Posts

Showing posts from May, 2018

RAHUSA-RAMADAN MTN DATA PACKAGE

Image
*RAMADAN DATA PACKAGE* *MUNA SAYARDA MTB DATA AKAN FARASHI MAI RAHUSA*  ðŸ’¡1GB =₦600  ðŸ’¡2GB =₦1200  ðŸ’¡3GB =₦1800  ðŸ’¡4GB =₦2400  ðŸ’¡5GB =₦3000 Validity - 3 months ZAKU IYA KIRANMU KOKUMA WATSAPP A WANNAN NUMBER 2348143590671

Hanyoyi 5 Na Samun Ingantaciyyar Lafiya A Watan Ramadana

Image
Watan Ramadana wata ne da al’ummar Musulmai suke yin azumi na tsawon kwana 29 zuwa 30 daga fitowar alfijir zuwa faduwar rana. Mutane na cin abinci kala-kala a lakocin buda baki da sahur wanda daga baya zai zo ya damesu. Mutum zai iya tambayar kansa to ya zanyi in tabbatar da jiki na ya zauna lafiya ba tare da ciwuka da rashin lafiya sun dameni ba? Ga hanyoyi guda biyar da za abi domin samun ingantacciyar lafiya a wannan lokacin Yawaita Shan Ruwa: Daga lokacin da mutum ya dauki azumi, jikin mutum yana rasa ruwa adadi mai yawa, saboda haka yana da mutukar muhimmanci mutum ya yawaita shan ruwa da yawa a lokacin buda baki, sannan kuma a dinga cin ‘ya’yan itatuwa irin su kankana da dai sauran su. Cin abinci mai kyau: Cin abinci mai kyau yana da mutukar muhimmanci, musamman ma irin su wake, hatsi, da dai sauran abinci masu nauyi wadanda zasu iya rike cikin mutum, sannan kuma su bashi karfi sosai har zuwa lokacin buda baki. Samun isashen bacci: Saboda kauracewa abinci da mutum zai yi na was

Uwar Jiki: Abubuwan Ya Kamata Mai Ciwon Gyambon Ciki (Ulcer) Ya Kauracewa Lokacin Azumi

Image
Ciwon gyambon ciki wato ulcer matsala ce wadda mutane da dama ke fama da ita, wata kwayar hallita mai tarewa a hanjin mai suna H. Pylori ne ke janyo cutar ko kuma yawan shan magungunan kashe zafin jiki (NSAIDS) wanda sukan sanya fatar da ke lulube hanjin dan adam ta samu rauni wanda hakan kuma ke haifar da ciwon ciki mai radadi, amai dabayan gida tare da jini. Duk da cewa akwai magunguna da likotoci ke bawa masu fama da ciwon, wani abu mai muhimmanci sosai wajen magance wannan cutar shine lura da irin abincin da mutum ke ci wanda hakan yasa NAIJ.com ta kawo muku shawarwarin masana don samun saukin ciwon musamman ga wandanda za suyi azumi. 1) Cin soyayun abubuwa Mutum ya takaita ciye-ciyen soyayun abubuwa musamman masu maiko sosai da kuma cin duk wani abinci mai dauke da sinadarin acid misali lemun tsami, lemun taba, lemu da innabi da tumatur da makamantansu. 2) Cin abinci mai dauke da yaji da abincin gwangwani Abinci mai yaji sosai ko kuma abincin gwangwani suna dauke da sinadarai

Dandalin kannywood: Rahma Sadau ta samu lambar yabo a matsayin jarumar jarumai na shekara

Image
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa fitacciyar jarumar nan ta Kannywood, Rahama Sadau ta samu karramawa na musamman daga jaridar Leadership. Ta samu lambar yabo a matsayin jarumar jarumai na wannan shekara. An kuma karramar jarumar ne a wajen bikin karrama fitattun yan Najeriya da suka kawo cigaba a kasar wanda aka gudanar a babban birnin tarayya Abuja. An gudanar da bikin ne a daren ranar Alhamis, 24 ga watan Mayu. Anyi bikin ne alhalin jarumar na kasar Cyprus saboda haka Uzee Usman ya wakilce ta. Tayi ma dinbim masoyan ta godiya bisa goyon bayan da suke bata na yau da kullum wanda dashi take takama. Daga karshe tayi ma jaridar Leadership godiya ta karramawar da suka bata tare da Uzee wanda ya amshi kyuatar a madadin ta.

Yadda aka kusa kashe ni a wata kasuwa a jihar Kaduna – Inji wata tauraruwar Kannywood

Image
Wata sabuwar jarumar fina finan Kannywood da tauraruwarta ke haskawa a yanzu, Amina Amal ta bayyana hakinan gaskiyar dangantakarta da fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango, inji rahoton jaridar Aminiya. Majiyar mu ta ruwaita Amal wanda ta baro kasarta na Asali, kasar Kamaru da dawo Najeriya da nufin shirin Fim, ta bayyana cewa akwai soyayya a tsakaninta da Adam Zango, amma fa ba irin soyayyar da ake tsammani ba, face soyayyar yaya da kanwarsa. “Soyayya tana nan sai karuwa take, soyayyar ya da kanwa muke yi ma juna, domin ya dauke ni a matsayin kanwars, ni kumana dauke shi a matsayin yayana, kaga kenan babu wata soyayya a tsakanin Yaya da kanwa.” Inji ta. Haka zalika jarumar ta musanta batun da yadawa na cewa wai tana soyayyar saurayi da budurwa da Abu Sarki, inda tace Maigidanta a harkar Fim, kuma sun shaku da juna sosai, amma fa ma soyayya suke yi ba. Sai dai jarumar tace a yanzu bata samun walwala, tun bayan wani shiga da ta yi kasuwar barci dake garin Kaduna, inda masoya suk mam

Za a caji Ramos Euro biliyan 1, saboda dukan Mohammed Salah da yayi

Image
Wani Lauya dan asalin kasar Misra ya kai karar Sergio Ramos da bukatar ya biya pam biliyan 1 sakamakon raunin da yaji wa shahararren dan wasan kwallon kafar nan wanda tauraruwar shi take haskawa a yanzu, Mohammed Salah, wanda yaji masa ciwo a wasan su na karshe na cin kofin zakarun turai wato Champion's League a turance Wani Lauya dan asalin kasar Misra ya kai karar Sergio Ramos da bukatar ya biya pam biliyan 1 sakamakon raunin da yaji wa shahararren dan wasan kwallon kafar nan wanda tauraruwar shi take haskawa a yanzu, Mohammed Salah, wanda yaji masa ciwo a wasan su na karshe na cin kofin zakarun turai wato Champion's League a turance. An fitar da Salah yana hawaye sakamakon raunin da ake tsammanin yaji a kafada wanda hakan ya jawo aka danne Liverpool da wuri, inda Real Madrid ta tafi gida da nasarar ci 3-1. Abinda aka fi tsoro shine Salah ba zai iya buga kwallon kofin duniya ba- Jurgen Klopp yace akwai yuwuwar dan kwallon ba zai iya shiga gasar ba amma dan kwallon yace zai i

Dandalin Kannywood: Jaruma Rahama Sadau ta yi wa masu sha'war yin fim nasiha mai ratsa zuciya

Image
Fitacciyar jarumar dai ta bayyana hakan ne yayin da take fira da kamfanin dillacin labarai na Najeriya a wani lokaci a baya a garin Abuja, babban birnin tarayya. naij ta samu cewa jarumar ta bayyana cewa ga dukkan masu so suyi fice a sana'ar fim din ya zama dole gare su da su jajirce su kuma dage domin cimma burin su. Da take tsokaci game da irin kalubalen da take fuskanta, jarumar ta bayyana cewa dukkan mai rai daman dole ne ya fuskanci kalubale a rayuwar sa. Daga karshe kuma jarumar ta sha alwashin cigaba da shirya kayatattun fina-finai domin nishadantar da dumbin masoyan ta a ciki da wajen Najeriya.

Abinda Ke Tsakanina Da Jarumi Adam A Zango - Amina Amal

Image
Bayan fim din ‘Amal’ kin yi fina-finai kamar nawa? Bayan ‘Amal’ na yi fina-finai sun kai bakwai zuwa takwas. Bayan ‘Amal’ na fito a ‘Hisabi’ da ‘Matan Aure’ da ‘Abu Hassan’ da ‘Basaja Gidan Yari’ da ‘Ramlat’ da sauransu. A cikin wadannan fina-finai, wanne kika fi so? Na fi son ‘Amal’, domi shi ne fim dina na farko, kuma shi ya daga ni a duniyar fina-finan Hausa. Wani fim kika fi shan wahala lokacin daukarsa? Na fi shan wahala a fim din ‘Amal’, dalili kuwa shi ne ba a taba dora mini kyamara sai a fim din ‘Amal’, kuma jarumin da aka hada ni da shi babban jarumi ne wato Zango, kuma yana yi mini kwarjini, idan daukar ba ta shafi fitowa da shi ba, to zan bayar da abin da ake so, amma daukar da nake tare da shi sai in kasa magana, in rikice, to a fitowa daya sai mu yi kamar awa biyu, haka za a yi ta yi wani lokaci kowa yay i fushi, amma haka yay i ta hakuri da ni har aka kammala daukar fim din. Yaya soyayyar da kike yi wa Adam A. Zango ta kasance bayan kin zo Najeriya, idan aka kwatanta d

Dalilin Da Yasa Bani Shiga Fina Finan Kudu ba wato (Nollywood) -Inji Fati Shu'uma

Image
Fati Shu’uma, jarumar wasan fina-finan Hausa mai haskawa, ta bayyana cewar tsananin kishin da take yiwa kamfanin shirya fina-finan Hausa na Kannywood ne ya saka ba zata shiga shirin fina-finan yaren Turanci da ake shiryawa a kudancin Najeriya ba. Jarumar ta fadi hakan ne ga wakilin gidan Radiyon BBC, Mansur Abubakar, yayin daukar wani sabon shiri mai suna Makanta Biyu. Ali Nuhu da Rahama Sadau na daga cikin jarumar fina-finan Hausa dake fitowa a shirin fim din Turanci na kudancin Najeriya. Fati Shu’uma da Ali Nuhu yayin daukan shirin Makanta Biyu A cikin fim din Makanta Biyu, Fati Shu’uma, ta fito a matsayin makauniya wacce ta sace zuciyar wani attajiri, Ali Nuhu, wanda son ta ya kama shi. Ali Nuhu ya koma daukan dawainiyar tad a ta iyayen ta saboda son da yake mata, kafin daga bisani ya biya kudin yi mata maganin makantar dake damun ta. Saidai Bayan Fati ta warke sai ta juyawa Ali Nuhu baya tare da sabawa umarnin iyayen ta na auren shi. Daga baya an aurawa Ali Nuhu kanwar Fati, ita k

Jaruma Rahama Sadau Ta Yi Wa Masu Sha'war Yin Fim Nasiha Mai ratsa zuciya

Image
Fitacciyar jarumar nan mai shirya fina-finan Hausa kuma gwanar rawa a masana'antar Rahama Sadau ta shawarci dukkan masu sha'awar bin sahun ta wajen yin fim musamman ma mata da su sa jajircewa a sana'ar ta su. Fitacciyar jarumar dai ta bayyana hakan ne yayin da take fira da kamfanin dillacin labarai na Najeriya a wani lokaci a baya a garin Abuja, babban birnin tarayya. Jarumar ta bayyana cewa ga dukkan masu so suyi fice a sana'ar fim din ya zama dole gare su da su jajirce su kuma dage domin cimma burin su. Da take tsokaci game da irin kalubalen da take fuskanta, jarumar ta bayyana cewa dukkan mai rai daman dole ne ya fuskanci kalubale a rayuwar sa. Daga karshe kuma jarumar ta sha alwashin cigaba da shirya kayatattun fina-finai domin nishadantar da dumbin masoyan ta a ciki da wajen Najeriya.

Jaruma Rahama SadauTauraruwar Kannywood ta samu kyautar Jarumar Jarumai Na Shekara

Image
Abun farin ciki ya kara samuwa game da basirar Jaruma Rahama Sadau inda jaridar Leadership ta karrama ta da kyautar jarumar jaruman shekara. A bikin karrama fitattun yan Njieriya da suka taka rawar gani wajen cigaban kasar da aka gudanar a garin Abuja daren ranar alhamis 24 ga watan Mayu ta samu kyautar. Kasancewar tana kasar Cyprus inda take karatu, tauraruwar masana'antar kannywood ta samu wakilcin jarumi Uzee Usman wanda ya amshi kyautar a madadin ta. kamar yadda ta wallafa a shafin ta tare da hoton lambar yabon, Rahama Sadau ta nuna farin cikin ta da samun kyautar bayan an hada ta gasa da wasu fitattun jarumai. Tayi ma dinbim masoyan ta godiya bisa goyon bayan da suke bata na yau da kullum wanda dashi take takama. Daga karshe tayi ma jaridar Leadership godiya ta karramawar da suka bata tare da Uzee wanda ya amshi kyuatar a madadin ta.

Makon Bukukuwa: Rahama Sirace Ta Amarce, Rahama Hassan Ta HaihuMakon Bukukuwa: Rahama Sirace Ta Amarce, Rahama Hassan Ta Haihu

Burin kowace ‘ya mace shi ne ta wayi gari a cikin dakin mijinta musamman idan an kai kan gabar yin auren. A ranar 27 ga Afrilun da ya gabata ne ‘yan fim mata suka yi gangamin zuwa bikin Rahama Isah Sirace wadda ta fito a fim din sirace na Kamfanin Sarauniya fims Kano. An daura auren da rana bayan sallar Juma’a sai kuma aka dunguma aka je gurin walimar bikin, inda ’yan fim mata suka yi wa amaryar karar bazata. Ko da muka nemi jin ta bakin ita amaryar, ta bayyana farin cikinta da kuma godiya ga daukacin wadanda suka samu damar halartar bikin da kuma wadanda uzuri ya hana su zuwa. “Assalamu alaikum ‘Yan’uwa Ina mika godiyata gare ku duka da wadanda ba su sami damar zuwa ba da wadanda suka zo ba mu hadu ba suka tafi duk ina wa kowa fatan alheri. Na san na yi lattin zuwa har aka fara bikin ba a jira ni ba har wasu ma suka tafi ban iso ba duk ina neman afuwar kowa da kowa. “An nuna min kara na kuma ji dadi sosai, zan mika jinjinata ga babbar aminiyata Sadiya Gyale ta faranta min matuka so

Kannywood: An ba manyan jarumai lambar yabo (hotuna)

Image
An gudanar da taron ne domin ba manyan jarumai lambar yabo, sannan kuma an gudanar da na wannan shekarar ne a jihar Katsina a ranar Asabar, 12 ga watan Mayu. Jarumin jarumai kuma babban darakta sarki mai Kannywood, wato Ali Nuhu ne ya lashe lambar yabo na gwarzon mai bada Umarni. Kannywood: An ba manyan jarumai lambar yabo (hotuna) Haka zalika matashin jarumi wanda tauraronsa ke kan haskawa kuma fittacen mawaki Umar M. Sharif ya lashe lambar yabo na gwarzon jarumi mai tasowa. Haka zalika matashin jarumi wanda tauraronsa ke kan haskawa kuma fittacen mawaki Umar M. Sharif ya lashe lambar yabo na gwarzon jarumi mai tasowa. Daga karshe shahararriyar jaruma Halima Atete ta lashe lambar yabo na Gwarzuwar Jaruma.

Dandalin Kannywood: Jaruman fim din Hausa 6 da suka rasu tauraruwar su na tsakiyar haskawa

Image
Tabbas kamar dai yadda masu iya magana ke cewa, mutuwa daya ce amma dalilan ta ne masu yawa. Mutuwa dai rigar kowa ce kamar dai yadda ake cewa kuma dukkan mai rai, tabbas wata rana zai zama gawa. Haka zalika ko da yake dai mutuwa kan dauke mutane daga dukkan bagire na rayuwa kama daga mai kudi zuwa talaka, basarake ko attajiri, mutuwar shahararrun mutane takan dauki hankali sosai. Haka abun yake ma a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood inda mutuwa a nan ma bata kyale jaruman ta ba maza da mata. NAIJ.com ta tattaro wasu daga cikin mutuwar da aka samu da ta riski jarumai a masana'antar yayin da suke tsakiyar tashe sannan kuma tauraruwar su ke tsakiyar ganiyar haskawar ta. 1. Ahmad S. Nuhu 2. Rabilu Musa Ibro 3. A'isha Dankano 4. Amina Garba 5. Hauwa Maina 6. Balaraba Muhammad

(bidiyo) sokoto state university matriculation day 2018

Image
Click on The blue link to download This video Download Here

Download-Dadin kowa sabon salo episode 53

Image
Sai kushiga cikin download domin sauke wannan bidiyon Download Here

Fadan Ali Nuhu da Adam Zango ya 'raba kan Kannywood'

Image
Za a iya cewa babu wasu jarumai fitattu da suka samu daukaka a fagen fim din Hausa kamar Ali Nuhu da Adam A Zango, sai dai rashin jituwar da mutanen biyu ke yi ta sa ana nuna shakku kan wayewarsu da fargaba kan makomar masana'antar, wacce ke fama da karancin shugabanci nagari. Ba dai yanzu ne jaruman biyu suka fara samun sabani ba, kuma duk da cewa an yi kokarin sulhun tasu a baya, amma batun na ci gaba da ruruwa. A 'yan kwanakin nan, kafafen sada zumunta musamman Instagram sun cika da kalaman batanci da habaici, a wasu lokutan ma har da zage-zage da ke kaiwa da komowa tsakanin magoya bayan jaruman biyu. Duk da cewa duka Ali Nuhu da Adam Zango ba su fito fili sun tofa albarkacin bakinsu a kan lamarin ba, a zahiri ta ke cewa sun san abubuwan da ke gudana, domin abin ya kai matakin da ba zai yi wu na ce ba su sani ba. Me ya hada fadan, kuma su waye ke ruruta shi? Zai yi wuya ka fito ka ce ga abinda ya haddasa wannan rashin jituwar ta baya-bayan nan, amma dai abin da ya fito fil

Innalillahi wa inna ilaihirajiun Allah ya yi wa Khalifa Isyaka Rabi'u rasuwa

Image
Allah ya yi wa Shugaban Darikar Tijjaniya a Najeriya Kahlifa Isyaka Rabi'u, rasuwsa, kamar yadda daya daga cikin 'ya'yansa ya shaida wa BBC. Daya daga cikin 'ya'yan marigayin ya shaida wa BBC cewa ya rasu ne a wani asibiti a birnin Landan na Ingila a yammacin ranar Talata. Marigayin, wanda ya sha fama da rashin lafiya a 'yan kwanakin nan, ya rasu ne yana da shekara 90 a duniya. Baya ga malantaka, marigayin kuma hamshakin dan kasuwa ne wanda ya yi fice a fagen kasuwanci a Najeriya. Bayanai sun za a yi janazar marigayin da zarar gawarsa ta iso Najeriya daga birnin Landan, inda ya rasu. Ya rasu ya bar mata hudu da 'ya'ya 42 da kuma jikoki da dama cikinsu har da Alhaji Abdussamad Isyaka Rab'iu, wanda shi ne shugaban hadakar kamfanin BUA.

Dandalin Kannywood: Ban kara fitowa a matsayin dan daudu a fim - Ado Gwanja

Image
Fitaccen dan fim din Hausar nan a matsana'antar shirya fina-finai ta Kannywood kuma shahararren mawaki watau Ado Gwanja ya tabbatar wa da wakilin majiyar mu cewa yayi bangwana da fitowa a matsayin dan daudu a cikin fina-finan sa. Ado Gwanja wanda yanzu haka yake daya daga cikin mawakan da tauraruwar sa ke haskawa musamman ma a tsakanin mata da kuma wuraren biki yayi wannan ikirarin ne a yayin da yake zantawa da wakilin majiyar mu ta Premium Times Hausa a satin da ya gabata. Majiyarmu dai ta samu cewa fitaccen mawakin yace “A’a yanzu kam na dai na fitowa a fina-finan da zai haska ni a matsayin dan daudu. Zan tsaya a barkwanci na kawai." Haka zalika Ado Gwanja din ya kuma kara bayar da haske game da sana'ar ta sa ta wakoki inda ya bayyana cewa yana matukar godiya ga masoyan sa sannan yayi musu albishir cewa zai ci gaba zazzago masu sabbin wakoki masu dadi don nishadin su. Gwanja ya shaida mana cewa yana shirin auracewa nan ba da dadewa ba.

Dandalin Kannywood: Ban mutu ba ina nan da raina - Sani Moda

Image
A yayin zantawar da manema labarai suka yi da shahararren jarumin finafinan Hausan nan Idris Sani Moda ta waya, ya karyarta jita-jitar da ake ta yadawa a kafafen yada labarai na zamani cewar ya rasu a daren jiya Litinin A yayin zantawar da manema labarai suka yi da shahararren jarumin finafinan Hausan nan Idris Sani Moda ta waya, ya karyarta jita-jitar da ake ta yadawa a kafafen yada labarai na zamani cewar ya rasu a daren jiya Litinin. Sani Moda ya kara da cewa ya yi mamakin yadda labarin mutuwar tasa ta yadu, wanda a dalilin hakan yake ta faman shan kira daga ciki da wajen kasar nan daga wurin masoyan sa, domin tabbatar da gaskiyar al'amarin. A cewar shi, an sami kuskuren sanarwar ne daga asibitin da yake kwance, inda suka bayyana shine a matsayin wanda ya rasu, ya bayyana cewar bashi Allah ya amshi rayuwar tasa ba na kusa dashi ne ya amsa kiran Allah. Sannan kuma ya bayyana cewar yana cigaba da samun lafiya. A jiya ne dai kafafen yada labarai suka dinga yada cewar Allah yayi wa

Dandalin Kannywood: Ali Nuhu zai sake shirya Fim din Mujadala don tunawa da Ahmad S Nuhu

Image
Zuwa yanzu a iya cewa shirye shirye sun nisa matuka game da sabunta shirin shahararren Fim din nan da yayi suna a shekarun baya, watau Mujadala, sai dai abinda ya ja hankali yan kallo shi ne wanda zai maye gurbin marigayi Ahmad S nuhu. BBC Hausa ta ruwaito Kamfanin shirya Fina finai na Mai Shadda ne zai dauki nauyin shirya wannan Fim, inda tace a ranar 10 ga watan Mayu ne zata fara nadirsa, haka zalika kamfanin ta bayyana cewar jarumi Umar M Shareef ne zai maye gurbin Ahmad. Shi dai wannan Fim ya shahara a tsakanin yan kallo da masu bibiyan fina finan Kannywood, wanda ya kunshi taurari kamarsu Ali Nuhu, Sani mai Iska, Fati Muhammad, Abida Muhammad, Maijidda Abdulkadir da kuma Ahmad S Nuhu, wanda shine ya fitaccen jarumi a Fim din. Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Ahmad ya rasu ne a shekarar 2007 sakamakon hadari da ya rutsa da shi a kan hanyarsa ta zuwa Maiduguri bayan fitowarsa daga garin Azare na jihar Bauchi inda ya gudanar da wasan Sallah. A zamaninsa, Ahmad ya kasance jarumi mai tashe