Posts

Showing posts from January, 2018

Matata Zindir take yi tana tsine min idan rikici ya hada mu – Magidanci

Image
Wani limamin coci mai suna Bernard Towoju ya roki kotu dake Igando a jihar Legas da ta warware auren sa da matar sa Abosede saboda yadda zindir da take yi tana tsine masa da gabanta a duk lokacin da suka yi fada. Bernard wanda ke da shekaru 53 ya ce matar sa mafadaciya ce sannan tana da taurin kai wanda hakan ya sa ba zai iya ci gaba da zaman aure da ita ba. ” Saboda yawan fadan da muke yi kullum dole na tattara nawa inawa na bar mata gidan da na gina shekaru 10 da suka wuce na koma zaman gidan haya amma duk da haka ban kubuta daga masifar ta ba. Harta ofishin ‘yan sandan dake unguwar mu da makwabta sun saba jin mu.” Ita Abosede mai shekara 46 wanda ke sana’ar Tela ta na zargin mijinta da yin watsi da ita da ‘ya’yan su hudu har na tsawon shekaru 10. Duk da cewa Abosede ta roki kotu kada ta warware auren, daka karshe dai Alkalin kotun Akin Akinniyi ya raba auren.

Mu Dage Don ‘Yan Kudu Su Yi Koyi Da Mu- BOC

Image
Daya daga cikina matasan da suke wakokin Ingausa (Hip-Hop) Smartkid, Skd yana kara bai wa ‘yan uwansa mawakan Arewa kwarin guiwa kan cewa su ma su dage muma ‘yan kudu su yi koyi da mu, ta hanyar kawo sabbin abubuwa a fannin Hip-Hop na harshen Hausa, ya kuma ce ba lallai ne mu rika daukar wakar su muna juya wa ba, muma za mu iya kirkirar ta mu, kuma ta karbu a duniya fiye da ta su,. Hadin kai kadai muke bukata, abin da nake nufi da hakan shi ne, muma manyan da suka iya kuma suka karbu a idon duniya mu dage mu daga na kasa da mu don su nuna wa duniya irin baiwar da Allah Ya yi wa Arewa baki daya. Ya kuma kara da cewa idan muka duba rayuwar mawakan Hip-Hop na kudu, kullum burinsu su ga sun daga junansu, daga sanda suka ga tauraruwarsu ta fara disashewa, sai su fara zakulo na kasa da su ‘yan kudu suna haska su. Misalin in kuka duba rayuwar Don jazzy, ganin cewar ya fara sanyi, sai ya kirkiri kungiyar Mabin Record, wadda ya sanya kananan mawaka masu tasowa kamar su, Reekado Bank, Kore

Yadda Na Kashe Mahaifina Don Yaki Daina Shan Wiwi – Musa Bulus

Image
Wani matashi Nuhu Bulus dan shekaru 17 a duniya da ke zaune a karamar hukumar Toro a cikin garin Bauchi ya kashe mahaifinsa mai suna Bulus Azi mai shekarun haihuwa 65 a duniya biyo bayan fizge abun da yake shan tabar wiwi da shi. Lamarin ya auku ne a yankin Boloji da ke cikin Toro a ranar 17 ga watan Junairun nan na 2018 inda yaron ya kashe Babansa a bisa wannan dalilin na ya gan shi na shan sigari. Matashin wadda rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi ta baje wa manema labaru shi, da sauran masu laifuka daban-daban a ranar Alhamis din nan da ta gabata, matashin ya bayyana cewar babu wani takamaimai laifi wadda mahaifinsa ya yi ma ssa, ya kuma ce ba su da wata matsala a tsakaninsu amma dai kawai ya kashe shi ba tare da wani dalili ba. Da yake amsa tambayoyoyin LEADERSHIP A YAU a lokacin da aka fito mana da masu laifin, matashin da ya kashe mahaifin nasa ya ce “Ni sunana Nuhu Bulus shekaru 17 a duniya. Abun da ya faru na zo nan shi ne a ranan ne dai muka samu matsala da ni da mahaifina

Kamfanin Dangote Ya Kaddamar Da Sabon Buhun Fulawa A Kano

Image
Kwanakin baya ne manya da kananan diloli tare da shugabannin kungiyoyin masu biredi da gurasa da sauran masu sarrafa fulawar da kanfanin Dangote ke samarwa, suka halarci wani taro da kamfanin ya shirya musu a Kano, domin kaddamar musu da sabon buhun fulawa mai cin kilo 52 maimakon kilo 50. An gudanar da taron ne a Otal din Royal Tropicana, inda ya samu halartar maza da mata. Da yake gabatar da jawabinsa ga mahalarta taron, shugaban kamfanin Hamir dake kwanar Singa Kano, wanda har ila yau daya ne daga cikin babban dilan kamfanin Fulawa da Dangoten Alhaji Hamisu Rabi’u, ya nuna matukar farin cikinsa da shirya wannan taro musamman domin kaddamar musu da sabon buhun fulawa a jihar Kano. Shugaban na Hamir ya kara da cewa za su ci gaba da tallata wannan sabon sanfurin Fulawar, da sauran kayayyakin da Alhaji Aliko Dangote ke sarrafawa kasancewar shi dan asalin jihar Kano ne. Sannan ya ce, zai ci gaba da bayar da shawarwarin da suka kamata domin kara ci gaban kamfanin. Alhaji Hamisu Ra

An haramta hawa mota a wasu yankunan Borno

Image
An haramta zirga-zirgar ababen hawa na fararen hula a kan titunan da suka ratsa wasu garuruwa a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya na wani dan lokaci. A wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar mai sa hannun kwamishinan harkokin cikin gida da watsa labarai da al'adu Mohammed Bulama, ta ce an dauki matakin ne saboda tsaron lafiyar mutane da dukiyoyinsu a jihar, bisa shawarar da Kwamandan Rundunar Lafiya Dole mai yaki da Boko Haram ya bayar. Titunan da aka sanya wa haramcin yin zirga-zirga a kansu sun hada da wadanda suka ratsa daga garin Konduga zuwa Bama da Banki da Gwoza har Maiduguri daga Moloi, sannan zuwa Dambuwa da Gwoza. Haramcin ya rafa aiki ne a ranar Litinin 30 ga watan Janairu, kuma zai ci gaba har zuwa ranar Lahadi 4 ga watan Fabrairu. Gwamnatin jihar ta bai wa al'ummomin yankin hakuri a kan duk wani matsi da hakan zai jawo musu, ta kuma ce kula da tsaron al'umma da kokarin dawo da zaman lafiya yankin su ne manyan burikanta. Sanarwar t

Illolin Dake Tattare Da Harde Kafa A Yayin Zama

Image
Mafi yawancin mutane in suna zaune sukan harde kafafun kuma mutane da dama basu sane da illolin dake tattare da harde kafafunsu. Irin wannan harde kafar, gayu mata da kuma musamman manyan mata, sunfi yin hakan. Amma sai dai, mafi yawacin mutane da suke yin dabi’ar harde kafa, basu da masaniyar cewar yin hakan zai iya shafar kiwon lafiyarsu da kuma janyowa jikinsu illa. zakaga irin wannan zaman yana da gwanin sha’awa, kuma ba zama bane da aka sabada yinsa ba, amma ba’a son a harde kafar ya dauki tsawon lokaci. Ga mutanen da suke da kiba, kuma suka yi irin wannan zaman, zasuji dadi sosai a jijiyoyinsu ba, sabanin a yadda suka saba zama. A cewar Dakta Fatai Adeniyi, kwararre akan sassan jikin mutane, dake Kwalejin hada magunguna a jami’ar , Ibadan cikin jihar Oyo, “ga masu kibar harda mutane marasa jiki, basa jin dadin irin wannan zaman”. Dakta Adeniyi, ya ce, zama da kafafu a harde, yana sanyawa sashen jikin mutum ya kasance yana rike da kasusuwan jikin mutum don mikewar kafar

Yadda Farfesa Abdalla Ya Mayar Da ’Yan Fim ‘Mutane’

Image
Farfesa Abdalla Uba Adamu fitaccen malamin jami’a ne, sannan mashahurin manazarci mai bincike kan adabin Hausa a tarayyar Nijeriya, Afrika da ma duniya bakixaya, kuma shi ne shugaban Buxaxxiyar Jami’ar Nijeriya, wato NOUN. Bugu da kari, a na kyautata tsamman Farfesa Abdalla ne farfesa na farko mafi karancin shekaru a Arewacin Nijeriya lokacin da ya samu takardar shaidar zama cikakken farfesan, wato shehin malamin jami’a. To, amma duk da wannan matsayi da ya ke da shi, ya shiga tsundum cikin ’yan fim xin Hausa kuma ya wahalta mu su tare da bayar da bayar gudunmawa mai tarin yawa wajen bunkusar masana’antar, inda a kwanan nan ya gayyaci masu sana’ar da yawa ya naxa su jakadun jami’ar tasa, wanda hakan ke nuna cewa, dangantar Farfesa Abdalla da masu sana’ar shirin fim ce ta taka rawa wajen yiwuwa ko samwar hakan, domin dai kafin ya zama shugaban jami’ar ba a taba ganin hakan a baya ba. A baya ba a taba samun wata hukuma ko ma’aikata ko kamfani ko kungiya da ta kwashi ’yan fim da yawa

Hauka da rashin sanin ciwon kai irin na talaka yasa har yanzu yake son Buhari"l - Inji Ummi Zeezee

Image
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda sananniyar masoyiyar tsohon shugaban kasace, Janar Ibrahim Badamasi Babangida kuma a bayabayannan ta fara nuna goyon bayanta ga tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar tayi wasu kalamai masu kaushi akan shugaba Buhari ta masoyanshi. Ummi ta yi tambaya a dandalinta na sada zumunta da muhawara cewa idan ba atikuba wa kuke tunanin zai iya/ya kamata ya mulki Najeriya?, mutane sun bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan wannan tambaya ta Ummi. Daga cikinsu akwai wani bawan Allah daya ce shi yana ganin Atiku baya daga cikin wadanda suka cancanci zama shuwagabannin Najeriya. Ummi ta mayarwa da wannan mutumin amsa kamar haka" Mutane da basa fahimtar turancin da bai taka kara ya karya ba, abunda nayi posting fa ba dogon magana nake so ba ko kushe wani dan takaran da ba naka ba. abunda post dina yake nufi shine, in Atiku ne dan takararka ka rubuta sunansa in kuma bashi bane ma ka rubuta sunan dan takaranka ko kuma

Ja da baya ga rago ba tsoro ba ne — Kwankwaso

Image
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce matakin da ya dauka na janye ziyarar da ya shirya zuwa Kano ba don yana tsoron wani ba ne. Ya bayyana hakan ne yayin da yake ganawa da manema labarai a Abuja. "Abin da ya sa na janye, saboda shugabanni a nan Abuja da Kano masu daraja, da kuma ina ganin darajar al'ummar da su ka zabemu, ba na son inje wani a ji mar ciwo, ko a ci masa mutunci, ko a wulakanta shi." Da aka tambaye shi ko ya ji tsoron matakin da jami'an tsaro suka dauka ne, sai ya ce, "To ni da nayi ministan tsaro ma. Sojan Najeriya ma na sama na kasa da na ruwa, sunana 'Sir' fa a gurinsu." Ya kuma kara da cewa "Ina ganin rashin zuwana a cikin wannan tsarin ya fi alheri, shi ya sa muka saurara. Kuma ina so ka sani, ja da baya ga rago bai zam tsoro ba." "Wata rana mai zuwa zan je Kano, kuma taron da za a yi zai nunnunka wannan. Kuma ba yadda wasu za su yi don hana ziyarar faruka", inji Sanata Kwankwaso. Tun da farko dai

Miliyoyin bindigogi sun shigo Najeriya ta barauniyar hanya a 2017

Image
- An gano adadin bindigogin da su ka shigo Najeriya a sace - Najeriya ta zama matattarar shigowar makamai a Afrika - Ana fama da matsalar tsaro a bangarori da dama na Kasar Wani bincike da aka yi ya nuna yawan makaman da ke barkowa cikin Najeriya y ahaura miliyan 20. Miliyoyin bindigogi su ka shigo Najeriya ta barauniyar hanya a karshen shekarar bara ta 2017. Bindigogin da aka yi kokarin shigowa da su Najeriya kwanaki Jaridar Sunday Tribune tace an gano makamai har 21, 548, 608 da su ka shigo Najeriya a 2017. Wannan lissafin dai bai hada da makaman da Jami’an ‘Yan Sanda su ka karbe a hannun tsageru da miyagu a cikin kasar a barar. Jami’an fasa kauri na kwastam sun saba damke makamai da aka yi kokarin shigowa da su cikin iyakokin kasar. Ko a Legas kwanaki an yi kokarin shigo da bindigogi 440 cikin kasar a sace ta filin jirgin Murtala Muhammad. Tun a shekarun baya dai Majalisar Dinkin Duniya tace mafi yawan makaman da ke yawo a Yammacin Afrika a Najeriya su ke karewa. N

Dandalin Kannywood: Tsohuwar jaruma Abida Muhammad ta sake aure na 2

Image
Tsohuwar jaruma Abida Muhammad ta sake aure na 2 - Jrumar ta sake aure ne a ranar 26 ga watan Janairun shekarar nan da muke ciki - Jrumar ta auri masoyin ta ne mai suna Al-Mustapha Abubakar akan sadaki Naira dubu 100 Labarin da muke samu sun tabbatar mana da cewa tsohuwar fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ta sake zama amarya a karo na biyu a rayuwar ta. Mun samu dai cewa jarumar ta sake aure ne a ranar 26 ga watan Janairun shekarar nan da muke ciki biyo bayan rasuwar mijin ta da suka kasance a tare na tsawon shekaru mai suna Marigayi Hamza Danzaki. Hausazone.com haka zalika ta samu cewa jarumar ta auri masoyin ta ne mai suna Al-Mustapha Abubakar akan sadaki Naira dubu 100 da aka biya nan take da kuma aka gudanar a garin Kano. Fitacciyar jarumar dai ta yi tashe sosai a masana'antar shirya fina-finan na Hausa a shekarun baya inda ake kallon ta a matsayin daya daga cikin fitattun jaruman da suke da kwarewa musamman ma wajen rawa.

Wannan itace sabuwar Halittar da turawa suka iyo mai suna "S3x Doll"

Image
Wannan itace sabuwar Halittar da turawa suka iyo mai suna "S3x Doll" sunyita ne domin hilatar matasan mu marasa aure don su fada yin xina da abar da takasance roba amma da taswirar Dan Adam ya Allah ka kara tsare xuciyoyin mu daga fadawa ZEENA ALLAH duk wanda yai coment da AMEEN ka biyamar bukatunsa duniya da lahira AMEEN

Duk ranar laraba sai nayi jima'i da haifaffen dan cikina inji - wata mata

Image
Wata mata yar shekara 52 yar kasar Zambia mai suns Yvonne banda ta bayyana yadda ta ke kwana da yaron ta kowani ranar laraba domin tabbatan arzukin sa. Game da cewar ta , ta fara wannan tabargazan ne da yaron ta ,Abel, tun shekaran 2002 ta dalilin abin da wani boka ya fada musu domin kasancewa cikin arziki. Yayinda ta ke bayyana wannan labari mai ban tsoro, Yvonne tace itace ginshikin arzikin yaronta. Tunda ya fara sana'ar mota yake kwanciya da ita, kasuwancin na sa yanzu ya bunkasa sosai har yanada tireloli, manyan motoci da kuma kananan motoci. Asirin wannan arzikin shine ya kwanta da mahaifiyar shi kowani ranar laraba, kuma za'a yi ne a gidanta inda aka birne asirin. Ta cigaba da cewa tana nuna tsoro game da danta saboda tana kara tsufa kuma da yiwuwan bazata jure cigaba da hakan ba a shekara mai zuwa. Kuma matsalan shine, idan ya daina kwanciya da ita, arzikin zai tafi tamkar iska kuma yaron zai yi mumunan mutuwa. Duka irin wadannan abubuwan ne Mrs Yvonne Banda ta

Nafisa Abdullahi ta shirya liyafar cikarta shekaru 27 a duniya (hotuna)

Image
Fitacciyar jaruman nan ta kamfanin shirya fina-finan Hausa, Nafisa bdullahi ta shirya gagarumin liyafa domin murnar zagayowar ranar haihuwarta. Liyafar ya samu halartan manyan jarumai na Kannywood da kuma yan uwa da abokan arziki domin taya jarumar raya wannan rana mai matukar muhimmanci a rayuwarta. A ranar Laraba, 24 ga watan Janairu ne Nafisa ta cika shekaru 27 a duniya. Ta shirya wannan liyafa ne a Bristol palace hotel dake garin Kano.

kurakurai 10 da aka samu cikin film din Hasashe

Image
Suna: Hasashe Tsara labari: Abdullahi Amdaz, Bashir Dan Rimi. Furodusa: Nazir Auwal Dan Hajiya Director: Ali Gumzak Kamfani: Ali Nuhu Team Jarumai: Ali Nuhu, Garzali Miko, Hafsat Idris Barauniya, Sadiya Adam, Bilkisu Abdullahi, Ammar Umar, Hajara Usman da Amina Maiduguri. Abubuwan birgewa: 1-wakokin fim din sun yi dadi sun kayatar da masu kallo 2- Jaruman sun yi kokari wurin fito da labarin yanda mai kallo zai fahimta. Kurakurai: 1- Shin wanene Najib? mai kallo kawai ya gan shi yana yaudarar ‘yan mata kuma daga bisa ni ya yi aure ko iyayensa ba’a taba nunowa ba ko anyi maganarsu ba. 2- Shin duk ‘yan matan da ya ke kulawa basu da gidan iyaye sai dai kullum a gansu a wurin shakatawa? sannan ya aka yi idan Najib yazo gurin shakatawa ‘yan matansa kullum ake arashi suke haduwa ko kuma sanar musu yake yi shi da ya ke abinsa a boye baya san asirinsa ya tonu? 3- Menene asalin sunan jarumin labarin acikin fim din (Garzali miko) masu kallo sunji wasu suna kiransa da Najib wasu k

Anyi kira ga Nafisa Abdullahi da ta rika rufe kanta da dankwali

Image
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata data dauka lokacin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta, a hotunan an ganta kai babu dan kwali, wasu sunyi kira ga Nafisar da ta rika saka dankwali. wa yayi saka dankwalidai yafi mutunci.

Buhari ya bi gargadin muhaifina maimakon yi mini katsalandan – Iyabo Obasanjo

Image
Diyar tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo, Sanata Iyabo Obasanjo, ta bayyana cewa abin kunya ne neman hada ta da mahaifinta da wasu a gwamnatin Buhari suke yi tun bayan mahaifin nata ya ja wa Buhari kunne cewa Kada ya kuskura ya ce zai sake fitowa takarar shugabancin kasar nan a 2019. Iyabo ta ce kwakwulo tsohuwar wasikar ta da wasu a gwamnatin Buhari suka yi don su tozarta mahaifinta bai dace ba. ” Maimakon gwamnatin Buhari su maida hankali wajen yin hasashen abin da Obasanjo ya fadi a wasikar sa da yin juyayi Kan gazawar da gwamnatin sa ta yi sun buge da neman wanda za su dora wa laifi. ” Sun kwakwulo wata tsohuwar wasika ta suna ta yayadawa saboda su tozarta mahaifi na bayan ya gaya musu gaskiya ne. ” Bani da lokacin cika baki kan wutar da suke kokarin tadawa, shawara ta shine su bi gargadin da akayi musu, su hakura. Tun bayan wasikar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ga shugaba Buhari mutanen da yawa suke ta tofa albarkacin bakin su kan wasikar. Wasu na ga

An Kama Matashi Ya Sha Maganin Kara Karfin Jima'i Ya Yiwa 'Yar Shekaru 14 Fyade

Image
Jami’an ‘yan sanda a jihar Kaduna sun kama wani matsashi mai shekaru 32 da haihuwa da ake zargi da yiwa yarinya mai shekaru 14 da haihuwa fyade har ya kusa hallaka ta. A jiya laraba ne mai magana da yawun jami’an ‘yan sandan jihar Kaduna ASP Aliyu Usman ya yiwa manema labarai bayanin cewa matashin mai suna Hamza Abdullahi, wanda ke zama a Unguwar Rigasa, yankin karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna ya shigar da yarinyar mai shekaru 14 da haihuwa dakinsa wanda yake kusa da gidan iyayen ta kuma ya yi jima’I da ita. Rahotanni sun bayyana cewa matashin ya sha maganin karawa maza karfin jima’I kafin lamarin ya auku inda ya yi ta jima’I da ita har sai da ta fita daga haiyacinta. Mujallar Daily Post, ta bayyana cewa yayin da ya lura cewa, karamar yarinyar bata numfashi, cikin gaugawa ya nemi taimakon mai Keke Napep domin ya taya shi daukar gangar jikin zuwa wani daji dake kusa da unguwar inda yayi niyar jefar da gangar jikin, amma cikin rashin sa’a sai wani daga cikin ‘yan uwanta ta g