Posts

Showing posts from July, 2017

Meizu Pro 7 Specification And Price

Image
Meizu has unveiled the world’s first dual screen smartphone called Meizu Pro 7. It also has another version called Meizu Pro 7 Plus. This smartphone has one usual 5.2 inches AMOLED display screen in front and an unusual 2 inches display screen at the back as you can see from the image below.Apart from these unique dual screens features, the Meizu Pro 7 also boasts of other impressive specifications such as stock Android Nougat, 4G RAM, 64GB inbuilt storage, dual 12megapixel rear camera, 16-megapixel front camera and lots more. In fact, here are all the specs below. MEIZU PRO 7 SPECIFICATIONS AND PRICE NETWORKS Technology GSM / HSPA / EVDO / LTE 2G bands GSM 850 / 900 / 1800 / 1900 – SIM 1 & SIM 2 3G bands HSDPA 850 / 900 / 1900 / 2100 CDMA2000 1xEV-DO & TD-SCDMA 4G bands LTE band 1(2100), 3(1800), 7(2600), 38(2600), 39(1900), 40(2300), 41(2500) Speed HSPA, LTE-A GPRS Yes EDGE Yes LAUNCH Announced 2017, July Status Coming soon. Exp. release 2017, August DESIGN Dimensions 147.6

Ko kunsan kudin da mtn yafitar daga kasarnan??

Image
Majalisar ta tabbatar da wannan laifin ne bayan da kwamitin dattawa sashen harkokin banki, inshora da duk wata ma'aikata dake harkalla da kudi su ka kawo rahoton cewa kamfanin sadarwa na MTN ya karya wata doka ta fitar da kudi daga cikin kasar nan. Sanatocin sun ce ba shakka wannan karya doka da kamfanin MTN ya yi ya taimaka wajen gurbacewar tattalin arzikin kasar nan da a ke fama da shi a yanzu saboda wannan zunzurutun kudi da kamfanin ya fitar daga kasar nan. Sanatocin sun ce ba shakka wannan karya doka da kamfanin MTN ya yi ya taimaka wajen gurbacewar tattalin arzikin kasar nan da a ke fama da shi a yanzu saboda wannan zunzurutun kudi da kamfanin ya fitar daga kasar nan. -naijhausa

Wasanni shida da Real Madrid zatayi a watan August

Image
Da zarar Real Madrid ta kammala wasannin atisayen tunkarar kakar bana da take yi a Amurka, za ta mayar da hankali wajen lashe kofi biyu da suke gabanta a Agusta. Real za ta buga wasan sada zumunta da fitattun 'yan wasan da suke buga gasar Amurka a ranar Alhamis 3 ga watan Agusta, kuma shi ne na karshe da za ta yi sannan ta koma Spaniya. Daga nan ne Real Madrid za ta kara da Manchester United a UEFA Super Cup a Macedonia a ranar Talata 8 ga watan Agusta. Kwanaki biyar tsakani Madrid za ta ziyarci Barcelona a wasan farko a gasar Spanish Super Cup, wanda ake karawa tsakanin Zakaran La Liga, Real da na Copa del Rey, Barca. Barcelona za ta halarci Santiago Bernabeu a gumurzu na biyu a ranar 16 ga watan Agusta a gasar ta Spanish Super Cup. Daga nan Real za ta fafata a wasan farko a gasar La Liga a ranar 20 ga watan Agusta da Deportivo La Coruna, sannan ta buga karawar mako na biyu a gida da Valencia a ranar 27 ga watan. -bbchausa

Ronaldo ya gurfana a kotu kan haraji

Image
Dan wasan Real Madrid Cristiano Ronaldo ya bayyana a gaban kuliya nan gaba a birnin Madrid domin ya bayar da bahasi kan tuhumar sa da ake yi da zamba cikin aminci wajen biyan haraji. Masu shigara da kara dai na zargin Ronaldo, wanda shi ne mai rike kanbun gwarzon dan kwallon duniya, da kin biyan harajin da ya kai dala miliyan 17. Sai dai kuma dan kwallon ya yi watsi da wannan zargi. Idan dai har aka samu dan wasan dan asalin kasar Portugal da laifi kan abin da ake tuhumarsa da shi to zai iya fuskantar zaman gidan kaso. Ronaldo, mai shekara 32, shi ne na baya-bayan nan a jerin 'yan wasan da hukumomi a Spaniya ke tuhuma kan batun haraji. A kwanakin baya ma wata kotu ta samu dan kwallon Barcelona Lionel Messi da laifin kin biyan haraji, inda aka yanke masa hkuncin daurin shekara biyu. Sai dai an mayar da hukuncin tara kamar yadda wani shashi na dokar kasar Spaniya ya tanada. 'Yan wasa da dama dai na fuskantar tuhumar kin biyan haraji a kasar ta Spaniya, abin da wasu ke dangantawa

Duk wanda yasake cewa na ciyo HIV ALLAH ya isa

Image
Shahararriyar jarumar nan ta wasan fina finan Hausa wadda tauraruwar ta ta dan kwanta watau Zainab Indomie ta ce duk wanda ya kara cewa tana fama da ciwon kanjamau Allah ya isa. Jarumar wadda a kwanan bayanan nan hotunan ta suka rika yawo ta rame ta tsomale bayan ta sha fama da matsananciyar rashin lafiya mai tsawo. Hausazone dai ta samu labarin cewa alokuttan bayan dai da jarumar Zainab Indomie bata da lafiya mutane da dama musamman yan masana'antar fim din sunyi ta tofa albarkacin bakinsu akan rashin lafiyar tata. Wasu daga cikin jaruman suna tsogumin cewa kanjamau AIDS ko HIV Zainab ta jajibowa kanta wasu kuma suka ce asiri sababbin jarumai mata suka yi mata.

Karyane maganar da ake cewa andakeni

Image
Assalam  Mawaki Ado gwanja yabayyana da muwarsa akan yadawa da akeyi cewa yasha dakyar a hannun wasu samari Inda yabayyana cewa 'an je dukan wani da icce sai aka dokeni '' amma ba ni akaje duka BA sabida haka masoya ku kwtantarda hankalinku. Karanta : Yadda Ado gwanja yasha dakyar a hannun wasu samari Inda ya bayyana cewa cewon gaba daya bai wuce kwana uku BA..

Kalli abinda Hadiza Gabon keyi cikin wannan bidiyon

Image
Hadiza Gabon tafitarda da wani sabon bidiyon ta tareda wasu turawa shiga cikin wannan Koren rubutun domin kallon wannan videon  Download it here Thanks for visiting this site

[Music] Tekno GO-New song

Image
Tekno release his new song -GO Download it here Another man food is another man poison Monkey no fine but mama like am

[Tarihi] Kalli jerin mutanen da aka kashe sa'adda aka yi ma Sardauna juyin mulki (Hotuna)

Image
A yau an kwashe sama da shekaru 52 da suka gabata kenan da bindige gamji dan kwarai, Firimiya na farko kuma daya tilo na yankin Arewacin Najeriya, Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato. Sir Ahmadu Bello ya kwanta dama ne a ranar Juma’a, 15 ga watan Janairu cikin watan Azumi na shekarar 1966, shekau shidda da samun yanci, inda wasu kananan hafsoshin soji suka far masa a daren juma’an suka yi masa ruwan harsasai.  Manjo Chukwuemeka Kaduna Nzeogwu, wanda ya jagoranci kai harin ya bayyana dalilansa na kashe Sardauna; da suka hada da girman kai, cin hanci da rashawa, son kai, da kokarin kaddamar da jihadi a Najeriya. Sai dai an tabbatar gaba daya wadannan dalilan daya dogara akansu duk shaci fadi ne, don kuwa ko bayan da aka kashe Sardauna, an tarar da Banki na binsa bashi ne ma, maganan son kai kuwa, ai a wancan lokaci kowane yankin kasar nan kokari take ta gina jama’anta da yankinta. Wani na hannun daman Sardauna, Sheikh Abubakar Gumi ne da kansa ya fada ma Manjo Nzeogwu karya yake yi

[Labari]Yadda nakama matana suna madigo

Image
INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya samu matansa biyu da uwargida da amarya a matsayin masoyan juna cikin harkar ‘Madigo.’ Saninmu ne cewa a yau an wayi gari matsalar hulda tsakanin masu jinsi daya yana kutsowa cikin al’ummarmu. Har ta kai wasu kasashen duniya, musamman yammacin duniya sun fara yekuwar neman izinin auren jinsi daya. Hakan ta sa sanya wasu tsirarrun ‘yan kasar nan a lokuta daban-daban su ma suke nemi su bi sahun wadansan la’anannun, wai suna neman gwamnatin kasar ta yarje musu auren jinsi daya, inda namiji zai auri dan’uwansa namiji, mace ma ta auri mace! Tun kafin a je ko’ina ‘yan Nijeriya baki dayansu, suka fito fili suka yaki lamarin, su kansu masu madafun ikon kasar suka yi watsi da tayin da wasu shugabannin duniya suka yi. Ta tabbata dai babu yadda za a yi a amince da auren jinsi daya a Nijeriya. Amma duk da haka, ba a rabu da bukar ba, aka haifi habu! Wadansu d

Mai son duniya baya barci- inji aliko dangote

Image
Aliko Dangote yace a kowace rana ya kan yi aiki har na sa'a 18. Tun karfe 8:30 na safe Dangote yake shiga Ofis kuma ba zai fito ba sai bayan awa 18. Wannan dai ya bi jikin sa don kuwa bai fi yayi barci awa uku tak a raba ba.  Dangote yace ya kan tashi tun karfe 5:00 na asuba bayan yayi sallah sai ya shiga atisaye inda yake motsa jiki da tafiya ta kilomita 10. Mike Adenuga ya taba ba Dangote shawara yanzu ya kamata fa ya rika runtsawa don shekaru sun zo. Duk Afrika dai babu wanda ya kama hanyar arzikin Dangote wanda ya mallaki sama da Dala Biliyan 16. Dangote na da ma'aikata sama da 26,000 a harkar noma, abinci, mai, kayan gini dsr. Read more:  sabon bidiyon da bokoharam ta saki na ma'aikatan hako mai da Jamian University of maiduguri

Kalli abinda Rahama sadau keyi cikin wannan bidiyon

Image
Abaya Rahama sadau ta fidda wani bidiyon da take nuna tsiraicinta Yanzuma ta sake fidda wani Saiku Shiga Wannan Koren Rubutun Dake Kasa Domin Saukarwa Zuwa Kan Wayarku Download Now

Kalli sabon bidiyon da bokoharam ta saki na ma'aikatan hako mai

Image
Download it here Kungiyar Boko Haram bangaren Albarnawi ta saki wani bidiyo da ke nuna mutane uku da ta ce ta kama lokacin wani harin sunkuru da ta kai wa ma'aikatan hakar mai a jihar Bornon Najeriya. Bidiyon wanda gidan talbijin na Channels a Najeriya ya ce an aike masa, ya nuna mutanen uku zaune sannan bayansu akwai wani kyalle. Biyu daga cikin mutanen sun ce ma'aikatan sashen kimiyyar kasa ne na jami'ar Maiduguri, a inda shi kuma na ukun ya ce shi direba ne. Mutanen dai sun nemi gwamnati da ta kai musu dauki. A ranar Talata ne dai ake zargin kungiyar Boko Haram ta abka wa wata tawagar ma'aikatan aikin hakar man fetir da ke tafe cikin rakiyar sojoji da 'yan sintiri. Kuma yawancin ma'aikatan sun fito daga jami'ar Maidguri ne, duk kuwa da cewa akwai ma'aikatan kamfanin mai na kasar wato NNPC. Kamfanin na NNPC dai ya ce wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun sace masu binciken mai guda goma da suke masa aiki a jihar Borno. Sai dai sojojin Najeriya

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 12 Arewa24

Image
A cikin wannan sabon shirin na dadin kowa sabon salo episode 12 zaku ga cewa sallo ya shiga komar yan sanda biyo bayan kama shi da akayi da kayan laifi da ogansa goga ya dora masa talla. A bangare guda kuma zaku ga cewa Gimbiya ta yanke shawarar canza gurin aiki biyo bayan wulakancin da Bintu ta yi mata wadan hakan yayi matuqar kona mata rai. Delu cogal dai ta dage akan cewar dole sai taje kauyen Dandurumi wato kauyen su malam kabiru makaho don karbo takardar saki daga gurinshi. Kokarin Bibalo na hana ta zuwa yaci tura, amma da alamu ta dauki shawar su Gimbiya. Sallau ya bayyana wa jami’an tsaro cewar shi fa ba shi da wani dan uwa a garin dadin Kowa fyace Dantani wanda shi kuma ya musanta hakan. Ku kalli wannan sabon shirin na dadin kowa sabon salo kashi na 12  Download it here -Arewamobile

Film dinda yafi kowane kawo kudi tun lokacin da aka Fara film din Hausa (Kannywood)

Image
Jarumin na Kannywood wanda har ila yau yana shirya fina-finai sannan yana rera waka, ya ce “na fara harkokin fim ne a Kano inda nake share-share da goge-goge a masana’antar kade-kade da ake kira ‘Landscope Studio’.” Game da abin da ya sa ya shiga harkar fina-finai, Adam ya ce, “tsoron kada na zama dan jagaliyar siyasa ko kuma dan shaye-shaye ne ya sa na tsunduma harkar.” Adam, wanda ake yi wa lakabi da ‘Usher’ wata inkiya da ta samo asali tun yana makarantar sakandare saboda iya rawa, ya fito a fina-finai fiye da 100, a inda kuma ya shirya wasu fiye da 20. A fagen waka kuwa, jarumin yana da kundi guda shida kuma kowane kundi na dauke da wakoki 12, a inda wakarsa mai taken Gumbar Dutse ta zama bakandamiyarsa. Adamu kamar yadda har ila yau wasu suke kiransa, ya ce a duk fina-finansa, ya fi son Ahlil Kitab saboda irin gudunmawar da ya bai wa addinin Musulunci a cikinsa, kamar yadda ya bayyana. Sai dai kuma fim din da ya yi mai taken Gwaska shine fim dinda yafi kowanne kawo kudi a masana’a

Sultan Of Sokoto Abubakar Sa’ad Is Named In N700million Paris Refund Fraud

Image
Crack detectives of the Economic and Financial Crimes Commission on Tuesday and Wednesday interrogated Kabir Tafida, the Sarkin Fada of Sokoto, who also acts as the chief of staff to Sultan Abubakar Sa’ad. Mr. Tafida was questioned over a suspicious transfer of N700 million into his account from the Sokoto State government account, people familiar with the matter told PREMIUM TIMES. He was released on administrative bail Wednesday evening following what a source described as “unceasing pressure on the EFCC by the Sultan and the Sokoto State government”. Mr. Tafida was first invited to the EFCC office in Abuja on Tuesday where he was interrogated by a team of investigators. He was then asked to return on Wednesday for more questioning. One source said the money in question was taken from the Sokoto State’s share of the Paris club refund recently made to Nigeria’s 36 states and the Federal Capital Territory, but PREMIUM TIMES is unable to independently verify that claim. But we were able

Nigeria Out Of Top 10 Most Corrupt Nations In The World – [See Full List]

Image
Nigeria was not listed among the ten most corrupt countries in the​ rating just released by Transparency International.​ Nigeria had consecutively been in the top ten for over a decade. Nigeria occupies the 28th position in the latest ranking. The Corruption Perceptions Index ranked 176​ countries on a scale of 0 (perceived to be highly corrupt) to 100 (perceived to be very clean). In the 2016 Corruption Perceptions Index released on Wednesday July 26 by the​Berlin-based organisation, Somalia was ranked the most corrupt country in the world for the 10th straight year. Transparency International estimates that, “corruption, bribery, theft and tax evasion, cost developing countries US $1.26 trillion per year.” Chairman of the group, José Ugaz, said in the most corrupt countries, “we often see democracies in decline and a disturbing pattern of attempts to crack down on civil society, limit press freedom, and weaken the independence of the judiciary.” The 2016 CPI, showed that 122 of the 1

David Beckham Signs Autograph On Girl’s Buttock, Incurs Wife’s Wrath

Image
A simple act of signing his world famous autograph on a fan’s bum shorts has angered Victoria, wife of highly rated footballer, David Beckham. Beckham was pictured on Sunday signing the girl’s bottom in Kernville, California, when he stopped to rest during a road trip, Mail has reported. His love of partying is also said to be driving a wedge between him and his wife of 18 years, Victoria. Enjoying a spot of ‘guy time’ away from family, the 42-year-old hunk had pulled over at a hardware store during his motorcycle road trip with a mate, when he was faced with the cheeky request Proving that his global fan base can spot him anywhere, David was approached for an autograph on the side of the road. He kindly obliged, sitting on the side of his motorcycle and leaning in as the lady turned round and offered her hip. The heavily-tattooed fan was minimally dressed for the heat in thigh-skimming Daisy Dukes bum shorts jeans and a vest top rolled up to her mid section. It’s done nothing to dispe

[labari]Yadda na ji rauni a fim din Dakin Amarya —Aisha Tsamiya

Image
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood, Aisha Aliyu, wacce aka fi sani da suna Aisha Tsamiya ta shaida wa BBC cewa babu fim din da ya taba ba ta wahala kamar "Dakin Amarya". Fim din Dakin Amarya yana magana ne kan yadda mata ke bakin kishi, musamman idan aka auro musu abokiyar zama - ta fito ne a matsayin kishiyar Halima Atete, wacce ita ce uwar gidan Ali Nuhu. "Sai da na ji rauni na gaske a fim din musamman saboda yadda aka rika yin fatali da kayan daki irinsu tangaran da talabijin", in ji Aisha Tsamiya, a hirar da ta yi da wakilin BBC Jarumar ta kara da cewa tun tana karama take sha'awar fitowa a fina-finan Kannywood "saboda suna matukar burge ni". A cewarta, "Na dauki yin fim a matsayin sana'a don haka ina jin dadin fitowa a cikinsa." Tsamiya, wacce ta soma fim a shekarar 2011, ta kara da cewa dukkan jaruman da ke yin fim tare da ita suna burge ta "kuma ina zaune da kowannensu lafiya". "Jarumai irinsu su Adamu (A

Yadda yan sanda suka Kama jaruma Nafisa Abdullahi a katsina

Image
Babban Forudusa Jamilu Ahmad Yakasai (Dakan-daka) ya sa 'yan sanda sun kama Nafisa Abdullahi da talaitainin dare a katsina., suka dauko ta zuwa birnin kano Inda suka aje ta a bayan kanta na tsawon lokaci. In ba don maslahar da aka yi ba to da yanzu an garkameta a gidan yarin Kano... Sabani ya shiga tsakanin jarumar da furodusan sakamakon jingine aiki fim din sa mai suna "Mutuwar Aure" da ta yi ana tsakar yi ba tare da wani dalili da ta sanar dashi ba. Sai aka shiga wasan buya tsakanin sa da ita. A cewar Jamilu ya bi duk wasu hanyoyi don a samu maslaha amma jarumar ta bijire daga karshe dai ya maka ta kotu yana neman ta biya shi diyyar asarar da ya yi. A ranar da aka yi zaman kotun Nafisa ba ta je ba, kuma bata aika da wani uzuri ba, don haka ya lashi takobin cewa sai ya nuna mata cewa shima ba Kanwar lasa bane ba. Kwatsam sai suka labarin jarumar za ta bayyana a wani wasan gala da aka shirya yi a Katsina don haka kuma Nafisa za ta je wasan. An gama wasan cikin hikima suka

Jaruman Kannywood goma da sukafi Arziki

Image
Akwai dumbin jarumai da su ke da kudi a masana'antar kannywood sai dai mun duba mutane 10 da Su ka fi kudi a wannan shekara bisa dogaro da dalilai na zahiri. 1. Ali Nuhu shi ne jarumin da ya fi kudi a kannywood, Ya na da gida a kano da hotal a bauchi , ya na yiwa kamfanoni kimanin shida ko bakwai jakadanci Ya kai kimanin shekaru 15 ya na jan zare a matsayin jarumin jarumai a kannywood. 2. Adam A. Zango shi ne jarumi na biyu da ya fi kudi a taurarin kannywood, Ya kammala gina wani kasurgumin gida a kaduna , Ya na karbar miliyan daya da rabi idan an gayyace shi biki kuma akalla ya kan ziyarci irin bukukuwan sau uku a wata daya, sannan ya na karbar kimanim dubu dari uku kafin ya fito a fim kafin daga bisani ya daga zuwa dubu dari biyar , ya kan yi fina finai akalla hudu a wata daya, sannan shi jakadan kamfanin MTN ne a kowanne wata ya kan samu kudi daidai da kimar naira miliyan biyar. 3. Dauda Kahutu Rarara ya shiga jeri na uku cikin ma Su kudin kannywood , tun bayan zaben dabya gabat