Posts

Showing posts from September, 2017

Dalilin da ya sa nake damuwa da Nigeria – Bill Gates

Image
Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Bill Gates, ya ce Najeriya tana daya daga cikin kasashen da yake sanya ido kansu sosai. Bill Gates wanda ya bayyana haka a wata hira da BBC, ya ce kasar tana da muhimmanci ne a wurinsa saboda ita ce ta fi kowace kasa yawan al'umma a nahiyar Afirka. "Wannan ne ya sa gidauniyarta ta Bill & Melinda Gates Foundation take ci gaba da aikace-aikacenta a can," kamar yadda ya ce. Har ila yau, ya ce akwai babban kalubale a fannin kiwon lafiya a yankin arewacin kasar. "Akwai matsalar cutar maleriya da kuma batun 'yan gudun hijira. Muna aiki da wadansu daga cikin gwamnatocin jihohi kamar na Kano da Borno a kokarinmu na ganin mun magance kalubalen kiwon lafiya a yankin," in ji shi. Ya ce ayyukan gidauniyarsa suna taimakawa wajen rage mutuwar mata masu juna biyu da kuma kananan yara a fadin kasar. Sai dai ya ce suna aiki ne tare da gwamnatin kasar da kungiyoyi masu zaman kansa da kuma attajirin nan da ya fi kowa arziki a

Ban gamsu da shugabancin Buhari ba -Buba Galadima

Image
Daya daga cikin jigogin da aka kafa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, tare da kasancewa na gaba-gaba wajen fafutukar ganin Shugaba Muhammadu Buhari ya samu mulkin Najeriya, Injiniya Buba Galadima, ya ce bai gamsu da kamun ludayin gwamnatin ba. A hirarsa da BBC Buba Galadima ya ce a yanayin salon jagorancin jam'iyyar da kuma mulkin da ake yi a kasar a yanzu, lamarin ya ba su mamaki domin sun yi zaton za a samu gagarumin sauyi a kasar zuwa yanzu, amma hakan ba ta kasance ba. Ya ce abin takaicin shi ne Allah ya jarrabi Shugaba Muhamadu Buhari da rashin lafiya, kuma dadin dadawa sai jam'iyyar ta kasa samar da wani kyakkyawan shugabanci, wanda duka wadannan abubuwa sun shafi yanayin mulkin. Game da rashin ba shi wani mukami ko tafiya da shi a gwamnatin Buharin, Buba Galadima ya musanta cewa akwai wani sabani a tsakaninsu da Shugaban, wanda ake rade-radin cewa saboda hakan ne ba a tafiyar da shi. Ya ce a matsayinsa na daya daga cikin wadanda suka assasa tafiyar har ta kai

KSUSTA POST-UTME/DE SCREENING FOR ADMISSION 2017/2018

Image
POST-UTME/DE SCREENING FOR ADMISSION 2017/2018 ACADEMIC SESSION This is to bring to the notice of all candidates who applied for admission into the Kebbi State University of Science and Technology, Aliero through UTME/DE and choose the University as their most preferred Institution (i.e. first choice) with a minimum score of 140, that the online screening exercise for admission into the University for 2017/2018 session will commence from Friday 28th September, 2017 to Tuesday 10 October, 2017, after which successful candidates are required to present their original credentials together with evidence of payment for the physical screening at the Kebbi State University of Science and Technology, Aliero commencing from Wednesday 11th October, 2017 to Thursday 12th October, 2017. Registration Procedure Please follow the registration procedure as outlined below: 1. Visit the University Screening Portal at http://screening.ksusta.edu.ng 2. Enter your UTME Registration Number as Username a

(bidiyo) Dadin kowa sabon salo episode 21

Image
Bayan da Malam Tsalha ya nuna muradinsa na son auren Gimbiya, saita nuna masa rashin amincewarta, inda ta bayyana masa cewa a yanzu ba aure ne a gabanta ba, wannan dalili yasa Malam Tsalha ya tunzura, inda kai tsaye ya nufi wajen Maigari domin da zummar huro musu wutar da zata sanadin yi musu korar kare daga garin na Dadin Kowa.. Shin burinsa zai cika ? Sai kushiga cikin download domin sauke wannan bidiyon Download Here

N664m Fraud: ICPC Arraigns Kebbi Ex-SSG, Commissioner

Image
A former Secretary to the Kebbi State Government and a former Commissioner of Finance of the same state, Alhaji Garba Rabiu Kamba and Alhaji Mohammed Bello Tunga respectively, have been docked before Honourable Justice Umar Abubakar of Kebbi State High Court 3 sitting in Birnin Kebbi by the Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC) for alleged misapplication of the sum of N664, 000, 000 Kebbi State Government funds. The duo who held office during the tenure of the immediate past Governor of Kebbi State , Alhaji Saidu Nasamu Dakingari, were said to have diverted the sum of N349,475,000 meant for the provision of power generators and “other logistics” for all polling units in Kebbi State for the 2015 general elections. The defendants were also accused of using their offices as SSG and Commissioner of Finance to siphon N315,000,000 which sum was approved and released to organize sensitization and enlightenment programmes for Imams and Mallams against

Mutumin da ya kirkiro mujallar 'batsa' ta Playboy Hugh Hefner, ya mutu

Image
Hugh Hefner, dan Amurkar nan da ya kirkiro mujallar da ke nuna mata tsirara ta kasa da kasa Playboy, ya mutu yana da shekara 91. Kamfanin Playboy Enterprises Inc ya ce Mista Hefner ya mutu ne a gidansa da ke Los Angeles. Hefner ya fara buga mujallar Playboy ne a wajen da yake dafa abinci a shekarar 1953. Mujallar ta zamo mujallar da ta fi ko wacce kasuwa a duniya inda take sayar da kwafi miliyan bakwai a ko wanne wata a lokacin da mujallar ta fi yin kasuwa. Cooper Hefner, dansa, ya ce: "mutane da yawa za su" yi kewarsa. Cooper ya yaba da rayuwarsa babansa "ta musamman mai gagarumin tagomashi," inda yake ganin mahaifin nasa a matsayin wani mai fasaha a fannin ala'ada da kafafen watsa labarai. Ya kuma bayyana babansa a matsayin mai fafatukar 'yancin tofa albarkacin baki da 'yancin jama'a da kuma 'yancin jima'i. Mujallar Hefner da ta kafa tarihi ta sa ana kallon nuna tsiraici ba komai ba ne a kafofin yada labarai, duk da cewar mujallar ta

Hotuna da Sunayen masu yin garkuwa da mutane 31 da a ka kama a Titin Abuja-Kaduna

Image
Rundunar ‘yan sandan Najeriya sun kama wasu gaggan masu yin garkuwa da mutane a titunan Abuja zuwa Kaduna na Abuja zuwa Minna. Abin da ban takaici da ban haushi domin dukkan wadanda aka kama basu wuce shekaru 45 ba inda wasunsu ma yan kasa da shekara 25 ne. Kakakin rundunar ‘yan sandan Najeriya, Moshood Jimoh, ya ce jami’an yan sandan sun sami nasaran cafke barayin ne da masu yin garkuwan bayan masayan wuta da suka yi da su. Ya ce sun rasa jami’in dansanda a gwabzawan sannan sun kamo barayi 31.   1. HUSSAINI MOHAMMED A. K. A GENERAL MAIGEMU SAMBISA AGED 43 YRS, ‘M’ SHUGABAN KUNGIYAR 2. ADAMU HUSSAINI A. K. A BANKIS, AGED 29YRS, ‘M’ 3. BALA MOHAMMED, AGED 39YRS, ‘M’ ADAMU, AGED 34YRS, ‘M’ 4. SHAGARI MUSA, AGED 38 YRS (DEAD DURING A SHOOT OUT WITH THE POLICE MEN), ‘M’ 5. HASSAN HASHIMU, AGED 36YRS, ‘M’ 6. IBRAHIM BADAMASI, AGED 32YRS, ‘M’ 7. BABANGIDA HAMZA, AGED 30YRS, ‘M’ 8.YA’U AUTA (DECEASED), ‘M’ 9. ALH. UMARU ABUBAKAR, AGED 40, ‘M’ 10. KARO LADAN, AGED 30 YRS, ‘M’ 11. BUHARI ABU

Banbancin karuwa da 'yar fim kama daki kawai - Inji wani

Image
Wani ma'abocin anfani da kafar sadarwar zamani ta zumunta watau Facebook da kuma yake bibiyar shafin mu na NAIJ.com Hausa mai suna Taragu Shehu ya bayyana cewa banbancin matan da ke sana'ar fim da kuma karuwai shine kawai kama daki da basu yi. Ma'abocin kafar sadarwar yayi wannan ikirarin ne a cikin wani tsokaci da yayi a kasan labarin da muka buga a jiya na jarumar nan Saratu Gidado da tace igiyar auren ta ba zata hanata yin sana'ar ta ba. Shi dai mutumin yana da wata fahimtar tasa ta daban game da hakan inda ya bayyana cewa tabbas bai yi mamaki ba don kuwa a cewar sa ai da yar fim da karuwa daya ne banbancin kawai kama daki. To sai dai maganar kwata-kwata bata yiwa jarumar dadi ba inda ta bashi ansa da cewa ita mahaifiyar tasa itace karuwa me kama dakin don kuwa ta ma fi yan fim din. Naijhausa

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Image
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga birnin Landan inda ya je bayan taron majalisar Dinkin Duniya na 2017. Shugaban kasar ya sauka a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe a yammacin ranar Litinin, 25 ga watan Satumba bayan kwanaki hudu a birnin Landan. A ranar Alhamis, 21 ga watan Satumba shugaba Muhammadu Buhari ya tashi daga birnin New York zuwa Landan kamar yadda Femi Adesina ya sanar. Shugaban kasar ya biya Landan a hanyarsa ta dawowa Najeriya. Amma dai fadar shugaban kasar bata bayyana ko tafiyar Buharin na da alaka da lafiya ba. Kakakin shugaban kasar, Garba Shehu ya ce ba zai iya tabbatarwa ba idan shugaban kasar zai je ganin likitocin sa ne a Landan.

Dandalin Kannywood: Igiyar aurena bata hana yin sana'ar fim - Saratu Gidado Daso

Image
Jaruma Saratu Gidado wadda akafi sani da Daso, ta zanta da Mujalla Fim ta wannan watan inda aka tattauna da ita akan abinda ya shafi sana'arta da kuma aurenta. A Zantawar ne ta bayyanawa duniya cewa ita har yanzu matar aure ce kuma ma'akaciya. Kuma takara da cewa kamar yanda sauran matan aure suke tinkaho da su masu aurene to ita haka take yin tutiya da cewa itama matar aure ce kuma ma'aikaciya. Majiyarmu dai ta samu cewa a baya bayan nan dai anata cece-kuce akan cewa auren Daso ya mutu. Amma Jaruma Saratu Gidado ta musanta haka inda tace har yanzu ita matar aurece kuma suna zaune da mijinta lafiya. Aikin da take yi baya haifar mata da wata matsala agidan mijinta. Sannan ta shelantawa duniya cewa har yanzu tana yin hausa fim, duk da tana da aurenta. haka bai hanata fitowa amatsayin da ya dace da itaba, amatsayinta na matar aure. Daga karshe tayi fatan alkairi ga masoyanta da kuma masarautar kano wadda Sanusu Lamido II yake milki.

TARIHI: ZUWAN TURAWA KASAR HAUSA DA YADDA SUKA CI KANO DA SOKOTO DA YAKI A SHEKARAR 1903.

Image
TARIHI: ZUWAN TURAWA KASAR HAUSA DA YADDA SUKA CI KANO DA SOKOTO DA YAKI A SHEKARAR 1903. Kashi na Uku Daga Sadiq Tukur Gwarzo Can da Yammaci, sai suka aika manzonsu zuwa ga Mai unguwa Mallam Na-marwa, da cewar "Mu turawa da muka zo wannan birni ayau, muna son ka sanar da dukkan larabawa mazauna birnin nan naku cewa muna son su hallara a gabanmu manyansu da k'ananunsu har da bayinsu baki É—aya suna masu biyayya ga umarnin mu". Ai kuwa koda mai unguwa ya labarta musu umarnin turawa, sai suka ce "munji kuma munyi biyayya." Nan take kuwa suka fara taruwa a kofar fadar kano. Da larabawan nan suka gama hallara, sai turawa suka fito a garesu, suka zauna reras akan kujeru suna fuskantar larabawan da suma suke a zaune. Shugaban turawa ya kira tafintansa wanda bamu san sunan saba, sannan yace ya tsaya a tsakiya domin soma aikinsa. Daga nan sai akace masa ya tambayi larabawan nan cewa iya su kaÉ—ai kenan mazauna wannan birni? Tafinta ya sauya harshe gami da tambay

SANATA KWANKWASO ZAI GINAMA YAN GUDUN HIJIRA GIDAJE GUDA 370 A BORNO

Image
SANATA KWANKWASO ZAI GINAMA YAN GUDUN HIJIRA GIDAJE GUDA 370 A BORNO ....Sunan Birnin kwankwasiyya model city Tun a jiyane Jirgin Jagoran Kwankwasiyya ya sauka a Birnin Maiduguri na jihar Borno domin gabatar da ziyarar aiki ta Kwana daya a waccar jihar da rikicin Boko Haram ya Daidaita. A yau Lahadi 1 24/09/2019 Sanata Kwankwaso yayi jaje tare da nuna alhini ga jama'ar Borno bisa iftila'in rikicin Boko Haram da sukasha fama dashi a wannan gari nasu Wanda yayi sanadiyar janyo asarar rayuka da dukiyoyin da bazasu lissafu ba. A yau din dai sanata Kwankwaso ya halarci bikin Saukar karatun Alkur'ani maigirma a Makarantar Darussalam Science & Islamic Academy. Sannan Sanata Kwankwaso a yau dinne dai yaKaddamar da bikin gina gidaje kaso na farko na zamani guda 370 Wanda akayiwa lakabi da "KWANKWASIYYA MODEL CITY" kuma za'a gina wayannan gidaje a rabasu ga mabukata kyauta ga wayanda rikicin Boko Haram ya rabasu da gidajensu. Kowanne gida zai kasance yana dau

Buhari Ba Zai Samu Takara Ba A 2019 – Farfesa Ango Abdullahi

Image
Buhari Ba Zai Samu Takara Ba A 2019 – Ango Farfesa Ango Abdullahi yace Buhari Ba Zai Samu Takara Ba kai tsaye domin tsayawa jamiyyar APC a Zaben shekara ta 2019. Shugaban na zauren Dattijan Arewa yayi wadannan kalamai ne a wata hira da yayi da jaridar The Sun, inda yace kasancewar Buhari A matsayin wanda ke kan mulki yanzu ba dama bace ta ya samu takara kai tsaye, in dai har akwai tsarin siyasa ta cikin gida. “Kasancewar ka akan kujerar shugabancin kasa baya nufin yan Jam’iyyar ba zasu nemi kujera daya da kai ba. Inda ni Buhari ne, zanyi maraba da na goga da wasu a Jam’iyyar. “Wannan wata dama ce ga dimokradiya a jamiyya ta, kuma zanyi kira ga jama’a su zo su gwada farin Jinin su. A kwanakin baya Aisha Jummai Alhassan, Ministar Harkokin Mata, Wadda ta bayyana Atiku Abubakar a matsayin gwaninta, ta sha tsangwama a wurin jama’a. Amma daga bisani ta shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa Shugaba Buhari shine ya fadawa yan Jam’iyyar sa cewa ba zai tsaya takara ba a 20

Magoya bayan jam’iyyar APC 20,000 sun koma PDP a jihar Kano

Image
Watanni kadan bayan tsohon dan takaran gwamnan jihar Kano Ibrahim Al-amin ya canza sheka zuwa jam’iyyar PDP daga APC, wani tsohon dan majalisar Wakilai Bala Baiko ya tattara nashi-i-nashi ya fice da ga jam’iyyar APC zuwa PDP. Ibrahim Baiko ya ce dukkan su ya’yan jam’iyyar ANPP da akayi maja tare aka kafa jam’iyyar APC an yi watsi da su. Ba a komai dasu a jam’iyyar. Ya ce a lokacin zabe ne kawai aka bukace su amma bayan haka sai akayi watsi da su. Yace Al-amin da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar sun sha kokawa akan haka kafin Al-amin ya fice daga APC din. Bala Baiko ya ce shi da wasu magoya bayan APC 20,000 ne suka canza sheka zuwa PDP domin su taimakawa jam’iyyar ta sami nasara a zaben 2019 a jihar da kasa baki daya. “Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya kammala shiri tsaf don komawa jam’iyyar PDP.” Inji Bala Baiko.

Adadin kudinda neymar ke kar6a a PSG

Image
Neymar bai buga wa Paris St-Germain gasar cin kofin Faransa wato Ligue 1 a karawar da ta tashi babu ci da Montpellier a ranar Asabar, sakamakon jinya da yake yi. Dan wasan ya koma PSG da taka-leda kan fam miliyan 200 daga Barcelona a matsayin wanda aka saya mafi tsada a duniya a fagen tamaula. Sai dai ana rade-radin cewar dan wasan na tawagar Brazil yana karbar fam 88,552 a kowacce rana, kimanin fam miliyan 2,718,126 a duk wata. Mujallar Der Spiegel ce ta fitar da wannan rahoton inda ta kara da cewar Neymay yana karbar fam 3,542 a duk sa a daya kamar yadda Marca ta wallafa. Wata mujallar Paris match ta ce an girke jami'an tsaro da suke kula da lafiyar Neymar a katafaren gidansa da ke kilomita 14 tsakaninsa da wurin atisayen PSG.

An gano su waye ke shigo da makamai Najeriya

Image
Ana samun yawaitar kama makamai da aka shigo dasu Najeriya - Hukumar Kwastam ta kama Mutane uku dake da hannu wurin Shigo da Miyagun Makamai Najeriya - Hamid Ali yace zasu tattauna da hukumar kasar Turkiyya akan shigo da makamai daga kasar zuwa Najeriya Hukumar hana fasa Kwabri ta kasa (Kwastam) ta kama Mutane uku dake da hannu wurin Shigo da Miyagun Makamai zuwa Najeriyya. Shugaban hukumar kanal Hameed Ali mai ritaya ya Shaidawa manema Labarai cewa Kamfanin "Great James Oil and Gas mai lambar rijista 968675" sune Ke Safarar Miyagun Makamai daga kasar Turkiya zuwa Najeriyya. Shugaban yace Makon da ya gabata Sun kama Bindigu a cikin kwantena kimanin 1,100, haka kuma wannan makon Sun kara kama Bindigu guda 470. Hameed Ali, yace mutanen uku suna amfani da adireshin "Ayogu Cyril, Ayogu kelvin da Ayogu Great James" dake wata unguwane a cikin birnin tarayya, Abuja, da kuma unguwar Bariga a cikin Jihar Legas. Wasu mazaunan unguwar sunce baza su iya san sana'a

Babu mutumin kirki dazai fito neman aurenki-Hadiza gabon

Image
Ba sabon labari bane ga masu bibiyar abubuwan dake wakana a shafukan sada zumunta akai-akaiba cewa wani bawan Allah ya kure hakurin Fitacciyar Jarumar fim din Hausa Hadiza gabon, a yayin da yagaya mata magana a dandalinta na sada zumunta cewa ta girma ya kamata tayi aure, cikin bacin rai Hadizar ta mayar mishi da martanin da yaja hankulan mutane sosai. Hadizar tacemai toh ko zaiwa mahaifinshi magana ya saki mahaifiyarshi sai ya aureta? Gadai hoton yanda abin ya kasance kamar haka: Bincike ya nuna cewa mafi yawan wadanda sukayi sharhi akan wannan magana ta Hadiza da wannan bawan Allah me suna M. Bash sun bayyana cewa bai kamata Hadizar ta fadi irin wannan magana ba lura da cewa ita sananniyar mutumce maganar tayi tsauri da yawa. Wani daga cikin wadanda sukayi sharhi ya rubuta da harshen turanci cewa " Gaskiya baki da dabi'a kwata-kwata kuma da irin wannan maganar da kikayi babu mutumin kirki dazai fito neman aurenki." Da yawa dai sun bayyana Hadiza

jerin sunayen makarantun kudi 10 mafi tsada a Najeriya, da kudin da suke chaja

Image
  Yanzu shekara ta zagayo da iyayen yara zasu fara neman makarantun da suka yi fice wajen bada nagartacccen ilimi. A wannan rahoton  Hausazone.com ta kawo muku jerin fitattun makarantun sakandire da suke bada ingantaccen ilimi  10. Loyola Jesuit, Abuja Makarantar Loyola Jesuit, makarantar kwana ce da aka bude ta a shekarar 1996. Makarantar an kafa ta ne a garin Abuja a kan titin Karu-Karshi, Gidan Mangwaro. Kudin makarantar dalibi daya yana kamawa N2.8m, kuma a lokacin neman daukan dalibai makarantar na da zabi wanda yake wa wasu iyayen wahala wajen saka ‘ya’yansu. Tana bada ingantaccen ilimi sosai wanda yake jawo hankalin iyaye da yawa.  9 Meadow Hall, Lagos Misis Kehinde Nwani ta kafa makarantar a 2002 a garin Legas a titin Elegushi Beach Road, Lekki wanda kudin makarantar dalibi daya yana kamawa N3m a shekara.  8. Greensprings School, Lagos Makarantar na nan a lamba 32, Olatunde Ayoola Avenue a jihar Legas. Ta kunshi bangaren kwana da jeka ka dawo, kudin dalibi daya na 'yan

Bajinta 9 da Buhari ya yi cikin mako guda

Image
A wannan makon da ya gabata kadai, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi bajintai daban-daban wadanda ya sanya ko ma su sukar shi sun yaba. Wannan bajinta da shugaban kasar na Najeriya ya yi sun cancanci yabo domin kuwa abubuwan da ya yi har ta a kasshen ketare maganganun shugaban kawai ke gudana a bakunan mutane. Irin wannan bajinta da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi, ya sanya kasashen ketare sun kara ganin kima da mutuncin kasar Najeriya da shi kan sa shugaban. Wasu da dama su na ikirarin cewa shugaba Buhari shine shugaban nahiyyar Afirka, musamman idan aka yi la'akari da irin jawabai da ya yi a makon da ya gabata a taron majalisar dinkin duniya. Ga jerin bajintai 8 da shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya yi cikin mako guda kacal 1. Shugaba Buhari ya bayar da umarnin sakin basussuka na kudi har Naira Biliyan 290 da ma'aikatan gwamnatin tarayya suka biyo tun a shekarar 2007.  2. Buhari ya koma baya zuwa shekarar 2003 domin biyan Naira Biliyan 45 na kud