu musamman idan ya shafi yar fim a ciki. Da take amsa tambayoyi kan dalilin da yasa auren yan fim ke saurin mutuwa, Bintu tace “ya danganta da mutanen da abun ya shafa, wasu lokuta zata ga bayan aure yana sonta itama tana son sa amma idan tafiya yayi tafiya sai a samu wani na daban na shiga harkokin gidansu,

(BIDIYO Dadin kowa sabon salo episode 51

Image
Kowa ya tuna bara bai ji dadin bana ba, Malam Kabiru ya tuno tare da yabawa Marigayiyar matarsa; wato Ladingo. Hali ya fara fitowa a zaman Kyauta Dillaliya da kawarta Hafsatu tsohuwar matar tsohon soja. Hafsatu ta jiyo Labarin da ya saka ta taje wajen tsohon sojan yin gaisuwa a rokon iri. Harisu ya zama gogagge na wajen Goga! Download Here

Kasar Saudiyya ta bayar da gagarumar kyauta ga dan kwallon kafa Mohammed Salah

Image
Dan wasan kwallon kafar kungiyar Liverpool ta kasar Ingila, Mohammed Salah, ya samu kyautar katafaren fili daga hukumomin kasar Saudiyya saboda lashen kyautar dana wasan gasar cin kofin Firemiya na kasar Ingila da ya yi. Fahd Al-Rowky, mataimakin shugaban birnin Makkah, ya bayyana cewar kyautar filin na matsayin taya dan wasan murna ne. " Muna da filaye a wurare masu daraja. Duk inda ya zaba a nan ne zamu bashi filin koda kuwa daf da Harami ne kuma zamu bashi damar zabin irin ginin da yake so sannan mu gina masa," a cewar Al-Rowky. Dan wasa Mohammed Salah ya doke abokin takarar sa Kevin De Bruyne kafin ya lashe gasar dan wasan gasar cin kofin gasar Firemiya ta kasar Ingila ta wannan kakar da muke ciki. Dan wasa Salah na cigaba da burge masu kallon kwallon kafa a duniya musamman magoya bayan kungiyar Liverpool da kuma kasar sa ta haihuwa, Egypt. Salah ya zurawa kungiyar Liverpool kwallo 31 a raga a gasar firemiya ta kasar Ingila tare da kara zura wasu kwallo 10 a gasar cin k

Dalilin da yasa Nazir sarkin waka ya fasa baiwa wani mutum kyautar dubu dari 200 da yayi niyyar bashi

Image
Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka ya bayyana cewa ya tambayi, idan ya bashi kyautar naira dubu dari biyu yaya zaiji?, sai ya bashi amsar cewa ai mutuwa kawai zanyi. Nazir ya kara da cewa dan in tseratar da rayuwarshi sai na fasa bashi kyautar na rike kudina.

Abubuwan da Trump zai tattauna da Buhari a Amurka

Image
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nufi Amurka domin ganawa da shugaba Donald Trump wanda ya gayyace shi zuwa fadar White House. Shugaba Buhari zai bar Najeriya zuwa Amurka a ranar Asabar. Wata sanarwa da mai ba shugaban na Najeriya shawara kan harkokin yada labarai, Femi Adeshina ya fitar ta ce Buhari da Trump za su gana da juna a ranar Litinin tare da cin liyafar abinci a Fadar White House. Ya ce shugabannin biyu za su tattauna kan batutuwan da suka shafi bunkasa tattalin arziki da yaki da ta'addanci da kuma ci gaban mulkin dimokradiyya a yammacin Afirka. Shugaba Donald Trump ne dai ya gayyaci Buhari zuwa Amurka a farkon watan Afrilu. aron farko da Shugaba Buhari zai gana da Donald Trump a fadarsa ta White House a Washington. Sanarwar ta kuma ce, shugaba Buhari zai gana da wasu rukunin kamfanonin Amurka a bangaren aikin noma da kiwo da sufurin jiragen sama. Shugaba Trump ya taba bayyana kasashen Afirka a matsayin "wulakantattu" a cikin watan Janairun da ya gabata,

Jaruman India da suka yi mutuwar ban al'ajabi

Image
Divya Bharti 'Yar kwalisar jaruma wadda tana daga cikin jarumai mata da suka yi tashe a shekarar 1990. Ta yi mutuwar bazata inda ta fado daga hawa na biyar a gidanta.'Yan sanda sun yi bincike a kan mutuwarta inda a karshe aka gano cewa kashe kanta ta yi. Sannan kuma akwai jita-jitar da ake yadawa cewa mijinta Sajid Nadiadwala ne sanadin muturta. Ta mutu a ranar 5 ga watan Aprilun 1993, tana da shekara 19. Ta fito a fina-finai kamar Deewana da Vishwatma da kuma Dil Ka Kya Kasoor. 2. Manmohan Desai Darakta ne wanda ya bayar da umarnin fina-finai kamar Amar Akbar Anthony da Coolie da kuma Dharam Veer. An samu gawarsa ne bayan ya fado daga barandar gidansa. Rahotanni sun ce ya shiga damuwa ne bayan koma bayan da ya samu a sana'arsa, yayin da wasu kuma ke cewa ya gaji ne da ciwon bayan da ke damunsa, don haka ne ya kashe kansa. Ya mutu a ranar 1 ga watan Maris 1994. Jia Khan ta fara fito wa ne a cikin fim din Nishabdh, sannan kuma ta fito a fim din Ghajini. An samu gawarta ne a

Sabuwar wakar Umar M Shareef - Babba Rana

Image
Albishirin ku Ma'abota Sha'awar ziyayar wannan shafi da sauraren wakoki a yau nazo muku da latest song wanda shahararren mawaki Umar m shareef ya rewa mai suna "Babba Rana" wanda a wannan waka dai yayita ne ga ma'abota amma wannan ba wanda kunka sani bace daban ne da wanda yayiwa Amarya jamila. Saboda haka kada ka bari a baka labari sai kayi download domin sauraren zaffafan masu tasiri a rayuwar masoya. Download Here

How TO convert your MTN Airtyme into Cash

Image
STEPS ON HOW TO CONVERT AIRTIME TO CASH Through airtime transfer 1. Call/Whatsapp to place an order 08143590671 2. Transfer airtime to the number given to you 3. Send your bank name, account name and account number to 08143590671 Through recharge card pin 1. Send the recharge card pin and it's value to 08143590671 2. Send your bank name, account name and account number to 08143590671 Payment is made within 24 hours of transaction WE BUY MTN AIRTIME @ 1,000 AIRTIME @ 800 5,000 AIRTIME @ 4,000 10,000 AIRTIME @ 8,000 THANKS

Akwai Yiyuwar Komawar Jaruma Sadiya Gyale Shirin Fim

Image
Fitacciyar tsohuwar jarumar nan a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood wadda aka fi sani da Sa'adiyya Gyale ta yi karin haske game da yiwuwar dawowar ta shirin harkar fim musamman ma idan tayi na'am da irin rawar da za ta fito. Mun samu dai cewa jarumar tayi wannan karin hasken ne a yayin wata fira da tayi da wakilin majiyar mu lokacin da aka tambaye ta ko za ta iya fitowa fim a halin yanzu inda ita kuma ta bayar da ansa da cewa ya danganta da irin fim din da kuma rawar da za ta taka. Haka ma dai da aka tambayi tsohuwar jarumar ko wace shawara za ta ba sauran mata masu harkar fim sai ta ce ta na yi masu fatan alheri, kuma tana ba su shawara da su rike sana’ar fim da kyau domin samun cin moriyar ta. Labarin dae ke cewa a watannin baya ne mijin jarumar ya rasu bayan sun shafe shekaru da dama a tare tare kuma da tara zuri'a ta 'ya'ya. Haka zalika dai tun kafin nan a shekaru da dama da suka gabata jarumar ta yi aure a lokacin da tauraruwar ta take cik

Dandalin Kannywood: Allah ya azurta Rahma Hassan da ýa mace

Image
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa Allah ya azurta tsohuwar jarumar nan ta Kannywood, Rahama Hassan da haihuwa. Ta bayyana hakan ne a shafints na sada zumunta inda ta sanar da cewa Allah ya bata haihuwar ýa mace. Ga abunda ta rubuta a shafin nata: "Alhamdulillah. “Ina mai farin cikin sanar da ku Allah ya azurta mu da 'ya mace. “Ina nema mata kyawawan addu'o'inku domin ta kasance cikin 'ya'ya nagri masu albarka wacce za ta taimaki al'ummarta da addininta.” Ga hoton a kasa:

Sabuwar wakar Umar M Shareef - Gidan Aure

Image
Albishirin ku ma'abota sauraren wakoki a shahararren mawakin nan umar m shareef wanda yafi shahara a wajen wakokin soyayya shima ya doka kidansa a wakar aure mai suna "Gidan Aure". Download here

(BIDIYO) Dadin kowa sabon salo episode 50

Image
Bayan da I.b ya furta cewa yana kaunar yar uwarsa Bintu a gaban mahaifinta Kawu Mala, daga baya ta sauya zani, bayan da janye batun Bintu ya maye gurbinsa da na Gimbiya, sai dai yin haka ke da wuya al'amurra suka sauya a gidan, wanda hakan ke kokarin haifar da gagarumar matsala. Download

Jerin Sunayen Jaruman Indiya 11 da suka Musulunta

Image
AR Rahman An haife shi a matsayin wanda ke bin addinin Hindu, daga bisani kuma ya karbi musulunci. Ya sauya sunansa daga Dileep zuwa Rahman. Mawakin Indiya ne wanda ya lashe kyautar Oscar. Mutum ne kuma da tunaninsa ya karkata zuwa kin wanzuwar Allah, da farko, amma daga baya sai ya karbi musulunci ya kuma zama mai karfaffan imani da Allah. Abin da ya ce game da komawarsa musulunci ba abin mamaki ba ne kamar yadda ake nunawa. "Mutanen gidanmu sun kadaita saboda haka lokacin da wasu karance-karance na Sufanci suka yi tasiri a kaina sai na musulunta". Daga cikin wakokinsa da suka yi fice akwai Maa Tujhe Salaam. 2. Kamala Surayya Ta fito ne daga cikin iyalai na kololuwa a kasar. Marubuciya ce, ta kuma musulunta ne a 1999. Ta sauya sunanta daga Madhavikkutty zuwa Kamala Surayya, bayan ta musulunta. Ta musulunta ne bayan karanta wani littafi mai suna "The love Queen of Malabar''. Littafin dai ya janyo ce-ce-ku-ce a kasar. 3. Dharmendra Shahararren jarumin fina-fina

Nafi Jin Dadin Sauraron Wakar Sauran Mawaka fiye Da Tawa - Inji Nura M Inuwa

Image
Nura M.Inuwa ya yaba ma sauran abokan sana'ar sa na masana'antar nishadantarwa bisa irin jajircewa da suke yi wajen fitar da kayatattun wakoki masu cike da basira Hazikin mawaki mai zazzakar murna Nura M.Inuwa yana mai jinjina ma sauran mawaka bisa yanayin basirar su wajen fitar da waka. Mawakin yace yafi jin dadin sauraron wakokin sauran mawaka fiye da tashi kuma ya kan siya wakokin su indai ya ci karo dasu ba tare da zabi ba. Zakin waka wanda ya dawo da kasa mai tsarki kwana nan inda ya tafi yin aikin Umrah, yayi wannan bayanin a wata sako da ya wallafa a shafin sa na kafar sada zumunta ta Instagram ranar laraba 18 ga watan Afrilu. Nura M.Inuwa ya yaba ma sauran abokan sana'ar sa na masana'antar nishadantarwa bisa irin jajircewa da suke yi wajen fitar da kayatattun wakoki masu cike da basira. Mawakin yace ya kan yi mamakin yadda wasu mawakan ke sanya zance wanda ko kwararrun malaman adabin harshen idan sunji sai sun jinjina ma mawakin. "Nafi jin dadin sauraro

Dandalin Kannywood: Dalilin da yasa ban yi aure ba har yanzu - Fati Bararoji

Image
Tsohuwar shahararriyar jaruman nan ta Kannywood, Fati Bararoji ta bayyana dalilin da yasa har yanzu bata yi aure ba duk kuwa da ta kai kimanin shekaru 30 a duniya. Ta bayyana cewa wannan lamari na damun mahaifanta kasancewarta Musulma kuma budurwa. Ta bayyana cewa samun wanda mutun zai aura a wannan zamani abu ne mai matukar wahalar gaske. A cewarta duk wani mutun da zai zo wajenta sai yace ta same shi Otel, masaukin baki ko wani waje na daban, ita bata kuma bata yarda da hakan ba, domin duk inda mace da namiji suka kebe na ukunsu shaidan ne, saboda hana take gje ma wannan. Wannan shi ya sa ko a gidan cin abinci na da wuya ma idan ka je ka ganni saboda bana zama sosai domin zamana a wajen zai ba wasu damar gayyata zuwa gurin daban, ina mamakin yadda wasu matan ke sayar da mutuncinsu ga wasu mazan.

Bello Muhammad Bello Ya Samu Lambar Yabo Daga Youth media international

Image
Kamar yadda kunka sani wannan jarumi yana daga cikin manya manya jarumai na masana'antar kannywood wanda yana iya kokarin wajen harka fina finai. Shine wannan youth media international na karama shi da nuna domin farin cikin da irin ayyukan da yake ga jawabin jarumin da yayi "LORD, (ALLAH) THANK YOU FOR THIS AWARD AS (BEST SUPPORTIVE PERSONNEL) Bow down before the one you serve, (ALLAH) you're going to get what you deserve. Our achievements are shaped by the strength of the foundations we set. Give the world the best you have and the best will come back to you. Success is never an accident. It is always the result of high intention, sincere effort, intelligent direction, and skillful execution. LADIES AND GENTLEMEN, I PRESENT TO YOU ANOTHER FEATHER TO MY NEST."

FCMB Scholarship application form for 2018/2019 academic session.

Image
This is to inform the general public that the First City Monument Bank (FCMB) has announced it Scholarship application form for 2018/2019 academic session. FCMB is providing Scholarship Awards of #200,000 (two hundred thousand naira) to suitable and qualified undergraduate students who are in they full-time study (first and second year) in a Nigerian University in different disciplines. FCMB Scholarship Eligible Programmes All Interested candidates are hereby invited from full-time degree students of the under-listed faculties, in Nigerian Universities: Agriculture Arts and Humanities Basic medical Science Education Engineering Information and communication Technology Law Management Science Medicine Pharmacy Sciences Social Science Veterinary Medicine. Eligibility It should be noted that all year two students are expected to obtain at least a 2.00GPA in their previous year. How To Apply To apply for the 2018 FCMB Scholarship, ensure that you have complete copies of the following doc

Dandalin Kannywood: Jaruma Umma Shehu tayi tsokaci game da firar ta da Aminu Momo

Image
Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Umma Shehu a karon farko ta fito tayi tsokaci game da firar da tayi da fitaccen dan fim din nan, ma'aikacin tashar tauraron dan adam ta Arewa24, watau Aminu Sharif Momo a watannin baya. Jarumar dai ta bayyana cewa ita ba ta ji haushi ba ko kadan bisa ga tambayar da yayi mata a wani shirin Kundin Kannywood game da lamarin addini domin a cewar ta suna fira ne ita kan nishadantarwa. "Duk wanda ya kalli wannan firar ya san wasa ne da dariya a cikin sa" a cewar ta. Majiyarmu ta samu cewa kuma jarumar ta ayyana cewa ita bata da kawa a cikin masu shirya fina-finan don kuwa a cewar ta ba ta son dukkan wani abun da zai zo ya bata mata rai. Da aka tambaye ta ko wani irin kalubale ne ta ke fuskanta a sana'ar ta ta sai jarumar ta ce ita tun da ta shiga harkar ba ta fuskantar kalubale sai dai alheri tun da ta shiga. Naij hausa

Kowa ma ya sani wallahi miliyan 50 Atiku ya bani – Fati Mohammed ga magoya bayan Buhari

Image
Tsohuwar shahararriyar jarumar kamfanin shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Fati Mohammed tayi raddi ga magoya bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ta bayyana cewa babu makawa miliyan 50 tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya bata domin yi masa kamfen. Inda tace duk masu zage-zage wanene ya ji shigar kudi a asusun sa. Ta kuma ce me zaa yi da Buhari da baya bad a ko sisi. Kowa ma ya sani wallahi miliyan 50 Atiku ya bani – Fati Mohammed ga magoya bayan Buhari Ta wallafa a shafinta kamar haka: “Kowa ma ya sani wallahi miliyan Hamsin (N50 Million) Atiku ya bani. “Duk masu zage zage waye ya ji nalert irin nawa. “Me ake yi da Buhari ko sisi baku samu wajen shi. “Don Allah ko ku ne kuka ji wannan alert in zaku biye wa wani Buhari? Naij hausa

Jam'iyyar PDP ta baiwa Ummi Zeezee babban mukami

Image
Rahotanni sun kawo cewa babban jam’iyyar adawan Najeriya, PDP ta baiwa tsohuwar jarumar fina-finan Hausa na Kannywood, Ummi Zeezee babban mukami. An bata mukamin shugabar riko ta mata ta kungiyar dake yiwa PDP kamfe gida-gida ta kasa baki daya. Ummi da take bayyana hakan a shafinta na sada zumunta da muhawara tace ta godewa Allah da wannan mukami da ta samu yau, kuma tana fatan Allah ya baiwa jam'iyyar ta PDP mulki a zaben shekarar 2019. Ummi dai tayi suna wajan caccakar gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari. Hakazalika shugaban kungiyar yiwa PDP kamfen gida-gida na kasa, Ibrahim Dahiru Danfulani ya tabbatar da wannan mukami na Ummi Zeezee a jiya Juma'a. Naij hausa

Da Zan Zama Shugabar Nijeriya Sai Na Hana Alfarma –Maryam Turau

Image
An fi sanin MALAMA MARYAM NUHU TURAU a fagen rubutun littattafan Hausa, amma kasancewar ta mai lura da al’amuran yau da kullum a kasa, musamman siyasar Nijeriya, Turau ta na da damuwa kan yadda alfarma wajen tafiyar da Nijeriya ke hana ruwa gudu da kuma yadda ’yan siyasa ke amfani da matasa wajen tayar da zaune-tsaye a lokacin zabe. Ga dai yadda tattaunawarta da wakiliyar LEADERSHIP A YAU LAHADI, FADILA H. ALIYU KURFI , ta kasance: Ko za mu iya jin takaitaccen tarihinki? Sunana Maryam Nuhu Turau. An haife ni a Katsina a cikin unguwar Rafindadi. Na yi firamare a Rafindadi Model Primary School, wacce a ka maida Waziri Zayyana Science Model Primary School a yanzu. Na je sakandare a makaranyar ’yan mata ta WTC na yi karamar sakandare daga daya zuwa uku, sannan na koma Unity Girls College (edchange school) na ida SS 1-3. Na yi NCE a FCE Katsina na karanta Primary Education Hausa. A bangaren addini kuma na fara tun Ina ’yar sheka hudu a makaranyar allo sai da na yi sauka ta ta farko sannan