Posts

Showing posts from July, 2018

Za a karo jiragen yaki don aiki a jihar Zamfara – Abubakar Saddique

Image
Babban hafsan sjin saman Najeriya Saddique Abubakar ya bayyana cewa rundunar za ta karo helikwaftoci da jiragen yaki domin kara kaimi a aiyukkan tsaro da rundunar ke yi jihar Zamfara. Abubakar ya fadi haka ne a garin Gusau ranar Laraba. Abubakar yace ya ziyarci jihar ne domin samun bayanai kan aiyukkan samar da tsaro da rundunar sojin saman ke yi a jihar. Ya kara da cewa a dalilin rashin tashar jiragen sama a jihar jiragen saman rundunar za su dinga tasowa ne daga jihar Katsina zuwa Zamfara da kewaye domin gudanar da aiyukkan su. Yayi kira ga mutanen jihar da su taimaka wa jami’an tsaron da duk bayanan da zai taimaka musu wajen kamo mutanen da suka hana mutane walwala a jihar. ” Samun nasarar gudanar da aiyukkan tsaron da muke yi a jihar Zamfara zai yi tasiri ne kawai idan har muka sami cikakken goyon baya daga ku mutanen jihar. Saboda haka muna rokon ku da ku taimaka mana domin a sami nasara kan hakan

How To Setup And Use First Bank Cardless Withdrawal Step By Step Procedure

Image
The Automated Teller Machine (ATM) is a self-service machine that dispenses cash and can be used to perform several other transactions such as recharge airtime or data, transfer funds check account balance or even pay bills to merchants. Most of the transactions listed above are done by inserting a debit or credit card into the machine, however in 2014, several commercial Banks in Nigeria began to add a unique feature to their ATM. This feature called the Cardless Withdrawal Option allows customers to withdraw cash without a debit or credit card when their card is stolen, damaged, misplaced or forgotten at home. This post will shed more light on how to set up and use the First Bank cardless withdrawal feature on any First Bank ATM across the country. First Bank Cardless Withdrawal The Cardless functionality feature allows transferred funds to be collected without the use of a card at any First Bank ATM (Cardless Withdrawal) terminal. It also allows deposits into any First Bank account

Gwamnatin APC gwamnatin dabbobi ce -Inji Fayose

Image
Gwamnan Jihar Ekiti mai barin gado, Ayo Fayose, ya bayyana gwamnatin APC da cewa gwamnati ce mai mulki tamkar na dabbobi. Fayose ya yi wannan kakkausar furuci ne a lokacin da ya kai jaje ga Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki da Mataimakin sa Ike Ekweremadu bisa ga mamaya da shingen da jami’an tsaro suka yi musu a jiya Talata. Da ya ke magana, Fayose wanda ya kai ziyarar a Majalisa, ya jinjina wa Sanatocin kasar nan bisa abin da ya kira jajircewar da suka yi wajen kare dimokradiyya daga masu yi mata hawan-kawara. “Wannan ai mulkin dabbobi ne, domin dabba ita ce ke lalatawa ko ruguje abu. Ba ta da wani alfanu ga al’umma. “Da a ce PDP ta yi irin wannan haukan a 2015, ai da su yanzu ba su hau kan mulkin ba. “Tun a zaben da suka ce wai sun kayar da mu a Ekiti suka nuna cewa ko da karfin tsiya so suke su dawwama a kan mulki. Mu kuwa mu na da shaidar cewa ba a kayar da mu ba.” inji Fayose. A karshe ya kara wa sanatocin kwarin-guiwar cewa su ci gaba da jajircewa, kada su bada kai bori y

How To Setup And Use Uba Cardless Withdrawal On Your Mobile, Internet Platform

Image
Most people are used to slotting their debit cards into an ATM machine in order to withdraw cash, recharge, pay bills or perform several other transactions but do you know that you can actually withdraw cash from an ATM without first slotting in a card? Bet you didn’t know that and now that your curiosity has been aroused, well I won’t keep you in suspense for long, let’s see how this is done and why you may find it handy. United Bank for Africa PLC (UBA) is one of Africa’s oldest and most resilient banking groups. The bank has been in operation since 1949. The bank led the interconnection of all its 428 African branches making it the largest online real time branch network in Africa and since then has set the pace for technology in the banking industry. In 2014, the bank introduced a new feature on ATMs and POS, this new feature is called the Cardless’ Enabled Withdrawal. A Cardless withdrawal is a simple way of withdrawing money from the ATM or POS without using a card. It is ideal

Masoyana sun Gagara bacci saboda labarin Mutuwa ta - Sadiya Gyale

Image
Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Sadiya Gyale, ta karyata labarin mutuwarta da aka yada a kafafan sada zumunta. Sadiya ta shaida wa BBC cewa, ita dai tana zaman-zamanta da lafiyarta, sai kawai taga ana ta kiranta a waya ana tambayarta ko lafiya don ga labarin da ke yawo a kafafan sada zumunta. Ta ce tun tana daukar abin kamar wasa, sai kuma ta ga cewa lallai an yada labarin cewa ta mutun. Ta ce labarin mutuwarta da aka yada ya sa masoyanta da dama cikin tashin hankali, domin kuwa wasu daga cikinsu ko baccci kasa yi suka yi, wasu kuma a ranar ko abinci ba su iya ci ba inji ta. Sadiya ta ce, ita agaskiya labarin sam bai dame ta ba, don kuwa a ranar ma bacci ta yi har da mun shari, domin ta san cewa dukkan mai rai mamacine wata rana. Jarumar ta ce wadanda suka mutu ba gaggawa suka yi ba, haka wadanda suke raye ma ba jinkiri suka yi ba, fatan ta Allah ya sa ta cika da kyau da imani. Sadiya Gyale, ta ce a gaskiya irin yada wadannan labarai na karya sam ba dai-dai ba ne a cikin al

Jarumin Fim ya ci al-washin lashe zaben gwamnan jihar sa a APC

Image
Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finai ta Nollywood, Kenneth Okonkwo, ya bayyana cewar shine jama’a zasu zaba a matsayin gwamnan jihar Enugu a zabe mai zuwa - Jarumin Fim din ya bayyana cewar zai yi takarar na karkashin jam’iyyar APC mai mulkin kasa duk da kasancewar jam’iyyar PDP ce mai mulki a jihar Enugu - Tun a watan Mayu jarumin ya bayyana cewar zai yi takarar kujerar gwamnan jihar Enugu tare da bayyana cewar yanada da goyon bayan tsohon gwamnan jihar, Sullivan Chime Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finai ta Nollywood, Kenneth Okonkwo, ya bayyana cewar shine jama’a zasu zaba a matsayin gwamnan jihar Enugu a zabe mai zuwa. Okonkwo, mai shirya fina-finai, mai da’awar kiristanci kuma lauya, ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin day a fitar da wasu hotunansa na takara. Jarumin Fim din ya bayyana cewar zai yi takarar na karkashin jam’iyyar APC mai mulkin kasa duk da kasancewar jam’iyyar PDP ce mai mulki a jihar Enugu. A jikin hotunansa na takara, Okonkwo, ya rubut

Babu Wanda Yasan Waye Zaici Zaben 2019 - Inji Halima Atete

Image
Halima Atete wacce aka saba gani a fina finan Hausa ta banbanta da Halima Atete a zahiri. A mintocin da muka zauna da ita mun gane cewa mutun ce mai saukin kai, da son jama’a, da kuma hangen nesa. Kun san a fim, mutum yana kokarin sajewa ne da yin kwaikwayon halayen dan wasan da yake wakilta domin ya fito da asalin dabi’an wannan dan wasan dake cikin labarin fim. Wannan shine yake nuna shahara da tayi wajen fim, domin ko a mene ta fito tana yin sa ne da kwarewa. Bata nuna bacin rai ko ta daga kai ba. Bata nuna isa ko takama ba a iyakacin zaman da muka yi da ita ba. Ta bamu goyon baya dari bisa dari. Ita dai Halima Atete ‘yar Jihar Borno ce. Ta fito a fina finai daban wadan suka kunsa ire iren su Maza Da Mata, Dakin Amarya, Kona Gari, Hannu da Hannu, Asalina, da dai sauran su. A zaman da muka yi da ita, mun tattauna akan abubuwa daban daban, wanda mai karatu zai biyo mu ya karanta su kamar haka: Dan Jarida: Barka da war haka. HALIMA ATETE: Barkan mu dai. Dan Jarida: A matsayin ki na ‘ya

Har Suma Na yi Lokacin Daukar Fim Din Badali – Asase

Image
TIJJANI ASASE wanda a da aka fi sani da suna ‘Damisa’, daya ne daga cikin shahararrun jarumai a masana’antar fim ta ‘Kannywood’. Ya taka muhimmiyar rawa a harkar fina-finai da dama, wanda tunda fim din Hausa ya fara haskawa kawo yanzu shi ma tauraruwarsa ba ta tusashe ba, domin ko yau ko gobe ana ganinsa a fin-finai. Ya yi shuhra wajen fitowa a gurbin da ba kowa ke iya yi ba, wato bangaren masu alkata manyan laifuka amma a fim. Tun ana damawa da shi a matsayin saurayi, har a yanzu ya kai matsayin yana fitowa a matsayin uba, wannan ya nuna matukar jajircewarsa cikin wannan sana’a. A wannan hirar ya bayyana wa wakiliyarmu JUMMAI IBRAHIM abubuwa da dama game da rayuwarsa a cikin fim da kuma wajen fim ciki har da ra’ayinsa na cewa, shi zai iya auren jarumar da ta yi suna a fim in har ya samu wadda ta dace da shi. Ga yadda hirar ta kasance kamar haka: Muna so ka fara da bayyana cikakken tarihin rayuwarka… Sunana Tijjani Abdullahi (Asase). An haife ni a unguwar Dandago Karamar hukumar Gwale

Yawan saduwa da juna ta hanyar jima’I nau’i ne na tabuwar hankali – Inji WHO

Image
Kungiyar kula da kiwon lafiya ta duniya (WHO) ta bayyana cewa mutanen dake yawan son yin jima’I a kowani lokaci nau’i ne na samun tabuwar hankali. WHO ta bayyana cewa muddun mutum baya cin abincin da ya kamata sannan ya mai da yin jima’i rigar sawar sa wato kullum yana tare da mace to tabbas hakan zai kawo masa matsala a lafiyar sa sannan zai yi ta fadawa cikin hadarukkan kamuwa da cututtuka dabandaban. Bayanai sun nuna cewa yin juma’i na gajiyar da mutum saboda haka domin gujewa irin hakan ya sa bayan an kammala saduwa da juna yake da kyau mace ko namiji ya/ta samu ta hutu tare da cin abincin dake gina jiki domin hakan ne zai inganta kiwon lafiyar mutum sannan ya kare ka da ga fadawa irin wannan matsala. WHO ta ce rashin kiyaye wadannan sharudda na jefa mutum ciki irin wannan nau’i na tabuwar hankali. A yanzu dai kungiyar WHO ta ce yawan son yin jima’I a kowani lokaci matsala ce sai dai bata da tabbacin ko illar ta kai irin ta cha-cha ko ta shaye shayen miyagun kwayoyi. Duk da wannan

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 63 Arewa24

Image
Yayin da Adama ta ci gaba da tsintarkanta a tsaka mai wuya, Bayan daKamaye ya iy mata korar kare daga gidansa a yanu ta fara laluben hanyar da zata bi domin ganin an sulhunta tsakaninsu sai dai yunkurin neman sulhun tana kokarin jefa kanta a cikin wata sabuwar sarkakiyar mai wuyar fita. Download Here

Zamu Nuna ma Gwamnatin APC mu haifaffu ne - Naziru Sarkin waka

Image
Mawaki Nazeer M Ahmad ya fadi haka ne a shafinsa na Instagram a wani gajeren video da ya wallafa. Yace " Sako ne nake mikawa ga wannan gomnati ta APC dukda dai bazan fadi abinda tai mana yanzu ba sai daga baya amma dai ina shaida mata muda take ganin bamu isa a gode mana ba toh fa muma da ranarmu. Kuma mu matasanan da muka bada gudunmawa ga kafuwarta musamman ire irena matasan arewa zamu nuna mata cewa mu haifaffu ne. Nazeer M Ahmad dai shaharen mawaki ne na Hausa wanda yana daya daga mawakan da sukayita tallar Buhari 2015 saidai bayan hawan shugaban ya karkata akalarsa zuwaga DAUDA KAHUTU RARARA wanda kamar wani abokin karawa ne ga Sarkin waka. Ko acikin makonnan APC ta nada RARARA matsayin daraktan yada wakokin tallar buhari a zaben shekarar 2019.

Mun Tsaya Takara Ne Don Samar Wa Da Matasa Ingantacciyar Rayuwa –inji Ahmad Sulaiman

Image
Fitaccen malamin nan da ya yi fice a karatun Alkur’ani mai girma Malam Ahmad Sulaiman Ibrahim ya shiga sahun siyasa na tsayawa neman takarar wakilcin majalisar jiha ta Tarauni bisa burin da yake dashi na ganin an kyautata rayuwar matasa wanda sune kashin bayan ci gaban kowace al’umma. Da yake zantawa da jaridar Leadership A Yau a Kano, Malam Ahmad Sulaiman ya bayyana cewa dalilin da yasa ya fito neman takarar shi ne irin damuwa da yake da ita game da halin da matasa suke ciki dan ya sami dammar ya sa Gwamnati tayi tanadi na musamman na tsamosu daga halin shaye-shayen miyagun kwayoyi a gyara musu tarbiyya ta dawo dasu kan hayyacinsu da dorasu kan turba rayuwa mai kyau da kowa yake bukata. Ya kara da cewa ta tsaftace harkar siyasar matasa ta yanda duk wanda zai fito takara ya zama mai niyya mai kyau a bashi dama ya aiatarda niyyarsa,saboda abinda ke faruwa yanzu komai kyan niyyar mutum sai ya zama ta gurbata saboda yanda matasa suka dauki harkokin siyasa a matsayin sana’a wanda ita kum

An Nada Rarara darekta waka na kamfen din Buhari 2019

Image
Fitaccen mawakin siyasa da ya shahara wajen yi wa shugaba Muhammadu Buhari waka ya zama sabon darektan waka na kamfen din Buhari. Bayan shi a kwai fitaccen mai shirya wasan kwaikwayo na Nollywood, wato Desmond Elliot a kwamitin. Kwamitin da tsohon gwamnan jihar Barno sanata Ali Modu Sheriff zai shugaban ta na tattare da jiga-jigan ‘yan jam’iyyar APC da take bugun kirji da su. Kamar yadda PR Nigeria ya ruwaito wannan kwamiti da bam yake da kwamitin da ministan Sufuri Rotimi Amaechi ya ke jagoranta. A kwamitin akwai, Mamman Daura, Boss Mustapha, Bola Tinubu, Matthew Mbu, Ahmed Sani, George Akume, Abdullahi Adamu, da sanata Ita Giwa. Sauran sun hada da Honarabul Gudaji Kazaure, Ireti Kingibe, Ismaila Funtua and Abu Ibrahim. Shi kansa shugaba Buhari na cikin wannan sabuwar kwamiti.

How To Share Data on Glo And All You Need To Know About Data Transfer

Image
So you have a huge Glo data and you probably don’t know what to do with it, because of the ridiculously large amount of data allocated by Glo for cheap prices. How about this? Why don’t you try sharing the data with your friends, family or that really special someone in your life. We could have suggested that you should try reselling the data, but because of how cheap Glo data is, people prefer buying it directly than buying from resellers, so that’s out of the question. How To Share Data on Glo Network There are 3 various ways of sharing data on Glo which are: 1. 127 USSD Code 2. Online 3. 777 USSD Code. 1. 127 USSD Code or SMS This method is quite simple and straight forward. All you have to do is know the phone you wish to send it to and the amount of data you wish to transfer. You can do this through the USSD code or via text. To share: You’ll have to add the or persons to your sharing list by dialing “*127*01*[The person’s number]”. For example: *127*01*08050000000# Or send “Shar

Ahmad Musa Ya Shiga Rukunin Manyan ‘Yan Wasa Bayan Kofin Duniya

Image
To tuni dai aka bayar da kyaututtukan girmama ga wasu zaratan ‘yan wasa da suka taka rawar gani a gasar cin kofin duniyar da ta karkare jiya lahadi a Rasha. Jagaba a ‘yan wasan bayan kasar da ta lashe kofin Faransa da Croatia da ke matsayin ta biyu da kuma Belgium a matsayi na 3, akwai Harry Kane dan Birtaniya. Dan wasan na Ingila Harry Kane ya lashe takalmin zinare kan kwallaye 4 da ya zura a raga kuma ita ce kyauta mafi daraja bayan kasashe na daya dana biyu da kuma na uku. Harry Kane dai shi ne dan wasan Ingila na farko da ya lashe wannan kyauta ta takalmin zinare a gasar cin kofin duniya tun bayan Gary Lineker shekaru 32 da suka gabata. A rukunin ‘yan wasan da suka zura kwallaye hur-hudu a raga kuma akwai Cristiano Ronaldo dan Portugal mai shekaru 33 sai Antoine Griezman na Faransa da Kyllian Mbappe shima dan Faransar sai kuma Danis Cherysheb dan Rasha da Romelu Lukaku dan Belgium. Rukunin ‘yan wasa masu kwallaye 2 kuma wadanda suma suka samu girmamawar akwai Edinson Cabani na Urug

Manyan matan Kannywood 5 da basu da aure har yanzu

Image
Masana’antar Kannywood na da albarkattun kyawawa kuma kwararrun yan wasa mata da suka amsa sunansu na kyawawa. Baya ga kyawu da wadannan mata ke da shi sun kasance masu kwazon aiki. Munyi amfani da wannan dama wajen kawo maku kyawawan matan Kannywood da ke kasuwa har yanzu wato basu yi aure ba tukuna. 1. RAHAMA SADAU Rahama Sadau ta kasance matashiya wacce aka Haifa a ranar 7 ga watan Disamba, 1992 a jihar Kaduna. Tana da digiri a fannin kasuwanci. Tana daya daga cikin shahararrun yan matan Kaannywood, wacce ta shahara tun bayan bayyanarta a wani fim mai suna “Gani ga wane”. A kullun jarumar na mafarkin kasancewa shahararriya kuma mafarkinta ya zama gaskiya. 2. HADIZA GABON Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Hadiza Gabon ta kasance daya daga cikin matan Kannywood mafi kyau, tana da fuska mai matukar kyau da daukar hankali. An haifi Hadiza a ranar 1 ga watan Yuni 1989 a Libreville, a jumhuriyyar Gabon. Ta shaharane bayan ta fito a fim din Äli yaga Ali”. 3. NAFISAT ABDULLAHI Nafisa ta ka

Ababe 5 da ya kamata ku sani game da shirin Fim din da gwamnan jihar Bauchi zai bayyana a ciki

Image
Kamar yadda gama garin mutane suka sani cewa, dandalan sada zumunta sun dimauce cikin musayar zantuttuka da ra'ayoyi dangane da shirin fim din nan mai taken “Up North” , da gwamanan jihar Bauchi, Muhammad Abubakar, zai fito a cikin sa. Ko shakka babu rahotanni daga kafofin watsa labarai sun bayyana cewa, ma'abota dandalan sada zumunta sun yi musayar ra'ayoyi dangane da wannan shawara da gwamnan jihar Bauchi ya yanke ta fitowa cikin shirin, inda mafi akasarin su ke ganin babu dacewa idan an duba lamarin ta mahangar al'adar mu da kuma kasancewar sa bambarakwai ga kowane gwamna dake kan mulki. Majiyarmu ta fahimci cewa, wannan shirin fim zai hadar da mawaka da fitattun jarumai na Kannywood da kuma Nollywood irin su; Kanayo O. Kanayo, Banky W, TBoss, Michelle Dede, Akin Lewis, Rahama Sadau da kuma Sa'eed Muhammad. Daya daga cikin ja gaban masu shirya fim din na Up North, Editi Effiong ya bayyana cewa, gwamnan na Bauchi ba wai kawai zai fito a cikin shirin bane zai kuma

(Bidiyo) Dadin Kowa Sabon Salo Episode 62 AREWA24

Image
Rana tsaka Malam Nata'ala ya hadu da gamonsa bayan da wani tsohon dan dambe ya ziyarce shi. Danliti Shagon gabas ya zo ne domin ya tafi da dansa Datalle, sai dai an nemi Dantalle sama da kasa an rasa, wanda hakan ya jefa Malam Nata'ala cikin Cakwakiya. Download Here

Suwaiba ta roki kotu ta tilasta wa tsohon mijinta ya biya ta kudin gadon ta da ya cin ye a Kaduna

Image
A yau Litini ne wata mata mai suna Suwaiba Suleiman ta kai karan mijinta mai suna Harisu Abubakar a kotun shari’a dake Kaduna don kin biyan ta rancen kudin gadonta da ta siyar ta bashi. Suwaiba ta bayyana wa kotu cewa a kwanakin baya Harisu ya lallabeta da ta siyar da gadonta ta ranta mishi wannan kudin gadon. ” Bayan ya gama kashe kudin tas, sai ya bini da saki kuma. Sannan bayan haka mahaifina na bin shi bashin naira 13,000 ” Ina rokon kotu da ta tilasta wa Harisu ya biya ni kudin gadona ko kuma ya yi mini sabuwar gado a makwafin kudin sannan ya biya bashin da mahaifina ke bin shi.” Shi kuwa Harisu bai musanta bashin Naira 13,000 da mahaifin Suwaiba ke bin sa ba amma yace Suwaiba ce da kanta ta siyar da gadonta sannan ta bashi wannan kudin gado batare da ya lallabeta ta yi haka ba ko kuma ya zuga ta. A karshe Harisu ya amince ya biya Suwaiba kudin gadonta Naira 10,000 tare da bashin Naira 13,000 da mahaifinta ke bin shi. Sannan alkalin kotun Dahiru Abubakar ya yanke hukuncin cewa du