Posts

Showing posts from December, 2017

Duk Wanda Aka Kama Yana Amfani Da Wayar Selula A Gidan Mai Zai Je Kurkuku"

Image
Rundunar 'yan sanda ta yi gargadin cewa ta ba jami'anta umarnin cafke duk wanda aka samu yana amfani da wayar selula ko shan taba a gidan mai. Kakakin rundunar, Jimoh Mashood ya ce duk wanda aka kama kan aikata wadannan laifuka zai iya zuwa gidan kurkukusaboda a halin yanzu aikata hakan na cikin jerin miyagun laifuka.

Yadda Rahama Sadau ta fara samun É—aukaka a harkar Fim

Image
A jihar Kaduna aka haifi Rahama Sadau a shekarar 1993 7 ga watan Disamba - Rahama Sadau ta tsunduma a harkar Fina finai a shekarar 2013 A wannan zamani da harkar shirin Fim din Kannywood ta kasaita kuma ta gawurta,d a wuya a samu wani ko wata da bata san fitacciyar jarumar Kannywood, da wasu ke yi ma lakabi da mazari sarkin rawa ba, wato Rahama Sadau. Cikakken sunan jarumar shine Rahama Ibrahim Sadau, kuma an haife ta ne a jihar Kaduna a shekarar 1993, 7 ga watan Disambar shekarar, kamar yadda ArewaTop.com ta tattaro bayanai akan jarumar. Sai dai ba a harkar Fim kadai Rahama take taka rawa ba, har ma a harkokin ayyukan kungiyoyin sa kai, misali tana yawan kai ziyara sansanin yan gudun hijira, inda take tallafa musu da kayayyakin masarufi. Sa’annan tana taimaka ma mutane masu dauke da cutar sikila. annin Fim kuwa, yadda Rahama ke ji, fahimta da yin magana da yaren Indiyanci kuwa, ko Amita Bachaye sai haka, wannan kuwa dama yana cikin kwarewarta tun kafin ta fara harkar fim a

Dalilin da yasa marawa shugaba Buhari baya keda muhimanci - Gwamnan PDP

Image
Gwamnan jihar Bayelsa ya ce yana da matukar muhimmanci ga 'yan Najeriya su nuna goyon bayansu ga shugaba Buhari - Gwamnan ya fadi haka ne a sakonsa na sabuwar shekara - Dickson ya yi fatan alheri ga Najeriya yayin da muke shiga sabuwar shekara a gobe Gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson, ya bukaci 'yan Najeriya da su nuna goyon bayansu ga gwamnatin shugaba Buhari. Ya bukaci shugabanni da su manta da banbancin jam'iyya domin hadin kan Najeriya. Dickson ya yi wannan kira ne a sakonsa na sabuwar shekara ga mutanen jihar Bayelsa dama kasa baki daya. Gwamnan na PDP ya ce "' Yan Najeriya ya kamata su nuna goyon bayansu ga irin kokarin da shugaba Buhari yake yi, musamman a bangaren tattalin arziki. Ya kamata mu dage da yin addu'o'i domin samun daukin ubangiji. Kafin kasarmu ta gyaru sai mun taya shugabanni da addu'o'i yayin da suke kokarin kawo gyara ." Kazalika, Dickson, ya kara da cewa gwamnatinsa tana sane da bukatun mutanen Ba

Dandalin Kannywood: Wakokin fina-finan Hausa 5 da suka fi shahara a shekarar 2017

Image
Hakika wakoki na daga cikin al'adar malam bahaushe inda tun asali aka same shi da su. Sai dai wakokin a wannan zamanin sun canza sabon salo inda mutane suka zamanatar da su ta hanyar yin su da kayan kade-kaden zamani. Haka zalika ma a bangare guda za ku samu cewa fina-finan Hausa ma da ake yi sukan saka wakokin hausa a cikin su domin nishadantar da masu kallo da kuma sauraro. Hausazone.com ta samu daga BBC Hausa inda ta zakulo wakokin Hausa guda 5 da jama'a su ka fi saurare a wannan shekarar ta 2017, daga cikin dimbin wakoki na mawaka daban-daban. Wakokin sun shafi jigon soyayya ne da kuma siyasa da biki. 1. UMAR M. SHARIFF (tare da Murja Baba) - "Jirgin So" (daga fim din 'Mansoor') Wakar "Jirgin So" fito ne a fim din 'Mansoor' na Ali Nuhu. Fitaccen mawaki Umar M. Shariff ne ya rera ta, tare da fitacciyar zabiya Murja Baba. Haka kuma 'Mansoor' shi ne fim na farko da Umar ya fito a ciki a matsayin dan wasa. Hasali ma dai shi

Bello Muhammad Bello(General BMB) ya samu karuwar 'yan biyu

Image
Bello(General BMB) ya samu karuwar 'yan biyu Bello Muhammad Bello(General BMB) ya samu karuwar 'yan biyu barkaci tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello(GeneralBMB) da 'yan biyu, a wani sako daya fitar ta yace yana katsina amma ya bari ya tafi gida Jos dan shaida wannan kyauta da Allah ya mishi. Muna tayashi murna da fatan Allah ya rayasu ya kuma Albarkaci rayiwarsu.

Ronaldo zai afka shirin fim bayan ya ajiye buga tamola

Image
Cristiano Ronaldo, fitattacen dan wasan kwallon kafa na kungiyar Real Madrid, ya bayyana ra'ayinsa na fadawa harkar shirin fim idan ya daina buga tamola. Shahararren dan wasan da ya lashe kyaututtuka bila adadin a sakamakon kwarewarsa da yin fice a fagen taka leda, yayi tsokacin komawa shirin fim din ne a yayin da manema labarai suka tuntube shi akan komawa fagen siyasa. Manema labari sun yi wannan tuntuba ne bayan da tsohon dan wasa George Weah, ya lashe zaben shugaban kasar sa ta Liberia a zaben da aka gudanar a ranar Larabar da ta gabata. Dan wasan na kasar Portugal mai shekaru 32 ya bayyana cewa zai shiga fagen shirin fim kamar yadda wasu tsaffin 'yan kwallo suka yi da suka hadar da; Vinnie Jones, Eric Cantona da kuma David Becham. A wata ganawa da kamfanin labarai na Sky Italia, Ronaldo ya bayyanawa tsohon dan wasan Juventus, Alessandro Del Piero cewa, ba shi da ra'ayin ajiye kwallo yanzu amma idan hakan ta kasance zai jarraba shirin fim, sa'annan zai ci

Dabi'u Goma Da Ango Zai Mua'malance Su Domin Samun Zaman Lafiya Da Amaryarsa

Image
WASIYYA GA ANGO Imamu Ahmad (RA) ya yi wa dansa wasiyya da wasu abubuwa guda (10) wadanda za su taimaka wajen zama da mace lafiya. Yace ya kai da Na, hakika ba za ka taba samun jin dadin zamantakewar aure a cikin gidanka ba har sai ka kiyaye dabiu (10) da za ka mu'amalanci matarka da su don haka ka kiyaye su. NA DAYA DA NA BIYU: Hakika su mata suna son tausaswa da ja ajiki kuma suna son a dinga cewa ana sonsu ana kaunarsu. Don haka kada ka dinga yi musu rowar fadar haka, idan kuwa ka yi rowar to ka sanya hijabi tsakaninka da ita na samun Karancin soyayya da kauna. NA UKU: Ka sani cewa su mata ba sa son mutum mai tsanani mai mugun takurawa, idan ka fahimce su, suna yiwa mutum rarrauna hidima. Don haka kowacce sifa ka ajiye ta a gurin data dace domin hakan shi zai fi jawo kauna da nutsuwa a tsakanin ku. NA HUDU: Hakika su ma mata suna son irin abinda namiji ya ke so daga gurin mace, kamar daddadan kanshi, magana mai dadi, kyak-kyawar Shiga, tashin kanshi da dai sauransu.

Iyalan Dasuki Sun Roki Gwamnati Ta Sake Shi

Image
Iyalan Tsohon Mai Ba Shugaban Kasa Shawara Kan Harkokin Tsaro, Kanal Sambo Dasuki sun nemi gwamnatin tarayya ta sake shi. Iyalan sun yi wannan kiran ne a karkashin kungiyar Sultan Ibrahim Dasuki a lokacin da suke juyayin cika shekaru biya da ci gaba da tsare dan uwan nasu bisa zargin karkatar da kudaden makamai.

Tsohon Gwamnan Kebbi, Sa'idu Dakingari Tare Da Wasu Jiga-jigai Na Jihar Sun Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC.

Image
Tsohon Gwamnan Jihar Kebbi Alh. Saidu Usman Nasamu Dakingari ya bar jam'iyar PDP ya koma Jam'iyar Apc tare da magoyabayansa. Wadanda suka koma jam'iyar ta APC sune kamar haka. 1- Tsohon Gwamnan Jihar Kebbi Alh. Saidu Usman Dakin Gari. 2- Tsohon Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Alh. Ibrahim K. Aliyu. 3- Tsohon Sakataren Gwamnatin jihar Kebbi Alh. Garba Rabi'u Musa Kamba. 4- Tsohon Shugaban karamar Hukumar Mulkin Birnin Kebbi Alh. Musa Ibrahim Dan illela 5- Tsohon Shugaban karamar Hukumar Augie Garba Umar Birnin Tudu 6- Tsohon Shugaban Karamar hukumar Mulkin Kalgo Alhaji Abubakar Kuka. 7- Tsohon Dan Majalisar Tarayya Hon. Sani Kalgo. 8- Tsohon Dan Majalisar Tarayya na Yanzu Zuru Hon. Dan Alkali Durunbun Zuru. 9- Tsohowar Yan Yan Majalisar Tarayya ta Yankin Yauri Hon. Halima Hassan Tukur. 10- Alh. Abubakar Sadik Yalwa Katikan Yauri 11- Ummaru Maye Yauri 12- Lawali Na Malam Dakin Gari 13- Alh. Shehu Ma'azu Zuru 14- Alh. Zayyanu Maigishiri Duk sun

Jaruma Jamila Nagudu Ta Fadi Matsayinta Na Korar Rahama Sadau da Moppan Tayi

Image
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa dake yi wa lakani da Kannywood watau Jamila Umar wadda aka fi sani da Jamila Nagudu ta bayyana matsayar ta game da kin dake dakatarwar da akayi wa Rahma Sadau daga harkokin fina-finai duk kuwa da hakuri tare da nadamar da tayi. Jarumar ta bayyana hakan ne a yayin da take ansa tambayoyi daga wasu matambaya a shafinta na dandalin sada zumunta na Facebook. wani bawan Allah ne yayi mata tambaya kamar haka: "Abinda yafi jan hankali a kannywood yanzu shine, rigimar da akeyi tsakanin Ali Nuhu da kungiyar Moppan akan korar kare da akayiwa Rahma Sadau, Saboda wani hoton bidiyo da suka yo da mawaki Classiq. Duk da jarumar ta bayar da hakuri kuma ta nemi afuwar Gwabna Dr Abdullahi Umar Ganduje da Mai Martaba Sunusi Lamido Sunusu II, amma anyi watsi da ita. Menene ra'ayin ki akan wannan dambarwa? Sai jarumar ta kada baki tace: "Gaskiya ara'ayina abinda akayiwa Rahma Sadau ya yi tsauri da yawa. Domin duk wanda ya yi laifi ya gan

"Ki daina saka fenti a fuskarki yana rage miki kyau" wani ya gayawa Maryam Gidado

Image
Bayan data saka wannan hoton a dandalinta na sada zumunta da muhawara, Jarumar fim din Hausa Maryam Gidado ta samu wani daga cikin masoyanta da yayi kira a gareta data daina saka wannan fentin a fuskarta, kamar yanda ya kira kwalliyar ta Maryam, mmutumin yace fentin yana ragemata kyau, kuma idan bata sakashiba tafi yin kyau.

Guy Proposes To A Nursing Student In Her Hostel (photos)

Image
This handsome young man proposed to his girlfriend in her hostel...the Lady ,a 300level nursing student said YES..and hostel girls go wild...

Ko Yanzu Na Samu Miji Da Gudu Zan Yi Aure - Rashida Mai Sa'a

Image
Fitacciyar tsohuwar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood kuma 'yar siyasa mai suna Rashida Adamu mai sa'a ta bayyana cewa suna matukar shan wahala yanzu wajen samun mazajen aure. Jarumar dai ta bayyana hakan ne a 'yan kwanakin nan kamar dai yadda Mjallar fim ta ruwaito, ta bayyana cewa a duk lokacin da ta samu mijin aure, to fa da gudu zata aure shi. Jarumar ta kara da cewa: "Samun Mazan Ne Da Wahala, Amma Ko Yanzu Na Samu Miji Da Gudu Zan Yi Aure". Mai karatu dai zai iya tuna cewa jarumar tuni ta dauke kafar ta daga fitowa a matsayin jaruma a cikin fina-finai sannan kuma ta tsunduma cikin harkokin siyasa inda daga baya ma har ta samu mukamin mai bayar da shawara ga Gwamnan jihar ta Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje.

Matar wani mazaunin Lagas ta mutu a lokacin jima’i tare da saurayi

Image
A cewar jaridar The Punch, matar da aka bayyana sunanta a matsayin Josephine, ta mutu a ranar Talata, 31 ga watan Janairu, bayan taje gidan saukan baki tare da saurayinta, Augustine Dunkwu, a yankin Isheri Olofin na jihar Lagas, da misalign karfe 2.30 na rana. An tattaro cewa, Josphine ta suma bayan jima’i na kimanin mintoci 45 kuma anyi zargin cewa saurayin nata ya gudu bayan ya kasa farfado da ita. Bayan saurayin nata ya fito shi kadai, sai mai kula da baki na gidan saukar bakin ta fara zargin wani abu tunda ya fito shi kadai, sai taje dakin don duba abunda ake ciki kuma anan ne taga cewa matar bata cikin hayyacin ta. Daga nan ne ta sanar da ma’aikatan gurin sannan kuma aka bi sahun wanda ake zargin, aka kama shi sannan kuma aka mika sa hannun yan sanda a yankin Idimu. Wata majiya ta tabbatar da cewa Josephine matar wani mazaunin Lagas ne, wanda yaki yarda a bayyana sunan sa. Yace: “Tare suka sha lemo a gidan saukan baki kafin su tafi daki inda suka yi jima’i. Akwai yiwuwar c

Ganduje Ya Kiyayi Kwankwaso Ko Kuma Ya Hadu Da Fushin Kanawa A Zaben 2019

Image
...hakurin me Kwankwaso zai baiwa Buhari? Daga Zee Taraba Karyar ku ta sha karya Kwankwaso ya nemi gafarar Buhari domin a siyasa da iya magana da kuma sanin hakkin dan adam duk Kwankwaso ya fi Buhari. Buhari ba shi ya kawo Kwankwaso a siyasa ba, bare ku yi tunanin idan ba ya tare da Buhari Kwankwaso ba zai iya siyasa ko samun mutane ba ko kuri'a ba. Waye Buharin ma bare Ganduje? Kwankwaso da taimakonsa da taimakon Allah Buhari ya ci Kano a zabe 2019, amma daga bisani ya hau ya manta da shi kamar ba da shi suka fadi tashi a 2015 ba. Toh wallahi abinda ba ku sani ba, yau ina son ku san cewa shi fa Kwankwaso tamkar ciwon ido ne saida a yi hakuri. Allah kaidai kewa Kwankwaso ba mutum ba. Saboda haka Ganduje a kiyaye gaba ko kuma ka hadu da fushin 'yan Kano a 2019.

AN JEFAR DA JARIRIYA DAUKE DA TAKARDAR WASIYYA A BIRNIN KEBBI

Image
Daga Hamza Ahmed Hukumar Hisbah ta jihar Kebbi ta gabatar da wata jaririya da aka haifa aka jefar a unguwar shiyar Sarakuna kusa da makarantar 'yan Mata mai suna Unity College a ranar Juma'a 22/12/17 da misalin karfe 11:00 na dare. Yariyar an tsince ta ne cikin hijab, inda mahaifiyar yarinyar ta rubuta wasikar wasiya ta bari tare da jaririyar. A cikin wasikar ta roka da don Allah a kula mata da diyarta ta, jefar da ita ne a dalilin tsangwamar da mahaifiyarta ta yi mata na a kashe jaririyar, shine ta zabi ta jefar da ita. Ta kara da cewa tana rokon a sakawa jaririyar tata suna Aisha don shine sunan mahaifiyarta, ta kuma yi alkawarin cewa komai dadewa za ta waiwayo 'yartata. Alh Abubakar Muhammad Lanne Augie, wanda shine Daraktan Shari'a a hukumar Hisbah, ya yi bayanin cewa wanna shine karo na farko da suka taba ganin irin wannan na a jefar da diya da wasiyya. Ya yi bayanin cewa rokon da mahaifiyar yarinyar ta yi na a sawa diyar tata sunan mahaifiyarta, ya

Tsoffin Shugabannin Kananan Hukumomi A Gwamnatin Gadujiyya Sun Koma Kwankwasiyya

Image
Shugabannnin kananan hukumomin, wadanda suka kaiwa Sanata Kwankwaso ziyarar mubaya's a gidansa dake Abuja a jiya Laraba, sune kamar haka; (1) Hon. Ado Isyaku Daddauda - Karamar Hukumar Bagwai (2) Hon. MaiKaudi Yusuf 'Yar Gaya - Karamar Hukumar Dawakin Kudu (3) Hon. Abubakar Mustapa - Karamar Hukumar Rogo (4) Hon. Comrd. Ibrahim I. Jogana - Karamar Hukumar Gezawa (5) Hon. Yusuf Shehu - Karamar Hukumar Kibiya (6) Hon. Hassan Wa'azi - Karamar Hukumar Gabasawa (7) Malami Ibrahim - Karamar Hukumar Shanono

Raba Kan Jama'a : Za A Maka Shugabannin Bangarorin Izala Kotu

Image
* Mawallafin mujallar nan ta ' Desert Herald', Malam Tukur Mamu ya ba bangarorin kungiyar Izala na karkashin Jagorancin, Sheik Bala Lau da Sheik Sani Yahaya Jingir wa'adin makonnin biyu su dunkule wuri guda ko kuma ya maka su kotu. A cikin wata doguwar makala da Mawallafin ya rubuta ya zargi shugabannin Izala da kara janyo rabuwar a kai tsakanin mabiya Sunna sakamakon son abin duniya da shugabanci wanda kuma hakan ya saba koyarwa wadanda suka assasa kungiyar, Marigayi Sheik Abubakar Gumi da Marigayi Sheik Isma'ila Idris. Mawallafin ya ci gaba da cewa, ziyarar da Sheik Bala Lau Da Kabiru Gombe suka kai a nahiyar Turai a kwanan da sunan da'awa ya nuna cewa shugabannin sun fara wuce gona- da- iri kan yadda suke amfani da kudaden kungiyar wajen biyan bukatunsu wanda a cewarsa, an fi matukar bukatar da'awarsu a cikin gida a maimakon Turai. Mawallafin ya nuna takaicinsa kan yadda Shugabannjn bangarorin Izalar suka mayar da kungiyar wata hanya ta samun kudade

An yiwa shahararrun mawakan Najeriya biyu sata a cikin jirgin sama

Image
Fitattun mawakan Najeriya biyu sun gamu da sharrin 'barayi - An yi masu satar ne a cikin jirgin su a filin tashi da saukar jirage na jihar Legas - Wani na kusa da mawakan ya tabbatar da faruwar al'amarin Wani jirgin sama na musamman dauke da fitattun mawakan Najeriya, Wizkid da Tiwa Savage, ya gamu da sharrin barayi yayin da yake gare kafin ya gama tsayawea a filin jirage na Murtala Muhammed dake Legas. An yiwa mawakan satar ne bayan dawowar su daga Uyo, babban birnin jihar Akwa Ibom. Jirgin mai lamba T7-Aoo ya sauka a filin jiragen na Legas da misalin karfe 8:33 na yamma kuma an yi masa sata yayin da yake gare kafin ya kai ga tsayawa. Jirgin ya tsaya domin wani jirgin kaya yana gabansa. Bayan jirgin ya tsaya ne, direban mawakan ya kula da cewar an balle kofar sashen ajiyar kayan fasinja na jirginsu kuma nan take ya sanar da jami'an filin tashin jirgin, amma kafin su kai ga inda ake zargin an yiwa jirgin fashi, barayin sun gudu. Jakankunan da aka dauke a cikin jirgi

Budediyar Wasika Zuwa Ga Yan Kannywood -Inji Adam A Zango

Image
Ni ba dan daudu bane kuma ni ba dan maula bane. Sannan ni ba mushiriki bane, bani da malami ko matsafi. Da ALLAH kadai na dogara. Idan kuma akwai malamin da yace na taba zuwa wajansa ko kuma wanda ya taba bani kudi kyauta ba tare da nayi masa aikin komai ba, toh dan girman ALLAH kada ya rufa min asiri tun daga kan yan siyasa, sarakuna, gwamnati, ko masu kudi, ko yammata.... duk abinda dana mallaka a rayuwata gumi na ne ya bani ba dan adam ba...motar hawa, gida ko fili.... Don haka babu wanda ya isa ya sani inyi abinda banyi niyya ba tunda babu wanda ya tayani kare mutuncin daukakata. DON HAKA TA HANYA DAYA KADAI ZAKU IYA DAKATAR DA DAUKAKATA...... HANYAR ITACE KU DAKATAR DA NUMFASHINA, SAI DAI KUMA KASH HAKAN BA'A HANNUNKU YAKE.... HABA KUYI TA YAWO DANI KUNA BATA MIN SUNA DON KAWAI ALLAH YA FIFITANI AKANKU. Kunce min arne kunce min gay kunce min fasiki kunce min mai girman kai amma duk da haka masoyana basu gujeni ba basu daina sayan fina finai da wakokina ba. Haba don A