Posts

Showing posts from November, 2017

(video) Ban taba ambaton Sheikh Dahiru Bauchi a wa'azina ba — Kabiru Gombe

Image
Babban sakataren kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Sheikh Kabiru Gombe, ya musanta cewa yana yawan ambaton sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi a cikin wa'azinsa. Sheikh Kabiru Gombe ya bayyana hakan ne a yayin wata ziyara da ya kai wa BBC a ofishinmu da ke Landan a makon daya gabata, inda ya ce shi a tarihin rayuwarsa bai taba ambaton sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi ba a cikin wa'azinsa. Malamin addinin ya ce, "idan akwai wanda ke da wani kaset na wa'azinsa da ya ambaci sunan malamin, to kofa a bude take ya fiddo da shi ya yada wa duniya." Za ku iya kallon cikakkiyar hirar da BBC ta yi da Sheikh Bala Lau da kuma Kabir Gombe idan kuka latsa nan. "Hasali ma shi shaihin shi ke ma ambatarmu a cikin wa'azinsa, domin ya kira sunana dana mahaifina ba sau daya ba, ya kuma kira shugaban kungiyarmu da sunansa karara, har ma ya kan siffantashi da munanan siffofi wanda shi shugaban bai taba mayar masa da martani a kan hakan

Za a mayar da gidan shugaban kungiyar Boko Haram na tarihi

Image
Kwamishinan yada labarai na jihar, Dr. Mohammed Bulama, ya fadi hakan a Dutse, jihar Jigawa, inda ya halarci wani taro da ma'aikatar sadarwa ta kasa ta shirya. Gwamnatin jihar Borno, ta bakin kwamishinan yada labarai na jihar, Dr. Mohammed Bulama, ta sanar da cewar ta kammala shirin mayar da gidan tsohon shugaban kungiyar Boko Haram da aka rushe gidan tarihi. Kwamishinan ya ce za su adana duk wasu kayayyakin kungiyar Boko Haram domin amfanin masu neman bayani a kan kungiyar da kuma ma su yawon bude ido. Bayan kama Muhammed Yusuf a shekarar 2009 jami'an tsaro sun rushe gidansa dake cikin garin Maiduguri. Bulama ya ce gidan na Muhammed Yusuf nan ne tushen kungiyar Boko Haram, a saboda haka suka yanke shawarar sake gina gidan tamkar yadda yake kafin a rusa shi. Kisan Muhammed Yusuf dai ya zama tamkar an kashe maciji ba a sare kai ba domin har yanzu mayakan kungiyar da ya kafa suna nan suna cigaba da kisan mutane musamman a yankin arewa maso gabashin Najeriy

Wanda ya busa usur aka gano kudaden da aka boye a Ikoyi yaki karban Naira miliyan N325m sai dai naira miliyan N860m

Image
Mutumin da busa usur din sa yasa hukumar EFCC ta gano kudaden da aka boye a Ikoyi ya ce bai zai ansa kasa da kashi biyar ba a matsayyin la'ada - Busa usur din mutum yasa aka gano naira biliyan N13bn a cikin wani gida a Ikoyi - Gwamnatin tarraya ta yi alkwarin biya duk wanda ya busa usur aka gano kudadden gwamnati da aka sace kashi 5% daga cikin kudin Wanda ya busa usur din da yasa aka gano wasu makudan kudaden da aka boye a Ikoyi yaki karban Naira miliyan N325m a matsayin la’ada, sai dai naira miliyan N860m Mutumin wanda busa usur din sa yasa hukumar EFCC ta gano kudaden da aka boye a wani gida dake unguwar Ikoyi a jihar Legas yayi ikirarin cewa ba zai ansa kasa da kashi 5% ba daga cikin kudaden da aka gano ba. Busar usur din da mutumin yayi, ya taimakawa hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta gano dala milyan $43m, wanda yayi daidai da naira biliyan N13bn a kudin Najeriya daga wata gida a ikoyi. Mutumin da ya busa usur din Ikoyi yayi ikrarin cewa ba zai anshi naira

ZAN IYA KASHE MACE IDAN TANA SOYAYYA DA WANDA MUKE LUWADI DASHI_INJI WANI DAN DAUDU.

Image
Idan Anyi Luwadi Dani Biyana Akeyi Ni Karuwace Mai 'Yanci _Inji Wani Matashin Dan Daudu Babu abinda zance da sana'ar daudu, a daudu naci nasha kuma har yanzu idan anyi luwadi dani biyana akeyi, zan iya kashe mace idan tana soyayya da wanda muke luwadi dashi inji wani matashi mai sana'ar daudu. Allah Ka Shiyi Al'ummar Annabi (S. A. W) Download The video Here

A Yau ne Halima Atete ke bikin cika shekara 29-Happy birthday

Image
A yau jaruma yar Maiduguri take yin bikin zagayowar ranar haihuwar ta (shekaru 29 a cewar ta). Jarumar ta jima tana cewa ba zata kara shekara a harkar film ba amma gashi ta kara shekaru bata yi aure ba. Sannan yanayin jikin ta baya taimakon ta; gashi de shekarun ta 29 kacal, amma mutane da dama suna ganin tafi haka. Tun asali ma, bata so harkan fim ba, hasali ma tace wa gida producing films take, kwatsam sai gata ta fara fitowa a jaruma. Duk da cewa Jarumar tana Daukar Nauyin finafinai amma tafi yawan fitowa a natsayin Jaruma. Tun asali Halima tayi Karatun aikin Lauya amma ta watsar ta koma Harkar fim. To amma ta wani wuri ba ta da laifi saboda harkan film dadi gare ta, sannan a matsayin ta na jaruma, ba ko wani irin mutum zata aura ba; dole ya zama yana da dan abun hanu, dole ya zama wayayye mai sassaukar ra'ayi da sauran su.

Karanta -Da gaske ne kungiyar Izala ta karbi 'kudin makamai'?

Image
Daya daga cikin jagororin Kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Sheikh Kabiru Gombe, ya musanta zargin da ake wa kungiyar kan karbar "kudin makamai". Ana zargin gwamnatin tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan da raba wa jama'a da kungiyoyi da kuma kamfanoni a kasar makudan kudin da aka ware don sayo wadansu makamai. Malamin ya bayyana hakan ne lokacin da ya kawo mana ziyara a ofishinmu na Landan ranar Alhamis tare da rakiyar Sheikh Abdullahi Bala Lau, wanda shi ne shugaban kungiyar JIBWIS. Za ku iya kallon cikakkiyar hirar da BBC ta yi da Sheikh Bala Lau da kuma Kabir Gombe idan kuka latsa nan. "Ba mu da alaka ta kusa ko ta nesa da maganar karbar kudin makamai. Wannan abu ne da kungiyar Izala ba ta taba shiga cikin shi ba," in ji Sheikh Kabiru Gombe. Gwamnatin Najeriya tana ci gaba da tsare tsohon mai bai wa Shugaban Kasa Shawara kan harkokin Tsaro, Kanar Sambo Dasuki ne bisa zargin yana da hannu a badakalar kudin

Shirya fim da harshen Turanci zai sa mu da’da samun karbuwa a duniya – Fati SU

Image
Fitacciyar jaruma ‘yar wasan Hausa, Fati SU Garba ta yaba wa kokarin da masu shirya finafinan Kannywood suke yi na shirya fim da harshen Turanci. Da take tattaunawa da PREMIUM TIMES Fati SU tace wannan kokari ya cancanci yabo. ” Idan aka yi la’akari da yadda aka samu ci gaba a duniyar finafinan Hausa da irin yawĂ n masoyan mu da ya hada da Wadanda ma ba su jin harshen Hausa, yin haka zai sa mu dada samun Karbuwa a wajen mutanen da ba ‘yan Arewa ba kawai. Fati dai tayi digirinta ne a fannin aikin gwamnati da harka da jama’a ajihar Neja. Bayan haka ta Zama zakaran gwajin dafi a harkar finafinan Kannywood. Tana daga cikin jaruman da suka burge a fim din ‘ There is a Way da Kuma ci gaban sa ” This is the way” Wanda zai a fara nuna Shi a sinima a Disamba. Da aka tambaye ta ” Maimakon mai da hankalin wajen shirya finafinan a harshen turanci me ya sa ba a gyara na Hausa da suke yi ba da yi masa fassara Mai kyau kamar yadda finafinan India da suke koyi da, suke yi Kuma har cin kyautuka

Rikici kan budurwa ya tunzura wasu dalibai 3 sun kashe wani Mutum a Katsina

Image
Jami'an rundunar yan sandan Jihar Katsina sun cafke wasu dalibai 3 - Kwamishinan yan sanda na Jihar, Benson Gwana ya bayyanawa wa manema labarai ana zargin su da aikata kisan kai - An cafke daliban ne bayan sunyi wa mammacin rauni masu tsanani a dalilin wata budurwa da suke nema Jami'an rundunar yan sandan Jihar Katsina sun cafke wasu dalibai 3 da ke karatu a Jami'ar Umaru Musa Yaradua da ke Katsina bisa laifin kashe wani bawan Allah mai sunanAbdulmalik Kabir kan wata mace da suke nema. Kamar yadda Kwamishinan yan sanda na Jihar, Benson Gwana ya bayyanawa wa manema labarai a ranar Juma'a, daliban da ake zargi da aikata kisan kai duka maza ne, guda 2 na aji 3, shi kuma guda yana aji 2 duk dai a Jami'ar. Jami'an yan sanda sun cafke daliban ne bayan sunyi wa mammacin rauni masu tsanani a dalilin wata budurwa da suke nema. An garzaya da mammacin asibiti inda yake karaban magani amma daga baya ya rasu a cikin watan Nuwamba.

Dalilin da yasa yin wasan Hausa da yaren turanci keda muhimanci - jaruma Fati SU

Image
Jarumar wasan Hausa Fati SU ta ce shawarar da abokan sana'ar ta suka yanke na yin shiri da yaran turanci abu ne mai muhimmanci kuma tayi maraba da hakan. Fati ta bayyana haka ne yayin wata tattaunawa da gidan jaridar Premiumtimes ranar Asabar. Fati ta ce " Na san ba wai turanci muka iya sosai ba amma idan muna yi shiri da turanci hakan zai bamu damar govewa da yaren". Da take yin tsokaci a kan rata ta fuskar kayan aiki da kamfanin shirya fina-finai na kudu da yayi wa kamfanin Kannywood, ta ce "Eh haka ne amma mu ma fa yanzu muna kokari kuma yin fina-finai cikin harshen turanci zai kara sada mu da manyan kamfanoni da suka fi mu gogewa kuma mu ma jaruman mu zasu fara samun kyauta daga kungiyoyin shirya fina-finai ta kasa". Fati ta bayyana cewar su 'yan koyo ne da suke son kara fadada yada al'adar bahaushe ta hanyar yin shiri da yaren turanci. Yin hakan ma zai kara mana magoya daga dukkan kabilu daga fadin Najeriya. Fati ta ce shirin ta na gaba

Duk ranar Talata da Laraba sai mahaifina ya kwana dani – Wata ‘yar shekara 12

Image
Wata yarinya ‘yar shekara 12 ta sanar wa kotu a jihar Legas cewa mahaifinta mai suna Idoko yakan tilasta mata ya kwana da ita duk ranar Talata da Laraba a gidan su. Jami’an tsaro sun gurfanar da mahaifin yarinyar ne a Kotu, ana tuhumar sa da tilasta wa ‘yarsa aikata alfasha kamar haka, wanda ya sabawa dokar kare hakkin dan yara kanana na kasa. Shekara uku Kenan da Idoko ya saki mahaifiyar wannan yarinya sannan ya hana ta tafiya da yar a lokacin tana shekara 9 da haihuwa. Daga nan fa ya fara da yi mata fyade har ya kai ga sun saba duk Talata da Laraba za a buga harka. Koto ta daga sauraron karar zuwa 12 ga watan Disamba, sannan an bada belin Idoko kan naira 200,000. Daga Premiumtimes Hausa

Adam a zango yanemi Afuwar masoya kan zazzafar wasikar sa

Image
A wata budaddiyar wasika da Adam Zango ya rubuta ya sanya a shafinsa na Instagram, ya koka da irin yadda ake ta yi masa zargi kan abubuwan da bai ji ba, bai gani ba. A wasikar ta Zango, ya bayyana cewa, idan har ba a daina yi masa irin wannan kazafi ba, zai fara bayyana sunayen masu yi masa wannan zargi. Haka zalika, shafin yada labaru ta intanet na Premium Times Hausa ya ruwaito cewa Jarumin ya kalubalanci duk wanda ke da wata kwakkwarar hujja cewa ya aikata abin da ake zargin nasa da shi, kada ya rufa masa asiri ya fito ya fada wa duniya. Ga dai yadda zubin wasikar tasa ta kasance kamar haka: Budaddiyar Wasika Ga Makiyana “Ni ba dan daudu ba ne kuma ni ba dan maula ba ne. Kazalika, ni ba mushiriki ba ne, ba ni da Malami ko Matsafi. “Da Allah kadai na dogara, idan kuma akwai Malamin da ya ce na taba zuwa wajensa ko kuma wanda ya taba ba ni kudi kyauta, ba tare da na yi masa aikin komai ba, to don girman Allah kada ya rufa min asiri; tun daga kan ‘yan Siyasa, Sarakuna, Gwamnati ko

Atiku ba zai iya da Buhari ba a zaben 2019 – El-Rufai

Image
Daya daga cikin gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki ya ce ba za su rasa bacci ko na dakika guda ba sakamakon ficewar tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Atiku Abubakar daga jam'iyyar. Gwamna Nasiru el-Rufa'i na jihar Kaduna ya ce da ma suna sane da shirinsa na barin jam'iyyar. Ya ce tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, ya dauki wannan mataki bayan taron da wasu gwamnoni da suka fito daga yankin arewa suka yi a kwanakin baya-baya nan. Gwamnanonin sun yi kira ga Shugaba Muhammdu Buhari a kan ya sake tsayawa takara a zaben shekarar 2019. Shugaban kungiyoyin da ke goyon bayan Atiku Abubakar ya tabbatarwa da ficewarsa daga jam'iyyar, sai dai bai bayyana jam'iyyar da yake son komawa ba tukuna. A wata sanarwa da Atikun ya fitar tun da fari, ya ce ya bar jam'iyyar APC ne saboda gazawarta wajen cika alkawuran da ta daukarwa 'yan Najeriya na kawo sauyin halin da kasar take ciki. Ya kara da cewa a shekarar 2013 yana zaman-zamansa jagororin jam'iyyar AP

Abin da ya kai mu wajen Buhari – Sheikh Bala Lau

Image
Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Iqamatul Sunnah (JIBWIS), Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya shaida wa BBC dalilin da ya kai su fadar shugaban Najeriya. A farkon watan nan ne wadansu malaman addinin Musulunci a kasar suka kai wa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ziyara a fadarsa da ke Abuja. Sheikh Bala Lau ya ce dalilin zuwansu fadar bai wuce batun cewa shugaban ya kwashe lokaci mai tsawo bai sadu da malaman addinin ba, tun gabanin ya fara jinya a farkon shekarar nan. Malamin ya bayyana hakan ne lokacin da ya kawo mana ziyara a ofishinmu na Landan ranar Alhamis tare da rakiyar Sheikh Kabiru Gombe. "Ba kawai malunma na addinin Musulunci shugaban ya gani ba. A'a har da ma malaman addinin Kirista ya gana da su a lokacin," in ji shi. Ya ci gaba da cewa: "Babu shakka mun shaida masa halin da talakawa suke ciki har ayoyin Al'kur'ani sai da na karanta masa." Har ila yau malamin ya ce sun bukaci shugaban da ya rika kawo sauki a

Dandalin Kannywood: Dalilin da yasa aure na ya mutu - Jaruma Asma'u Sani

Image
Fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood Hajiya Asma'u Sani ta fito tayi karin haske game da ainihin musabbabin dalin mutuwar auren ta a kwanan baya bayan ta shafe shekaru a gidan mijin nata. Hajiya Asma'u da tayi tsokaci game da hakan a yayin wata fira da tayi da majiyar mu ta bayyana cewa mijin ta da aura a shekarun bayan ya yi zato ita wata hamshakiyar mai kudi ce musamman ma saboda yadda yaga tana fitowa amatsayin mace mai kudi a cikin fina-finan ta da dama. Majiyarmu dai ta samu cewa sai dai a tun lokacin da ya gano ba haka lamarin yake ba, a cewar ta sai ya fara wulakanta ta yana ci mata mutunci daga baya kuma har yazo ya sake ta. Daga nan ne ma kuma sai jarumar ta yi kira ga sauran al'ummar dake yi mata kallon kamar taki son zaman aure ne da su yi mata uzuri don kuwa ta matukar son aure don a cewar ta ko gobe idan ta samu miji zata sake yin aure domin shine suturan dukkan 'ya mace.

Yadda wasu yahudawa keyiwa Alqur'ani Mai girma

Image
Ya ALLAH idan wadannan mutanen masu Rabon shirya ne ALLAH kashiryasu idan kuma ba masu Rabon shirya bane ALLAH ka wulakantasu ka kuma kas kantaddasu Kuyi share zuwa social media

Wani Dalibin Jami'ar Tafawa Balewa Ya Rataye Kansa A Bauchi

Image
Rahotanni daga jahar Bauchi sun yi nuni da cewar wani dalibin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU BAUCHI) dan aji uku ya kashe kansa har lahira ta hanyar rataya. Sai dai wata majiyar ta ce dalibin ba shi ya rataye kansa ba, kawai an same shi ne a rataye kuma ana kyautata zaton wasu mutane ne da baasan ko suwaye ba suka aikata wannan aika aika. Wasu kuma sun tabbatar mana da cewar dalibin ya rataye kansa ne sakamakon gaza zuwa IT, da kuma takurar iyaye na ya yi hanzari ya kammala karatunsa.

Zan Biya Wa Mijina Sadaki Domin Ya Kara Aure

Image
Zan Biya Wa Mijina Sadaki Domin Ya Kara Aure, Cewar Hajiya Saratu Arbi Kamba Daga Yahuza Sahabi Dandede Kamba Wata mata mai suna Hajiya Saratu Arbi Kamba ta goyi bayan mijinta Alhaji Arbi da ya kara aure. A zantawar ta da RARIYA a yau Juma'a, Saratu ta ce "nasan mijina kuma abukiyar zama ai ba abun gudu ba ce'. RARIYA ta tambaye ta lokacin da ta ji mijinta zai kara aure ya ta ji? Sai ta ce "mijina ya zo ya same ni ya ce Saratu ina neman mata zan kara aure a garin Kangiwa, sai ta ce to Allah ya tabbatar da alheri. RARIYA ta sake tambayar ta shin ba ta jin tsoron Amarya ta zo ta kwace mata miji ? Sai tace" ni na riga na san kaunar da mijina yake mun don haka bana tunani haka zai faru. A yayin da aka tambaye ta ko akwai wadanda suka zuga ta da kada ta yarda mijin ta ya kara aure? Sai tace, "ehh! mata 'yan uwana sun yi ta ingiza ni da kada in yarda amma na yi biris da maganarsu. Ko kwai gudumuwa da zaki iya baiwa mijinki a wannan aure da z

Dandalin Kannywood: Na fuskanci kalubale wajen shirya Fim akan masu garkuwa da mutane – Zaharaddeen Sani

Image
Fitaccen jarumin Kannywood, Zaharaddeen Sani ya fitar da wani sabon Fim mai suna ‘Abu Hassan’, wanda ya shirya shi da nufin fadakar da jama’a akan aikin masu garkuwa da mutane. Daily Trust ta ruwaito Zaharaddeen yana fadin bai taba yin Fim kamar Abu Hassan ba, inda yace, labarin shi ne, kuma shi ya kirkiro basirar Fim din, inda yace sabon salon satar mutane daya addabi kasar nan ne ya tunzura shi shirya Fim din, tare da nuna jarumtar Yansanda da Sojoji wajen kare rayukan mutane. Gogan naku ya bayyana cewa sakon dayake da nufin isarwa shine a daina sauraron miyagu mutane masu garkuwa, inda yace hukunci daya dace da su shine a yi musu kisan gilla. Majiyar Hausazone.com ta ruwaito Zaharaddeen yana gode ma Adam A Zango daya fito cikin fim din, tare da irin goyon bayan daya ba shi a yayin shirin, tare da Daraktan Fim, Mohammed Alfa Zazi. Sai dai yace bababn kalubalen daya fuskanta itace wajen tantancewa Fim din, inda suka nuna rashin amincewarsu da sunan Fim din, Abu Hassan, sai da

Dandalin Kannywood: Jarumi Ali Nuhu ya lashe wata muhimmiyar kyautar karramawa

Image
Fitaccen jarumin nan na wasan fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood kuma jigo Ali Nuhu zai karbi wata kyautar karramawa ta musamman a wajen bukin karrama yan wasan fina-finai a Najeriya na wannan shekarar da aka yi wa lakani da 2017 Best of Nollywood Awards. Kamar yadda muka samu dai daga shugaban kamfanin da ke bayar da award din, Seun Oloketuyi ya bayyana cewa fitaccen jarumin Ali Nuhu ya cancanci kyautar duba da yadda ya dade yana bada gudummuwar sa shekara da shekaru a masana'antar. Majiyarmu dai ta samu haka ma dai daga majiyar tamu cewar za'a gudanar da bukin karramawar a ranar 16 ga watan Disemba mai kamawa a dakin taro na al'adu a garin Abeokuta, jihar Ogun. Haka ma dai dai Mista Seun din ya kara da cewa Ali Nuhu yanzu ya riga ya zama bangon jingina a masana'antar fim ba ma a kasar Hausa ba kadai amma har da kasar baki daya.

An ki daukar matasa aikin asibiti saboda shan kwaya a Kano

Image
Ta leko ta koma ga wasu mutane kimanin 30 wadanda aka dauka aiki a asibitin kashi na Dala da ke birnin Kanoa arewacin Najeriya. An dai janye matakin ba su aikin ne bayan da aka yi masu gwaje-gwajen shan miyagun kwayoyi kuma aka gano suna shan muggan kwayoyin. Suna dai cikin mutum kimanin 150 da aka dauka aikin jinya a asibitin, daga cikin dubban mutane da suka nemi aikin. Gwajin shan muggan kwayoyi dai ba wajibi ba ne ga masu neman aiki a fadin Najeriya. Sai dai kuma daraktan watsa labarai na asibitin kashin na Dala Tijjani Musa Muhammad, ya shaida wa BBC cewa, asibitin ya dauki matakin gwajin shan kwayar ne a daukar aiki na baya-bayan nan, saboda a tabbatar an dauki ma'aikatan jinya masu cikakkiyar lafiyar kwakwalwa, saboda yadda aikin likita ke bukatar taka tsan-tsan da kuma nutsuwa. "Yanzu idan aka ce an dauki mai tu'ammali da shan kwaya, ai ka ga akwai hadari ga su kansu marasa lafiyar.," in ji shi. Ya ce ba zai iya tabbatar da adadin sabbin ma'aikata d

Kun taba ganin fim din Hausa da ba soyayya?

Image
An fara nuna wani fim din Hausa a gidajen kallo, mai fadakarwa kan fataucin mutane maimakon mayar da hankali kan soyayya kamar yadda aka saba. Fim din dai mai suna 'Safara' an yi shi ne kan yadda ake safara da bautar da yara domin samun kudi ba tare da son ransu ba. An dauki fim din ne a jihohin Legas da Kaduna da kuma Kano. Da yake yi wa wakilin BBC Ibrahin Isa bayani game da fim din, wanda ya shirya fim din, Isah A. Isah, ya ce fim din ya lashe naira miliyan 5.2. Jaruman fim din sun hada da Jamila Nagudu da Ali Nuhu da Aminu Sharif Momoh da Ladidi Fage da kuma Isah A Isah. Ku latsa alamar lasifikar da ke kasa don jin karin bayanin da wanda ya shirya fim din ya yiwa BBC: Masu fim dai suna son su cigaba da nuna fim din a sinima har sai karshen watan Nuwamba a lokacin da suke sa ran fara kai fim din kasuwa domin su samu riba.

Zancen Iska Ne A Ce An Cire Ni Daga Shugabancin PDP Ta Jihar Kano –Dan Sharu

Image
Bayan tasowar wata takadamma a jam’iyyar PDP ta Jihar Kano, wakilinmu ya samu zantawa da Alhaji Rabiu Dansharu, wanda ake rade-radin cewa an cire shi daga cikin shugabannin jam’iyyar ta Jihar Kano. Wakilinmu ya tambayi sharu, “wasu na bada sanarwar cewa sun cire ka daga shugabancin PDP na jihar Kano da kake jagoranta,wane mataki ka ke kai yanzu.” Dan sharu ya amsa da cewa, “Kamar yadda ka sani da al’umma ma suka sani. Ita jam’iyya wani abune wanda yake “institution” na kanta kuma tanada tsarin mulki irin yadda kasar nan ke da tsarin mulki. Tsarin mulkin PDP shi ya kawo ni, kuma shi ne za ka iya bi ka bada irin wannan labari, irin wanda suka fada, amma tunda an ce sun zare ni daga shugabancin jam’iyya. To na san ba wasu mutanene suka sani shugabancin jam’iyya ba,al’umma ne yan jam’iyyar PDP sukazo suka jefa min kuria na zabe aka zabe ni har na zama shugaba,kuma idan akwai tsari wani yanada tunanin za,a zareni a ciki to da tsarin aka bi to ba a kano zaka jishi ba,domin a mats

kannywood Akwai Rashin Gaskiya a Harkan Film inji Shaharariyar mawakiya Fati Nijar

Image
SANIN kowa ne cewa tuni fitacciyar mawak'iya Binta Labaran, wadda aka fi sani da Fati Nijar, ta rikid'e ta zama jaruma kuma furodusa a Kannywood. Fati ta shirya finafinai da dama. To sai dai kuma tun daga lokacin da ta fara shirya finafinan nata yau kusan shekara biyu kenan, fim d'aya ne kawai ya fito kasuwa, wato ‘Sakatariya’, wanda ita ce jarumar fim d'in. Irin bajintar da ta nuna a fim d'in ya sa ana ganin hakan zai kai ta ga matsayin da ta ke buri na zama fitacciyar jaruma, to kuma sai abin ya zama ba hakan ba; Fati ba ta k'ara fitar da wani fim ba. Hakan ya sa ana tambayoyi a bayan fage: shin wai karaya ta yi ne ko kuma wani dalili ne ya sa ta jingine aikin? Wakilin mujallar Fim a Kano ya nemi jin ta bakin jarumar, inda ta amsa wannan tambayar da ma wasu. Ga tattaunawar tasu: FIM: Hajiya Fati Nijar, kusan shekara biyu kenan tun da ki ka tsunduma cikin harkar shirya fim da fitowa a fim. A lokacin da ki ka fara, kin bugi k'irjin cewar za ki shirya fin